Kana duba takarda akan Matslolin da ake fuskanta bayan anyi girbi

Shirin Rediyo: Noman dankalin turawa da aikace-aikacen sa bayan girbi

Disamba 15, 2019

Shiri 1: Ingantacen wurin Ajiya Ingantacen wurin ajiya zai taimaki shukar ka sosai! Wurin ajiya mai kyau yana da wurin shan iska, babu kuma kwari-da cututuka. Wurin ajiya mai kyau yana taimakawa manoma su ajiye amfanin gona tsawon lokaci mai yawa har yakare su daka cunkoson kasuwa da kuma faduwar farashi bayan girbi. A maimakon…

Shimfida: Cinikayya Tumatir da Siffirin sa

Yuli 2, 2019

Gabatarwa   Me yasa wannan Maudu’in yake da mahimmanci ga masu sauraro? Saboda masu noma da sarafa sababin tumatir bayan girbi ya dace su san: Lokacin da ya dace ai girbin tumatir da yanda za’ai girbin na shi da kyau. Yafi dacewa ayi girbin tumatir da Safiya saboda zafin rana. Yadda za’a tantance da kuma…

Shimfida: Rage Asara Tumatur Bayan an Gama Girbi

Nuwamba 4, 2018

Gabatarwa Me yasa wannan Maudu’in yake da mahimmanci ga masu sauraro? Saboda masu noma da sarafa sababin tumatir bayan girbi ya dace su san: Lokacin da ya dace ai girbin tumatir da yanda za’ai girbin na shi da kyau. Yadda za’a rage asarar tumatir a cikin gona da wajen ta. Daidai yanayin muhallin da ya…