Lura ga mai watasa shiri
Save and edit this resource as a Word document.
Masana’antar dabbobi a arewancin Ghana na fama ta rayu shekaru 10 da suka wuce sabili da rashin isashen arziki da ayuka a unguwan.Labarai game da lafiyar dabbobi, da bukatun samu abincin kananan dabbobi irin su raguna da awaki, har ma da samun kari da aiki jinnyar dabbobi ga manomar karkara da dama, ko basa da yawa ko basu sam.A cikin rubutun nan, Lydia Ajono wata frodusa a radio al’uma, tayi fira da musu kiwo a gundumar Bukurugu Yoyoo da Savelugu/Nanton na arewancin Ghana game da abincin dabbobi.
Wannan rubutun ya dogara ne kan ainihin fira, Zaka iya amfani da rubutun kayi bincike ka rubuta wani akan irin zancen a unguwan ka.Ko kana da zabi kayiamfani da shi a tashar kana mai amfani da murya ‘yan wasan kwaikwayo su wakilci masu magana, Idan haka ne,ka tabbatar ka sanar tun da farkon shirin cewa,muryoyin na ‘yan wasan kwaikwayo ne, ba ainihin mutane da akayi fira da su ba.
Rubutunsa
Shude wakan taken ka soma
Shude wakan taken
Binde na da yawan mutane da suka kai mutun 800 zuwa 1000, mafi yawanci su kananan manoma ne dake hada kiwon dabbobi da aikin gona.Mafi yawancin manoman basa da ilimin boko, amma suna da tarin ilimin gargajiya dangani da bukatun su na noma,samam ma game da ciyar da dabbobin su da dubar lafiyar su gaba daya. Monamar na gudanar da tsarin sake dabbobi suyi kiwo.Lokacin rani, ana bari dabbobin su fita zuwa gonaki da daji suyi kiwo da rana, su dawo da yamma.Lokacin damana,kananan dabbobi irin su awaki da raguna ana kange sune gu daya suyi kiwo ,sai a kai shanu fage ko daji suyi kiwo.
Kamin muje ga manoman, bara mu shakata da wakar unguwan. Wannan wakar ta girbi mai kyau ne.
Waka
Alladu da kaji bane dake kiwo da abincin hadi. Idan ka basu abincin hadi da yawa zasu bazantar da su.
Buga/ shude wakanm taken
Acknowledgements
Guidunowa: Lydia Ajono, Program Manager, Simli Radio, Tamale, Ghana, a Farm Radio International broadcasting partner.
Nazari: Dilip Bhandari, veterinarian, Heifer International.
Sunannakin abincin dabbobi daga tsirai:
Albizia lebbeck:
Amharic: lebbek
Larabci: daqn el-Basha, dign el basha, labakh, laebach, lebbek
Turanci: East Indian walnut, frywood, Indian siris, koko, lebbek, lebbek tree, rain tree, raom tree, silver raintree, siris rain tree, siris tree, soros-tree, woman’s tongue, fry wood
Faransanci : bois noir, bois savane, tcha tcha
Madagascar: bonara, fany, faux mendoravina
Kiswahili: mkingu, mkungu
Gliricidia sepium:
Turanci: quickstick, mother of cacao, gliricidia
Faransanci: gliricidia, le noir Madero
Spanish: mata raton, madre cacao
Stylosanthes species:
Stylosanthes guianensis:
Turanci: Graham stylo, common stylo
Faransanci : stylo, luzerne tropicale, luzerne du Brésil
Stylosanthes hamata:
Turanci: Verano stylo
Faransanci luzerne des Caraïbes
Stylosanthes scabra:
Turanci: Seco stylo, shrubby stylo
Faransanci no known common name
Fig:
Mapurili: Mapurili: kinkangsia
Leucaena leucocephala:
Amharic: lukina
Larabci leuceana
Turanci: thorn tree, coffee bush, false koa, hedge acacia, horse tamarind, jumbie bean, lead tree, leucaena, white popinac, wild tamarind, white lead-tree
Faransanci delin étranger, graines de lin, faux mimosa, bois bourro, makata bourse, tamarin bâtard, Leucaene à têtes blanches, cassie blanc
Kiswahili: lusina, mlusina
Tigrigna: lucina
Cajanus cajan:
Amharic: yergib ater, yewof ater
Turanci: Angolan pea, Congo pea, no-eye pea, pigeon pea, red gram, yellow dhal
Faransanci ambrévade, pois cajan, pois d’Angole, pois pigeon, pois de bois, pois-lisière, pois chiche rouge, cytise cajan, cytise des Indes
Hausa: Ádúúwàà, Wáákén dànfámíí, Wáákén Másàr, Wáákén Sàntànbûl, Wáákén tàntábàrá̃á, Wáákén tùùrààwáá
Luganda: mpinnamiti
Portugues : feijão boere
Kiswahili: mbaazi
Clitoria ternatea:
Turanci: butterfly pea, clitoria, tropical alfalfa, blue pea
Faransanci: clitorie de Ternate, liane de Ternate, pois bleu, liane Madame, ki-poule
Mapurili: missi
Portuguese: fula criqua
Pennisetum purpureum:
Turanci: elephant grass, napier grass, merker grass
Faransanci fausse canne à sucre, napier, herbe à éléphant
Fulfulde: gawri ngabbu
Hausa: Dááwàr ̃ kádàà, Kyambama, Yambama
Panicum maximum:
Afrikaans: vleibuffelsgras
Turanci: Guinea grass, common buffalo grass
Faransanci: guinée, herbe de Guinée, mil de Guinée, canne fourragère, faux kikuyu, herbe des Bermudes
Information sources
An gudanar da fira ne a unguwar Binde cikin gundumar Bumkurugu-Yoyoo , 17 ga watan Afrelu; a Pong-Tamale,18 ga watan Afrelu;2009; da unguwar Libga, an gundumar a Savelugu/Nanton, 21 ga watan Afrelu 21, 2009.
Project undertaken with the financial support of the Government of Canada through Global Affairs Canada