Albarkatun gona masu daraja na habaka kudin shiga kuma na rage talauci

Lura ga mai watasa shiri

Shuka abinci mai daraja na cigaba da zamowa muhimmi ga manoma dake son su sayar da abiincin a cikin gida, a cikin kasa da kasa kasa.Daraja muhimmiyar abu ce dake gabatar samun firasi mai kyau.

Abinci mai daraja ana shukawa da sarrafa shi da hankali da duk kayan aikin kere kere da sarrafe sarrafe.Wannan sun hada ne da yawa da irin kayan aiki da manomi yake amfani da su, harakokin da girbewa da adanawa ke biye musu, samma ma albarkatun gona da ake kaiwa waje, yanda ake shirya su da safarar da su.

Kowani manomi nada tasa bukata na taimako ya iya shuka abinci mai darajan gaske.Hannya daya da zasu iya samun hakan itace ta kungiyan hadin kan manoma da kungiyan ‘yan kasuwa.Waddannan kungiyoyi na kokarin sajewa da bukatun kasuwanni, da suka hada da firasin albarkatun gona ta zamani da inda za’a samu mafi kyawawan damarmaki.
Wannan rubutu na bayar da labarin wata‘yar kasar Zambia, Mrs. Nancy Kondolo. da tayi nasarar shuka paparika.A cikin sha’anin ta, Zambian National Farmers Union, suka bata horo da sani abinda ya taimake ta kaiwa ga samun paparika mai darajan matsayin gaske da ya dace da bukatan aikawa.

Kafofin watsa labarai zasu iya taimaka wa manoman gida su shuka albarkatun gona masu darajan gaske ta hannyar watsa labaran nasarori kamar irin wannan labarin.Zasu kuma iya taimakawa ta yin fira da wakilan kungiyan hadin kan manoma da na shuki waddan da ke haraka a unguwannin cikin gida,suna masu musu tambayoyi game da albarkatun gona da yafi dacewa da kasuwannin gida, kasa,da ta kasa kasa.

Wanan rubutun ta dogara ne akan ainihin wata fira. Zaka iya amfani da ita wurin gudanar da bincike da rubuta wata irin zancen acikin unguwar ka.Ko kana da zabi kayi amfani da ita a tashar ka, kana mai amfani da muryoyin ‘yan wasan kwaikwayo su wakilci masu magana. Idan haka ne, ka tabattar da ka sanar da masu saularen ka tun da farko shirin cewa, muryoyin na ‘yan wasan kwaikwayo ne ba ainihin mutanen da akayi fira dasu ba .

Rubutunsa

Buga sautin taken sai ya shude karkashi muryan maigabatarwa

Mai gabatarwa:
Barka da, kuma maraba da saduwa da ku a yau akan shirin Voice of the Farmer,da muke kawo muku tare da hadin kan Zambia National Farmers’ Union. Mai gabatarwa Alice Lungu Banda, a cigba da saulare.

Shudesautin taken sai ka soma

Mai gabatarwa:
Manoman kasar Zambia sunyi nasarar habaka albarkatun gonanakin su suka bunkasa girbin su duk a cikin yunkurin rage talauci.Amma har wayau suna fama da babban matsala-Cinikin kayan gonar1!

Zaku yi murnan sanin akwai labari mai kyau:Dukanin manoma zasu iya samar da kayan gona kumshe da sinadirai masu darajar gaske.Kuma kaya dake kumshe da sinadrai gina jiki na samar wa manoma hannyar shiga kasuwannin kasa kasa.

Manoma! Ku bari in tuna muku cewa, ba abinda kai manomi zaka iya samar wa ba,amma ainihin zance shine abinda masu amfani dasu ke bukata. Yin galaba a gasar kasuwanni ya dogara ne akan amfani da hannyoyin noma masu inganci daga dasa shuki zuwa girbewa.Missali, shuka paprika ta hannyar rashin amfani da magani na ba manomin kudi da dama a kasuwannin gida da ta kasa kasa, na taimaka wa yaki da talauci.

Akan shirin mu na yau muna tare da Mrs. Nancy Kondolo .mai shekaru 59 mai noma a can kyauyen Mwanamwemba dake kudanci Zambia. Mrs Kondolo na noma da cinikin paprika kuma tana sayar da su a kasuwannin gida da ta kasa kasa.Ku biyo ni zan yi fira da ita.

Alice:
Ina kwana, Mrs. Kondolo. Yaushe kika soma noma paprika?

Mrs Kondolo:
Na soma nomar paprika tun a shekara ta 1997 a daidai lokacin da nayi ritaya daga aikin gwamnati inda na yi aikin a magatakarda.Na dau nomar paprika sabili da samu damar zuwa turai da nayi.Sai naga cewa,paprika da mafi yawancin abinda muke nomawa a nan Zambia, ana cinkin su a turai kuma ana sayarda su da zafi zafi.

