Shimfidas
- Duk
- Daidaiton jinsi
- Dumama Yanayi
- Kiwon kaji da noman zuma
- Kiwon lafiya
- lafiya kasa
- Matslolin da ake fuskanta bayan anyi girbi
- Muhali da dumama yanayi
- Noma
Tambayoyin kan ayyukan kulawa da ba’a biya
Menene ayyukan kulawa da ba’a biya, me ya sa yake da muhimanci? Ayyukan kulawa da ba’a biya ya kunshi taimako da kulawa da mutane ke bayarwa ba tare da an biya su kudi ba. Wanan sun hada da, alal misali, bada kulawa, ayyukan gida, bada karfin gwiwa da rarashi, da kuma debo itache da ruwa.…
Amsoshi tambayoyin da aka fi yi game da rigakafin Korona
Teburin abubawan da ke ciki Sananan Bayanai 3 Wana irin rigakafin cutur Korona ne muke dasu a Afrika?. 3 Menene fa’idodin yin allurar rigakafin Korona?. 4 Ya ya rigakafin cutar Korona ke aiki?. 4 Ta yaya aka samar da rigakafin cutar Korona da sauri haka?. 5 Yaushe zanje ayi min rigakafin cutar Korona?. 5…
Shimfida: Kula da dankali bayan Girbi
Gabatarwa Me yasa wanan maudu’in ke da mahimmanci ga masu sauraro? Saboda masu noman dankali su sani: Lokacin da dankali ya kai girbe. Alamomi da ke nuna cewa dankalin ya isa girbe. Lokacin rana da yanayin gari da ya dace ayi girbin dankali. Yadda ake girbin dankali. Yadda ake tantantacewa da kuma jerin matsayin.…
Shimfida: Noman Dankalin Turawa
Save and edit this resource as a Word document. Gabatarwa Me yasa wanan maudu’in ke da mahimmanci ga masu sauraro? Saboda masu noman dankali su san: Yadda zasu gyara gonar su kafin shuka. Kasar da dace ayi noman dankali. Amfanin gona da za’a iya sauyawa da dankalin turawa dan samar da dankali mai yawa…
Shimfida: Cinikayya Tumatir da Siffirin sa
Gabatarwa Me yasa wannan Maudu’in yake da mahimmanci ga masu sauraro? Saboda masu noma da sarafa sababin tumatir bayan girbi ya dace su san: Lokacin da ya dace ai girbin tumatir da yanda za’ai girbin na shi da kyau. Yafi dacewa ayi girbin tumatir da Safiya saboda zafin rana. Yadda za’a tantance da kuma…
Shimfida: Rage Asara Tumatur Bayan an Gama Girbi
Gabatarwa Me yasa wannan Maudu’in yake da mahimmanci ga masu sauraro? Saboda masu noma da sarafa sababin tumatir bayan girbi ya dace su san: Lokacin da ya dace ai girbin tumatir da yanda za’ai girbin na shi da kyau. Yadda za’a rage asarar tumatir a cikin gona da wajen ta. Daidai yanayin muhallin da ya…
Tattaunawa da Kwararru: Nagartattun ayyuka domin masu gabatarwa da kwararru
Save and edit this resource as a Word document. Gabatarwa Tattaunawa da kwararru kan taimaka sosai ga shirinka na radiyo akan manoma. Ta kan bawa masu sauraronka bayanan da za su dogara da su daga tushe na gaskiya. Kuma kada ku manta – wasu daga cikin manoman su ma kwararru ne. A lura da cewa…
Yanda manoma zasu saje da sauyin yanayi
Yanda dimamen duniya ke shafar yanayi Kusan kowa ya ji labarin “dimamen duniya” ko “sauyin yanayi” Yanyin na sauyawa duniyar na dimi saboda harakokin mutane- kamar kona gawayi, mai , iskar gas domin makamashi- na kara matsayin“Matattaran iskar gas” a cikin yanayin duniya.Waddan nan iskar,da suka hada da carbon dioxide, methane da nitrous oxide, na…