Kana duba takarda akan Noma
Talla akan rigakafin COVID-19, tallan rigakafi, hanyoyin kare lafiya, da kuma dai-daiton jinsi da hadakar kai
Talla 1: Ka sanya takunkumin fuska sanan ka sanya yadda ya ka mata MAI-LABARI: Annobar Korona ba karamin wahalar da mutane tayi ba—ahaka kuma bata kare ba. Amma kada ku karaya! Dole mu cigaba da jajircewa mu tsaya wa juna sanan mu kare abokanmu, da yan’uwa da alumma gaba daya. Saboda haka, ko an…
Amsoshi tambayoyin da aka fi yi game da rigakafin Korona
Teburin abubawan da ke ciki Sananan Bayanai 3 Wana irin rigakafin cutur Korona ne muke dasu a Afrika?. 3 Menene fa’idodin yin allurar rigakafin Korona?. 4 Ya ya rigakafin cutar Korona ke aiki?. 4 Ta yaya aka samar da rigakafin cutar Korona da sauri haka?. 5 Yaushe zanje ayi min rigakafin cutar Korona?. 5…
Tallan Rediyo akan masara
Talla #1: Zaban wurin noma MAI BAYANI: Manoma! Domin samun amfanin gona mai kyau, ku zabi gona mafi kyau. Ga kyakyawan abubuwa uku na fili noman masara. Na farko, filin ya zama a shimfide yake. Na biyu, kasar wurin ta zama tana zukewa tare da rike ruwa mai yawa ba tare da ta jike ba….
Yazo kamar wuta: Kula da cutar burtuntuna ta dankalin turawa a Nijeriya
MAI GABATARWA: Barkan mu dai, masu sauraro, muna muku maraba a cikin wanan shirin. Sunana _____. Yau, zamuyi Magana ne akan cutar buntuntuna ta dankalin turawa a Nijeriya. Munyi tattaki har zuwa garin Jos, a arewacin kasar nan. Zamuyi hira da manoma da masana mazauna garin, domin jin tabakain su a game da cutar da…
Shirin Rediyo: Noman dankalin turawa da aikace-aikacen sa bayan girbi
Shiri 1: Ingantacen wurin Ajiya Ingantacen wurin ajiya zai taimaki shukar ka sosai! Wurin ajiya mai kyau yana da wurin shan iska, babu kuma kwari-da cututuka. Wurin ajiya mai kyau yana taimakawa manoma su ajiye amfanin gona tsawon lokaci mai yawa har yakare su daka cunkoson kasuwa da kuma faduwar farashi bayan girbi. A maimakon…
Shimfida: Kula da dankali bayan Girbi
Gabatarwa Me yasa wanan maudu’in ke da mahimmanci ga masu sauraro? Saboda masu noman dankali su sani: Lokacin da dankali ya kai girbe. Alamomi da ke nuna cewa dankalin ya isa girbe. Lokacin rana da yanayin gari da ya dace ayi girbin dankali. Yadda ake girbin dankali. Yadda ake tantantacewa da kuma jerin matsayin….
Shimfida: Cinikayya Tumatir da Siffirin sa
Gabatarwa Me yasa wannan Maudu’in yake da mahimmanci ga masu sauraro? Saboda masu noma da sarafa sababin tumatir bayan girbi ya dace su san: Lokacin da ya dace ai girbin tumatir da yanda za’ai girbin na shi da kyau. Yafi dacewa ayi girbin tumatir da Safiya saboda zafin rana. Yadda za’a tantance da kuma…
Shimfida: Rage Asara Tumatur Bayan an Gama Girbi
Gabatarwa Me yasa wannan Maudu’in yake da mahimmanci ga masu sauraro? Saboda masu noma da sarafa sababin tumatir bayan girbi ya dace su san: Lokacin da ya dace ai girbin tumatir da yanda za’ai girbin na shi da kyau. Yadda za’a rage asarar tumatir a cikin gona da wajen ta. Daidai yanayin muhallin da ya…
Kasadar mabukata: Wani ma’aikacin lafiyar dabba unguwa na taimaka wa tafiyar da cutar Newcastle
Mai fira: A cikin kasashen Africa da dama, har daMalawi, mafi yawancin makiyaya nada akalla kaza daya Waddannan kajin na gida ne suna yawaon kiwatawa.A cikin wasu kalamun kaji ne dake sake.Barkewar cutar Newcastle ze iya a cikin sauki ya kashe duk kajin kyauyen. Ana iya kiyaye cutar Newcastle da alurar riga kafi. Don haka…