Alice:
Mai kike nufi da ”sayar dasu da zafi zafi”?

Mrs Kondolo:
Abin da nake nufi akwai ciniki maikyau ga wadan nan albarkatun gona.Amma ina kashedi ga ‘yan uwana manoma.A sarafa kayan gonar ta hannyoyi masu inganci kuma a tsara su da kyau.Kuma su kumshi sinadirai masu darajar kuma kada a samu wani hannyar kwari.A karshe, su bayar da sha’awa ta yanda zasu saje da matsayin turai.

Alice:
Ta yaya kika iya sajewa da mtsayin turai?

Mrs Kondolo:
Ni ina cikin kugiyan manoma mai suna Mwanamwemba farmers’ group, wadda mamba ce ta Zambia National Farmers’ Union.Yana da sauki gare mu mu saje da waddannan matsayin sabili da kungiyan ta bamu horon misaltun kwarai, tun daga noma har zuwa girbi.Kungiyan tana tabattar da ta sadamu da kasuwannin. Na gida da na kasa kasa.

Alice:
Yaya zaki kwatanta madogarin ki da lokacin da kike sakatare?

Mrs Kondolo:
Ina da lilwantacce. Ina da kudi a ajihu na a kowace rana. Ina kuma misilta taimako ga yaran makarantan boko da dama.Ina kuma taimakon sauran zuriya a kauyen a duk lokacin da bukatar haka ta taso.

Alice:
Hectare nawa na kasa kike da su? Ko kina shuka wani irin amfani gona?

Mrs Kondolo:
Ina da hectares 60 na kasa.sabili da na san sassake albakatun gona nada amfani.In shuka wasu albarkatu- masara, wakensuya, gujiya da sunflower.

Alice:
Wani tsarin namo kike amfani da shi, kuma tun yaushe kike amfani da shi?

Mrs Kondolo:
Wani lokaci baya, ina aiki da tsarin tsofin al’adun, sai amfani baya da kyau.Amma sabili da Zambian National Farmers’ Union, A yanzu ina amfani da tsarin noma na kulawa, nomar asali da jujuya shuki. Bana da ra’ayin amfani da magunguna.

Alice:
Mai yasa?

Mrs Kondolo:
Bana son darajar kasar gona ta tayi kasa,Kuma tarayyan turai wadda nake nufi da ciniki na, na bukata kaya masu sinadirai dake da darajan gaske.Na gano cewa noma ciniki ce kamata yayi na dace da bukatun ‘yan ciniki na Idan ina son saura cikin sha’anin cinikayya.

Alice:
Ina godiya da kika yi zance da mu akan Voice of the Farmer, Ina fatan zaki sake samun lokaci kiyi zance da mu kuma.

Mrs Kondolo:
Na gode, ina maraba da ku a koyaushe.

Mai gabatarwa:
Na gode, manoma da masu saularen mu, da kuka samu lokacin saularen mu akan Voice of the Farmer duk da kuna da naku harakokin.Dubun gaisuwa ga mataimakin producer na Annie Sampa. Nice taku ,Alice Lungu Banda na ke salama da ku, a kasance lafiya.

Buga taken salama

Buga sautin taken sai ya shude karkashi muryan maigabatarwa

Mai gabatarwa:
Barka da, kuma maraba da saduwa da ku a yau akan shirin Voice of the Farmer,da muke kawo muku tare da hadin kan Zambia National Farmers’ Union. .Mai gabatarwa Alice Lungu Banda
,
a cigba da saulare
.

Shudesautin taken sai ka soma

Mai gabatarwa:
Manoman kasar Zambia sunyi nasarar habaka albarkatun gonanakin su suka bunkasa girbin su duk a cikin yunkurin rage talauci.Amma har wayau suna fama da babban matsala-Cinikin kayan gonar1!

Zaku yi murnan sanin akwai labari mai kyau:Dukanin manoma zasu iya samar da kayan gona kumshe da sinadirai masu darajar gaske.Kuma kaya dake kumshe da sinadrai gina jiki na samar wa manoma hannyar shiga kasuwannin kasa kasa.

Manoma! Ku bari in tuna muku cewa, ba abinda kai manomi zaka iya samar wa ba,amma ainihin zance shine abinda masu amfani dasu ke bukata. Yin galaba a gasar kasuwanni ya dogara ne akan amfani da hannyoyin noma masu inganci daga dasa shuki zuwa girbewa.Missali, shuka paprika ta hannyar rashin amfani da magani na ba manomin kudi da dama a kasuwannin gida da ta kasa kasa, na taimaka wa yaki da talauci.

