Kana duba takarda akan Daidaiton jinsi

Babancin-halitu

Agusta 9, 2024

Gabatarwa Ko ka taba tsayawa kayi nazari akan nau’inka rayuka masu ban mamaki daban-daban da suke duniyar nan tamu? Daga kwari mitsatsa har zuwa giwaye maka-maka, akwai dau’in halittu kala-kala, wanan dau’in shi ake kira da babancin-halittu. Amma, babancin-halittu ya wuce kyawawan abubuwa kawai – shine ainihin tushen inganticiyar duniya da jin dadin mu  Menene…

Tasirin Jinsi akan ayyukan da suka shafi muhalli don magance matsaloli

Agusta 9, 2024

Matan karkara da suka shiga cikin ayyukan da suka shafi muhalli don magance matsaloli a Afrika na iya samar da fa’idoji kala-kala, da ka matakin mutum daya har zuwa katafarin al-umma. Hanyoyin magance matsaloli kamar yadda Ƙungiyar Kasa da Kasa ta Kare Halittu (IUCN) ta bayyana, na nufin jerin matakan da ake ɗauka wurin kare…

Tambayoyin kan ayyukan kulawa da ba’a biya

Maris 8, 2024

Menene ayyukan kulawa da ba’a biya, me ya sa yake da muhimanci?  Ayyukan kulawa da ba’a biya ya kunshi taimako da kulawa da mutane ke bayarwa ba tare da an biya su kudi ba. Wanan sun hada da, alal misali, bada kulawa, ayyukan gida, bada karfin gwiwa da rarashi, da kuma debo itache da ruwa….

Tallan Rediyo kan ayyukan kulawa da ba’a biya

Maris 6, 2024

Talla #1: Nuna godiya ga mata masu aikin kulawa da ba’a biya MAI GABATARWA:                      Maza! Juma’ah ta zo fa, karshen wani sati mai tsawo kenan! Kunyi aiki da kyau! Amma ko kunsan ko menene shima mai muhimmanci kamar aikin ku? Aikin da iyalin ku suke a gida. Bacin an sha fama da aiki, ya…