Kana duba takarda akan Muhali da dumama yanayi

Dabarun manoma domin dadaito da sauyin yanayi a kasar Nijer

Disamba 2, 2022

MAI GABATARWA 1: Ina kwanan mu, masu sauraro. MAI GABATARWA 2: Ina kwanan mu, jama’a. A yau zamu tattauna akan cenjin weda, wato sauyin yanayi. MAI GABATARWA 1: Hakane. Kuma daya daka cikin hasashen da zamuyi akan sauyin yanayi shine, a yanzu haka, kowane manomi a Afrika ya san da batun sauyin yanayi! MAI GABATARWA…