Akan shirin mu na yau muna tare da Mrs. Nancy Kondolo .mai shekaru 59 mai noma a can kyauyen Mwanamwemba dake kudanci Zambia. Mrs Kondolo na noma da cinikin paprika kuma tana sayar da su a kasuwannin gida da ta kasa kasa.Ku biyo ni zan yi fira da ita.

Alice:
Ina kwana, Mrs. Kondolo Yaushe kika soma noma paprika?

Mrs Kondolo:
Na soma nomar paprika tun a shekara ta 1997 a daidai lokacin da nayi ritaya daga aikin gwamnati inda na yi aikin a magatakarda.Na dau nomar paprika sabili da samu damar zuwa turai da nayi.Sai naga cewa,paprika da mafi yawancin abinda muke nomawa a nan Zambia, ana cinkin su a turai kuma ana sayarda su da zafi zafi.

Alice:
Mai kike nufi da ”sayar dasu da zafi zafi”?

Mrs Kondolo:
Abin da nake nufi akwai ciniki maikyau ga wadan nan albarkatun gona.Amma ina kashedi ga ‘yan uwana manoma.A sarafa kayan gonar ta hannyoyi masu inganci kuma a tsara su da kyau.Kuma su kumshi sinadirai masu darajar kuma kada a samu wani hannyar kwari.A karshe, su bayar da sha’awa ta yanda zasu saje da matsayin turai.

Alice:
Ta yaya kika iya sajewa da mtsayin turai?

Mrs Kondolo:
Ni ina cikin kugiyan manoma mai suna Mwanamwemba farmers’ group, wadda mamba ce ta Zambia National Farmers’ Union.Yana da sauki gare mu mu saje da waddannan matsayin sabili da kungiyan ta bamu horon misaltun kwarai, tun daga noma har zuwa girbi.Kungiyan tana tabattar da ta sadamu da kasuwannin. Na gida da na kasa kasa.

Alice:
Yaya zaki kwatanta madogarin ki da lokacin da kike sakatare?

Mrs Kondolo:
Ina da lilwantacce. Ina da kudi a ajihu na a kowace rana. Ina kuma misilta taimako ga yaran makarantan boko da dama.Ina kuma taimakon sauran zuriya a kauyen a duk lokacin da bukatar haka ta taso.

Alice:
Hectare nawa na kasa kike da su? Ko kina shuka wani irin amfani gona?

Mrs Kondolo:
Ina da hectares 60 na kasa.sabili da na san sassake albakatun gona nada amfani.In shuka wasu albarkatu- masara, wakensuya, gujiya da sunflower.

Alice:
Wani tsarin namo kike amfani da shi, kuma tun yaushe kike amfani da shi?

Mrs Kondolo:
Wani lokaci baya, ina aiki da tsarin tsofin al’adun ,sai amfani baya da kyau.Amma sabili da Zambian National Farmers’ Union, A yanzu ina amfani da tsarin noma na kulawa, nomar asali da jujuya shuki. Bana da ra’ayin amfani da magunguna.

Alice:
Mai yasa?

Mrs Kondolo:
Bana son darajar kasar gona ta tayi kasa,Kuma tarayyan turai wadda nake nufi da ciniki na, na bukata kaya masu sinadirai dake da darajan gaske.Na gano cewa noma ciniki ce kamata yayi na dace da bukatun ‘yan ciniki na Idan ina son saura cikin sha’anin cinikayya.

Alice:
Ina godiya da kika yi zance da mu akan Voice of the Farmer, Ina fatan zaki sake samun lokaci kiyi zance da mu kuma.

Mrs Kondolo:
Na gode, ina maraba da ku a koyaushe.

Mai gabatarwa:
Na gode, manoma da masu saularen mu, da kuka samu lokacin saularen mu akan Voice of the Farmer duk da kuna da naku harakokin.Dubun gaisuwa ga mataimakin producer na Annie Sampa. Nice taku ,Alice Lungu Banda na ke salama da ku, a kasance lafiya.

Buga taken salama

Acknowledgements

Gudunmuwa: Alice Lungu Banda.

Producer: Zambia National Farmers Union.

Mai noma: Mrs. Nancy Kondolo. Kyauyen Mwanamwemba, Lambar gona 1977/M, Mazabuka, Zambia.

Mai gabatarwa:: Palesa News Agency, P.O.Box 314 FW, Lusaka.

Mai wasta shiri da fira: Alice Lungu Banda.

Wannan rubutun an rangamo daga wani shiri da aka watsa ranar 15 ga watan Octoba, 2005 ,kuma Zambia National Broadcasting Corporation (ZNBC) ta watsa a karfe 13.30 daida