Ayiwa mutum tambayoyis

Duk
  • Duk
  • Dumama Yanayi
  • Kiwon kaji da noman zuma
  • Kiwon lafiya
  • lafiya kasa
  • Matslolin da ake fuskanta bayan anyi girbi
  • Muhali da dumama yanayi
  • Noma

Yazo kamar wuta: Kula da cutar burtuntuna ta dankalin turawa a Nijeriya

MAI GABATARWA: Barkan mu dai, masu sauraro, muna muku maraba a cikin wanan shirin. Sunana _____. Yau, zamuyi Magana ne akan cutar buntuntuna ta dankalin turawa a Nijeriya. Munyi tattaki har zuwa garin Jos, a arewacin kasar nan. Zamuyi hira da manoma da masana mazauna garin, domin jin tabakain su a game da cutar da…

Yi kira ga nemar daidaicin jinsi da saka iko a hannun mata

Bari sautin taken ta shude dakiki 10 sai ka soma shiri   Mai watsa shiri: Barka da saduwa da ku, masu saulare, shirin yau ta kumshi sha’anin mata da hakin malakar kadarori.Wanan ba kasa kadai ta shafi ba, ta hade duniya bakiya ne.A nan kuna tare da mai watsa shirin Rachael Adipo, ke kawo muku shirin…

Albarkatun gona masu daraja na habaka kudin shiga kuma na rage talauci

Buga sautin taken sai ya shude karkashi muryan maigabatarwa Mai gabatarwa: Barka da, kuma  maraba da saduwa da ku a yau akan shirin Voice of the Farmer,da muke kawo muku tare da hadin kan Zambia National Farmers’ Union. Mai gabatarwa Alice Lungu Banda, a cigba da saulare. Shudesautin  taken sai ka soma Mai gabatarwa:Manoman kasar…

Ba a yanka tselen mata kuma: Kyauyawa a Seganegal sun gudanar da bikin kare hakin mata na cikon shekaru 10

Mai watsa shiri: Ina kwana (Ina yini, barka da yamma) kuma barka da saduwa da ku akan shirin.A yau zamu yi fira da Maimuna Traoré da Marième Traoré.Mata biyun nan sun fito Malicounda Bambara, na kasar Senegal ne,kuma suna cikin gungun matan da suka soma furucin cewa kyauyen su baza ta kara gudanar da harakar…

Zabi mafi kyawon kwayar shinkafar ka ta jiko da tsinta

Mai watsa labarai: Yaku Abokai,Ina kwana kuma barka da saduwa daku akan shirin radiyo game da harakar gona.Shirin yau zata dogara ne akan fasahar jika shinkafa da tsinta. A nan dakin shirye-shiryen mu  muna tare da Mr. Chabi Adéyèmi , wanda mataimakin bincike ne a Africa Rice Center dake Benin an kuma san ta da…

Kwamitin ruwa na gida na taimaka wa yan kyauye, samma ma mata da yara

Taken waka ta shigo,sai ta shude sannu sannu Mai atsa shiri:Ya kai mai saulare, barka da saduwa da kai akan shirin mu na yau. Sanannan ne cewa ruwa daya ne a cikin magance matsalolin mu. Kade kade ta shigo,sai ta shude sannu sannu Mai atsa shiri: Barka da zuwa dakin watasa shirye-shiyen mu, Mr. Francis.…

Unguwanin gandun daji na samun kudin shiga a yayin da suke kare mahalin su

Mai watsa shiri: Ina kwana, mai saulare.Kana da sanin cewa zaka iya taimaka wa kare ababan halita? To, shirin yau zai taimake ka ka fahimci yanda yake.Shrin na zance  akan sanin aiki wasu ‘yan kyauye uku dake jihar gandun daji a cikin jihar kudancin Cameroon,da yanda wata kungiya da ake kira World Wild Fund for…

Manomar Niger na cin moriyan barin bishiyoyi su tsira akan filayen su

Mai watsa labarai: Barka da saduwa da ku, masu saularen mu. A yau zamu tauna zance wani aikin gona da ake kira manomi misilta sake tofowar bishiyoyi ko FMNR, da manoma da dama ke yi a kudancin Niger. A cikin harakar FGMNR,manoma na kare kuma suna  aikin misilta sake tsirowan wasu nau’in bishiyoyi a cikin…

Hada hannyoyi daban daban ka kore tsuntsaye daga gonar shinkafar ka

‘Yan wasa Mai wata shiri a radiyo Mallamin gona: Dr. Panicle Taken wakan shirin Mai watsa shiri a radiyo: Waddan nan manoma dake saularen ka a yau suna sane da cewa da zaran ‘ya’yan shinkafa  suka  soma girma. Lokaci ke nan da za’a dau hannyoyi da daman na kore manyunwatan tsuntsaye.A yau  zamu tattauna wasu…

Muhimmancin abincin dabbobi cikin harakar kiwon dabbobin a arewancin Ghana

Shude wakan taken ka soma Lydia: Barka da zuwa kan shirin mu, Pukpariba Saha (Lura ga Editor: Awan manoma a cikin harshen Dagbali, Yare ce da akeyi a arewancin Ghana). A yaun zamu ziyarci masu dabbobin kiwo a gudunmar Bukurugu Yoyoo da Savelugu na arewancin Ghana. Shude wakan taken Lydia: Unguwan Binde na cikin gundunar…