{"id":9483,"date":"2012-06-28T12:26:22","date_gmt":"2012-06-28T09:26:22","guid":{"rendered":"http:\/\/frrp.wpengine.com\/hau\/?post_type=radio-resource-packs&#038;p=9483"},"modified":"2018-11-17T00:33:17","modified_gmt":"2018-11-16T21:33:17","slug":"yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata","status":"publish","type":"radio-script","link":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\/","title":{"rendered":"Yi kira ga nemar  daidaicin jinsi da saka iko a hannun mata"},"content":{"rendered":"<p><em>Bari sautin taken ta shude dakiki 10 sai ka soma shiri\u00a0\u00a0 <\/em><\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Barka da saduwa da ku, masu saulare, shirin yau ta kumshi sha\u2019anin mata da hakin malakar kadarori.Wanan ba kasa kadai ta shafi ba, ta hade duniya bakiya ne.A nan kuna tare da mai watsa shirin Rachael Adipo, ke kawo muku shirin daga nan Ugunja FM, Miss Jessica Odima, na tare da ni nan ,wata mai kira ne\u00a0 ga kare\u00a0 hakin mata a can kasar Kenya.Ku cigaba da saulare.<\/p>\n<p><em>Shude satin taken dakiki 2 sai ka soma <\/em><\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Barka da sake saduwa da ku,.Yau zamu dora hankali ne akan sha\u2019anin mata da malakar kadorori ta zamo wata hannyar cimma manufofin miladiya na kira da nemar daidaicin jinsi da saka iko a hannua mata. Samma ma a gundumar Siaya, Barka da zuwa,. Miss Jessica. Ko zaki bamu wani haske game da hakokin mata?<\/p>\n<p><strong>Jessica Odima:<\/strong>Na gode, Zan soma da cewa, mata na da hakin samun filaye, samun tsaro da kuma hakin malakar kadarori.Mata da maza gaba dayan su sun fahimci wanann zance,a anihin zancen dake bukatan muhauwara akai.Ko da yake dokar kasar Kenya baya nuna wariya ga\u00a0 mata wurin gadon kadorori, al\u2019adun gargajiya mutane ke cigaba da hana musu malakar kadarori.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Ta yaya ke da \u2018yan uwayen ki masu kira da kare hakin mata a can yankin Siaya ke kokarin taimaka wa mata wurin sake dokokin dake nuna wariya da ta\u2019adodin da suka shafi gado,kai tsaye mace ta malaki kuma tayi haraka da fili, da kuma samun ta a cikin malakar filin dangi?<\/p>\n<p><strong>Jessica Odima: <\/strong>A matsayi na na mai kare hakin mata a gundumar Siaya,mun taimaka wa mata suka fahimci hakin su, ta hannyar ilamantarwa, da fadakar dasu game da sha\u2019anin doka ta shirya taruka, ta kafofin watsa labarai akan samun fili da kadarori,da\u00a0 gudanar da bikin ranar mata ta duniya, takwas ga watan Marisin \u00a0kowace shekara,.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Naji cewa,a gundumar Siaya, duk wani taron jama\u2019a ba zata yi armashi ba ba tare da masu kare hakin mata sun halarta ko sarkin yayi bayani bukatan samun mata harma da yara a cikin sha\u2019anin kadorori ba.<\/p>\n<p><strong>Jessica Odima: <\/strong>Haka ne, duka waddan nan sun cira himar mata na yakin\u00a0 nemar hakin su da kuma karawa da hadamarmun dangi masu saka mata acikin wahala na kore su daga gidajen auren su, su kwace musu kadarori.<\/p>\n<p><em>Shude wakan taken dakiki 2 sai ka soma <\/em><\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>A yanzu, Miss Jessica,ko zaki ba masu saulare wasu labaran mata da kika ji a unguwar ku?<\/p>\n<p><strong>Jessica Odima: <\/strong>I, kwarai Ko. Sai muji labarin Agnes Apiyo daga gundumar Siaya.<\/p>\n<p><strong>Agnes Apiyo:<\/strong> Gaba daya da kamala ta\u2019adar Luo,wadda ke bukatar a fidda hakoran kasa shida,\u00a0 Wani makwabci, dake nemar matan da ta dace wa dan danuwar sa ya nufato ni. Ba da jimawa, na sadu da kyakkyawan mutu wanda ya zamo miji na kuma uban \u2018ya\u2019ya na biyar maza uku da mata biyu.. Nayi rayuwan jin dadi da miji na shekaru goma sha takwas sai da wa\u2019adi ta kai. Miji na Daniel Omollo ya mutu daga cutar zazzabin sauro.Sai gaba daya dunyia ta marmashe, har da murna ta na \u2018yar gabar goshin surukunnai na.Kowa na muzguna mini, Daga kanin miji na zuwa iyayen sa, kowa na bukatan rabon sa daga kadarorin.<\/p>\n<p><strong>Jessica Odima: <\/strong>Ba Agnes kadai bace, A lokacin taron fadakarwa da wata kungiya mai zaman kanta ta gida\u00a0 da ake kira Ugunja Community Resource Centre tare da hadin kan wata kungiya ta kasa mai suna Kenya Land Alliance. An fadi labarai masu daure kai game da mata da mazan su suka mutu kuma aka tilasta musu barin \u00a0gida bayan da mazab suka mutu..<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri:<\/strong> wato wannan taron fadakarwa ya bude wa mutane idanuwar su?<\/p>\n<p><strong>Jessica Odima: <\/strong>I, a yanzu mata na bukatan su malaki rayuwar kansu.Yanzu, suna son su fada cawa, \u201cWaddannan harakokin tamu ce kuma tsarin cigaban rayuwar mu nan gaba\u00a0 muna da su\u201d Ba, \u201cWaddannan harakokin tamu ce kuma cigaban rayuwar mu nan gaba an shirya mana.bane\u201d<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong> Na\u00a0 gode, Miss Jessica.Yanzu mun gano cewa,,samun ababa daban daban tsakanin mata wata kafa ce na samun arziki, karfi .ilimi da kwarin gwiwa.