Tala da mai gabatrwa zai karantas
- Duk
- Daidaiton jinsi
- Dumama Yanayi
- Kiwon kaji da noman zuma
- Kiwon lafiya
- lafiya kasa
- Matslolin da ake fuskanta bayan anyi girbi
- Muhali da dumama yanayi
- Noma
Tallan Rediyo kan ayyukan kulawa da ba’a biya
Talla #1: Nuna godiya ga mata masu aikin kulawa da ba’a biya MAI GABATARWA: Maza! Juma’ah ta zo fa, karshen wani sati mai tsawo kenan! Kunyi aiki da kyau! Amma ko kunsan ko menene shima mai muhimmanci kamar aikin ku? Aikin da iyalin ku suke a gida. Bacin an sha fama da aiki, ya…
Talla akan rigakafin COVID-19, tallan rigakafi, hanyoyin kare lafiya, da kuma dai-daiton jinsi da hadakar kai
Talla 1: Ka sanya takunkumin fuska sanan ka sanya yadda ya ka mata MAI-LABARI: Annobar Korona ba karamin wahalar da mutane tayi ba—ahaka kuma bata kare ba. Amma kada ku karaya! Dole mu cigaba da jajircewa mu tsaya wa juna sanan mu kare abokanmu, da yan’uwa da alumma gaba daya. Saboda haka, ko an…
Tallaluka akan rigakafin cutar Korona
Talla 1: Kananan Illolin riga-kafi MAI GABATARWA: Yar karamar illa bayan allura riga-kafin KORONA abu ne sanane. Kamar ko wace irin riga-kafi, riga-kafin KORONA na iya samar da karamar illa ta wucen gadi kamar ciwo a wurin da akai allura, zazzabi da kuma gajiya. Wanan alama ce, cewa rigak-kafin na aiki. Kaje ayi maka…
Tallan Rediyo akan masara
Talla #1: Zaban wurin noma MAI BAYANI: Manoma! Domin samun amfanin gona mai kyau, ku zabi gona mafi kyau. Ga kyakyawan abubuwa uku na fili noman masara. Na farko, filin ya zama a shimfide yake. Na biyu, kasar wurin ta zama tana zukewa tare da rike ruwa mai yawa ba tare da ta jike ba.…
Shirin Rediyo: Noman dankalin turawa da aikace-aikacen sa bayan girbi
Shiri 1: Ingantacen wurin Ajiya Ingantacen wurin ajiya zai taimaki shukar ka sosai! Wurin ajiya mai kyau yana da wurin shan iska, babu kuma kwari-da cututuka. Wurin ajiya mai kyau yana taimakawa manoma su ajiye amfanin gona tsawon lokaci mai yawa har yakare su daka cunkoson kasuwa da kuma faduwar farashi bayan girbi. A maimakon…