Shimfidas

Duk
  • Duk
  • Dumama Yanayi
  • Kiwon lafiya
  • Matslolin da ake fuskanta bayan anyi girbi
  • Muhali da dumama yanayi

Shimfida: Kula da dankali bayan Girbi

Save and edit this resource as a Word document. Gabatarwa   Me yasa wanan maudu’in ke da mahimmanci ga masu sauraro? Saboda masu noman dankali su sani: Lokacin da dankali ya kai girbe. Alamomi da ke nuna cewa dankalin ya isa girbe. Lokacin rana da yanayin gari da ya dace ayi girbin dankali. Yadda ake…

Shimfida: Noman Dankalin Turawa

Save and edit this resource as a Word document. Gabatarwa   Me yasa wanan maudu’in ke da mahimmanci ga masu sauraro? Saboda masu noman dankali su san: Yadda zasu gyara gonar su kafin shuka. Kasar da dace ayi noman dankali. Amfanin gona da za’a iya sauyawa da dankalin turawa dan samar da dankali mai yawa…

Shimfida: Cinikayya Tumatir da Siffirin sa

Save and edit this resource as a Word document. Gabatarwa   Me yasa wannan Maudu’in yake da mahimmanci ga masu sauraro? Saboda masu noma da sarafa sababin tumatir bayan girbi ya dace su san: Lokacin da ya dace ai girbin tumatir da yanda za’ai girbin na shi da kyau. Yafi dacewa ayi girbin tumatir da…

Shimfida: Rage Asara Tumatur Bayan an Gama Girbi

Save and edit this resource as a Word document. Gabatarwa Me yasa wannan Maudu’in yake da mahimmanci ga masu sauraro? Saboda masu noma da sarafa sababin tumatir bayan girbi ya dace su san: Lokacin da ya dace ai girbin tumatir da yanda za’ai girbin na shi da kyau. Yadda za’a rage asarar tumatir a cikin…

Tattaunawa da Kwararru: Nagartattun ayyuka domin masu gabatarwa da kwararru

Save and edit this resource as a Word document. Gabatarwa Tattaunawa da kwararru kan taimaka sosai ga shirinka na radiyo akan manoma. Ta kan bawa masu sauraronka bayanan da za su dogara da su daga tushe na gaskiya. Kuma kada ku manta – wasu daga cikin manoman su ma kwararru ne. A lura da cewa…

Yanda manoma zasu saje da sauyin yanayi

Yanda dimamen duniya ke shafar yanayi Kusan kowa ya ji labarin “dimamen duniya” ko “sauyin yanayi” Yanyin na sauyawa duniyar na dimi saboda harakokin mutane- kamar kona gawayi, mai , iskar gas domin makamashi- na kara matsayin“Matattaran iskar  gas” a cikin yanayin  duniya.Waddan nan iskar,da suka hada da carbon dioxide, methane da nitrous oxide, na…