Kana duba takarda akan lafiya kasa

Talla akan rigakafin COVID-19, tallan rigakafi, hanyoyin kare lafiya, da kuma dai-daiton jinsi da hadakar kai

Maris 21, 2022

Talla 1: Ka sanya takunkumin fuska sanan ka sanya yadda ya ka mata MAI-LABARI:                                  Annobar Korona ba karamin wahalar da mutane tayi ba—ahaka kuma bata kare ba. Amma kada ku karaya! Dole mu cigaba da jajircewa mu tsaya wa juna sanan mu kare abokanmu, da yan’uwa da alumma gaba daya. Saboda haka, ko an…

Amsoshi tambayoyin da aka fi yi game da rigakafin Korona

Oktoba 20, 2021

  Teburin abubawan da ke ciki Sananan Bayanai 3 Wana irin rigakafin cutur Korona ne muke dasu a Afrika?. 3 Menene fa’idodin yin allurar rigakafin Korona?. 4 Ya ya rigakafin cutar Korona ke aiki?. 4 Ta yaya aka samar da rigakafin cutar Korona da sauri haka?. 5 Yaushe zanje ayi min rigakafin cutar Korona?. 5…