<\/p>\n<p>(Wakafi) mun koyi ababa da dama\u00a0 a yau: hakokin mata daban daban, yanda za\u2019a shafe harakokin nuna wariya, da yanda masu kare hakin mata na gundamar Siaya ke fadakarwa.Munji cewa, waddan da ma aka nuna musu wariya zasu iya samun sakankancewa. (Wakafi) Mai saulare,wanna ya kawo mu karshen shirin mu na yau.A yau mu dora hankali ne akan mata da malakar kadarori a wata hanya cimma manufofin miladiya na daidaicin jinsi da saka iko a hannu mata.Da fatar kun koyi wani a bu. Sai mun sake saduwa, a huta lafiya.<\/p>\n<p><em>sautin taken na dakiki 10 sai ka shude\u00a0 <\/em><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Bari sautin taken ta shude dakiki 10 sai ka soma shiri\u00a0\u00a0 Mai watsa shiri: Barka da saduwa da ku, masu saulare, shirin yau ta kumshi sha\u2019anin mata da hakin malakar kadarori.Wanan ba kasa kadai ta shafi ba, ta hade duniya bakiya ne.A nan kuna tare da mai watsa shirin Rachael Adipo, ke kawo muku shirin&hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":142,"featured_media":0,"parent":0,"menu_order":3,"template":"","meta":{"footnotes":"","beyondwords_generate_audio":"","beyondwords_integration_method":"","beyondwords_project_id":"","beyondwords_content_id":"","beyondwords_preview_token":"","beyondwords_player_content":"","beyondwords_player_style":"","beyondwords_language_code":"","beyondwords_language_id":"","beyondwords_title_voice_id":"","beyondwords_body_voice_id":"","beyondwords_summary_voice_id":"","beyondwords_error_message":"","beyondwords_disabled":"","beyondwords_delete_content":"","beyondwords_podcast_id":"","beyondwords_hash":"","publish_post_to_speechkit":"","speechkit_hash":"","speechkit_generate_audio":"","speechkit_project_id":"","speechkit_podcast_id":"","speechkit_error_message":"","speechkit_disabled":"","speechkit_access_key":"","speechkit_error":"","speechkit_info":"","speechkit_response":"","speechkit_retries":"","speechkit_status":"","speechkit_updated_at":"","_speechkit_link":"","_speechkit_text":""},"script-format":[560],"package":[670],"script-category":[],"class_list":["post-9483","radio-script","type-radio-script","status-publish","hentry","script-format-ayiwa-mutum-tambayoyi","package-670"],"acf":[],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.7 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Yi kira ga nemar daidaicin jinsi da saka iko a hannun mata - Farm Radio Scripts<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Yi kira ga nemar daidaicin jinsi da saka iko a hannun mata - Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Bari sautin taken ta shude dakiki 10 sai ka soma shiri\u00a0\u00a0 Mai watsa shiri: Barka da saduwa da ku, masu saulare, shirin yau ta kumshi sha\u2019anin mata da hakin malakar kadarori.Wanan ba kasa kadai ta shafi ba, ta hade duniya bakiya ne.A nan kuna tare da mai watsa shirin Rachael Adipo, ke kawo muku shirin&hellip;\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"article:publisher\" content=\"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2018-11-16T21:33:17+00:00\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:site\" content=\"@farmradio\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"4 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Farm Radio International\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/69403b70932fd4f67bafd0d0da259786\"},\"headline\":\"Yi kira ga nemar daidaicin jinsi da saka iko a hannun mata\",\"datePublished\":\"2012-06-28T09:26:22+00:00\",\"dateModified\":\"2018-11-16T21:33:17+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\\\/\"},\"wordCount\":833,\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\\\/\",\"name\":\"Yi kira ga nemar daidaicin jinsi da saka iko a hannun mata - Farm Radio Scripts\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\"},\"datePublished\":\"2012-06-28T09:26:22+00:00\",\"dateModified\":\"2018-11-16T21:33:17+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"ha\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\\\/\"]}]},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Gida\",\"item\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Ayiwa mutum tambayoyi\",\"item\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/daftarin-aiki-irin\\\/ayiwa-mutum-tambayoyi\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":3,\"name\":\"Yi kira ga nemar daidaicin jinsi da saka iko a hannun mata\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"name\":\"Farm Radio Scripts\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\",\"name\":\"Farm Radio International\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"width\":200,\"height\":75,\"caption\":\"Farm Radio International\"},\"image\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/www.facebook.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/farmradio\",\"https:\\\/\\\/www.instagram.