Lura ga mai watasa shiri
Rashin samu daidaicin jinsi na kara matsalar gaske ga Africa da wasu nahiyoyin.Idan mata suka rashi malakar albarkatu kamar kasa,baza su iya daukar shawarar da zai habaka arzikin iyalinsu ba, Idan ba iko akan arzikin iyali. Misali na shuka kayan gona ba, zaka samu mata na bayar da gudunmuwar karfi da lokacin su don rikon rayuwa ne kawai, kuma suna fuskanta tsananin talauci fiya da maza.Kuma al’adun gargajiya, dake iya haramta wa mata harakoki irin su shuka bishiya ,na rage hazakar su na kiyayewa da kuma cira darajar kare mahali.
Hakin kasa da kadarori, musamman, a sannu na zamowa ainihin zance dake tsakiyar duk wani taron da jami’an gwamnati ko na kunmgiyan jama’a ke shiryawa kuma mata ke kan gaba a cikin yaki da nuna banbanci ko wariya.Daidaicin jinsi haki ne ga dan adamu kuma shine cibiyar cimma cigaban manufofin miladiya.Tilar ne kamin a shafe nyunwa , talauci da cuttutuka.Daidaicin jinsi na nufi a samu daidaicin a duk matsayin ilimi da duk bangarorin ayukan yi, daidaicin iko akan albarkatu, da daidaicin wakilta a sha’anin jama’a da ta siyasa.
Wannan rubutun na dubar fidda wariyan jinsi a cikin duk bangaren rayuwa , sabili da ba zamu ji dadin cigaba ba idan ba tsaro,ba zamu ji dadin tsaro ba idan ba cigaba, haka kuma ba zamu ji dadin ba idan ba’a daraja hakin dan adamu.Hannya daya da zaka rungumi wannan rubutu domin masu saularenka na gida shine kayi fira da wani acikin unguwar ko jihar ka wanda ke kira game da sha’ani samun daidaicin jinsi.
Wanan rubutun ta dogara ne akan ainihin wata fira. Zaka iya amfani da ita wurin gudanar da bincike da rubuta wata irin zance acikin unguwar ka.Ko kana da zabi kayi amfani da ita a tashar ka, kana mai amfani da muryoyin ‘yan wasan kwaikwayo su wakilci masu Magana.Idan haka ne, ka tabattar ka sanar da masu saularen ka tun da farko shirin cewa, muryoyin na ‘yan wasan kwaikwayo ne ba ainihin mutanen da akayi fira dasu ba
Rubutunsa
Bari sautin taken ta shude dakiki 10 sai ka soma shiri(Wakafi) mun koyi ababa da dama a yau: hakokin mata daban daban, yanda za’a shafe harakokin nuna wariya, da yanda masu kare hakin mata na gundamar Siaya ke fadakarwa.Munji cewa, waddan da ma aka nuna musu wariya zasu iya samun sakankancewa. (Wakafi) Mai saulare,wanna ya kawo mu karshen shirin mu na yau.A yau mu dora hankali ne akan mata da malakar kadarori a wata hanya cimma manufofin miladiya na daidaicin jinsi da saka iko a hannu mata.Da fatar kun koyi wani a bu. Sai mun sake saduwa, a huta lafiya.
sautin taken na dakiki 10 sai ka shudeAcknowledgements
Gudumuwa: Rachael Adipo, Ugunja Community Resource Centre, Kenya.
Nazari: Carole Houlihan, International Development Consultant, Canada.
Kofi Annan. Africa’s Green Revolution (A call to action).UN press release, July 6, 2004. http://www.un.org/News/Press/docs/2004/sgsm9405.doc.htm
UN Millennium Development Goals. United Nations Environment Program. United Nations Development Goals.
Phillip Onyango. Land and Property Rights. Ugunja Community Resource Centre, 2005.
Information sources
Ba wani shawara akan nau’i nau’i na samu malaka fili ko kadarori.Wasu lokutan yin rejistan kadarori yafi dace da wasu kuma ta al’ada tafi ga wasu.Samar da tsaro mai inganci da daidaicin wurin samun fili da kadarori ga mata na bukatan a gudanar da harakoki ba gwamnati kadai ba, daga duk bangarorin al’uma, da suka hada da.masu zaman kansu, shugabanin unguwanin da na gida, da kuma kungiyoyi abokai da kungiyan kasa kasa. Mata na bukatan daidaicin murya a cikin daukar shawara da ta shafi rayuwar su daga tsakanin dangi har zuwa kokoluwan matsayin acikin gwamnati.Wannan muhimmi ne cikin saka iko a hannun mata..Lokaci da dama maza sun mamaye daukar shawara a kokoluwan matsayi.Matakan kiyayewa da gyara na yin zagon kasa ga hakin mata na malakar filaye da kadarori, sabili da tsarin yanzu, sai an shirya ka’idodin tatalin arziki.