Tsarin gabatar da shirye shirye na mutum 2s

Duk
  • Duk
  • Dumama Yanayi
  • Kiwon kaji da noman zuma
  • Kiwon lafiya
  • lafiya kasa
  • Matslolin da ake fuskanta bayan anyi girbi
  • Muhali da dumama yanayi
  • Noma

Dabarun manoma domin dadaito da sauyin yanayi a kasar Nijer

MAI GABATARWA 1: Ina kwanan mu, masu sauraro. MAI GABATARWA 2: Ina kwanan mu, jama’a. A yau zamu tattauna akan cenjin weda, wato sauyin yanayi. MAI GABATARWA 1: Hakane. Kuma daya daka cikin hasashen da zamuyi akan sauyin yanayi shine, a yanzu haka, kowane manomi a Afrika ya san da batun sauyin yanayi! MAI GABATARWA…