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/www.youtube.com\\\/user\\\/FarmRadioInt\"]},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/69403b70932fd4f67bafd0d0da259786\",\"name\":\"Farm Radio International\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/493231adf65be6b99ae1dc0dfb13ccca3d412c29f85aa9727be6190faa6293cd?s=96&d=mm&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/493231adf65be6b99ae1dc0dfb13ccca3d412c29f85aa9727be6190faa6293cd?s=96&d=mm&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/493231adf65be6b99ae1dc0dfb13ccca3d412c29f85aa9727be6190faa6293cd?s=96&d=mm&r=g\",\"caption\":\"Farm Radio International\"},\"sameAs\":[\"http:\\\/\\\/frrp.wpengine.com\"]}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Yi kira ga nemar daidaicin jinsi da saka iko a hannun mata - Farm Radio Scripts","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Yi kira ga nemar daidaicin jinsi da saka iko a hannun mata - Farm Radio Scripts","og_description":"Bari sautin taken ta shude dakiki 10 sai ka soma shiri\u00a0\u00a0 Mai watsa shiri: Barka da saduwa da ku, masu saulare, shirin yau ta kumshi sha\u2019anin mata da hakin malakar kadarori.Wanan ba kasa kadai ta shafi ba, ta hade duniya bakiya ne.A nan kuna tare da mai watsa shirin Rachael Adipo, ke kawo muku shirin&hellip;","og_url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\/","og_site_name":"Farm Radio Scripts","article_publisher":"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","article_modified_time":"2018-11-16T21:33:17+00:00","twitter_card":"summary_large_image","twitter_site":"@farmradio","twitter_misc":{"Est. reading time":"4 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\/"},"author":{"name":"Farm Radio International","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/69403b70932fd4f67bafd0d0da259786"},"headline":"Yi kira ga nemar daidaicin jinsi da saka iko a hannun mata","datePublished":"2012-06-28T09:26:22+00:00","dateModified":"2018-11-16T21:33:17+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\/"},"wordCount":833,"publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"inLanguage":"ha"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\/","name":"Yi kira ga nemar daidaicin jinsi da saka iko a hannun mata - Farm Radio Scripts","isPartOf":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website"},"datePublished":"2012-06-28T09:26:22+00:00","dateModified":"2018-11-16T21:33:17+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\/#breadcrumb"},"inLanguage":"ha","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\/"]}]},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/yi-kira-ga-nemar-daidaicin-jinsi-da-saka-iko-a-hannun-mata\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Gida","item":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Ayiwa mutum tambayoyi","item":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/daftarin-aiki-irin\/ayiwa-mutum-tambayoyi\/"},{"@type":"ListItem","position":3,"name":"Yi kira ga nemar daidaicin jinsi da saka iko a hannun mata"}]},{"@type":"WebSite","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","name":"Farm Radio Scripts","description":"","publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"ha"},{"@type":"Organization","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization","name":"Farm Radio International","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","contentUrl":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","width":200,"height":75,"caption":"Farm Radio International"},"image":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/"},"sameAs":["https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","https:\/\/x.com\/farmradio","https:\/\/www.instagram.com\/farmradio\/","https:\/\/www.youtube.com\/user\/FarmRadioInt"]},{"@type":"Person","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/69403b70932fd4f67bafd0d0da259786","name":"Farm Radio International","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/493231adf65be6b99ae1dc0dfb13ccca3d412c29f85aa9727be6190faa6293cd?s=96&d=mm&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/493231adf65be6b99ae1dc0dfb13ccca3d412c29f85aa9727be6190faa6293cd?s=96&d=mm&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/493231adf65be6b99ae1dc0dfb13ccca3d412c29f85aa9727be6190faa6293cd?s=96&d=mm&r=g","caption":"Farm Radio International"},"sameAs":["http:\/\/frrp.wpengine.com"]}]}},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/9483","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script"}],"about":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/types\/radio-script"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/users\/142"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/9483\/revisions"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=9483"}],"wp:term":[{"taxonomy":"script-format","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-format?post=9483"},{"taxonomy":"package","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/package?post=9483"},{"taxonomy":"script-category","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-category?post=9483"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}