{"id":9473,"date":"2012-06-20T14:24:50","date_gmt":"2012-06-20T11:24:50","guid":{"rendered":"http:\/\/frrp.wpengine.com\/hau\/?post_type=radio-resource-packs&#038;p=9473"},"modified":"2018-11-17T00:34:29","modified_gmt":"2018-11-16T21:34:29","slug":"79-2-2","status":"publish","type":"radio-script","link":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/79-2-2\/","title":{"rendered":"Albarkatun gona masu daraja na habaka kudin shiga kuma na rage talauci"},"content":{"rendered":"<p><em>Buga sautin taken sai ya shude karkashi muryan maigabatarwa<\/em><\/p>\n<p><strong>Mai gabatarwa: <\/strong>Barka da, kuma \u00a0maraba da saduwa da ku a yau akan shirin <i>Voice of the Farmer<\/i>,da muke kawo muku tare da hadin kan Zambia National Farmers\u2019 Union. Mai gabatarwa Alice Lungu Banda, a cigba da saulare.<\/p>\n<p><em>Shudesautin \u00a0taken sai ka soma<\/em><\/p>\n<p><strong>Mai gabatarwa:<\/strong>Manoman kasar Zambia sunyi nasarar habaka albarkatun gonanakin su \u00a0suka bunkasa girbin su duk a cikin yunkurin rage talauci.Amma har wayau suna fama da babban matsala-Cinikin kayan gonar1!<\/p>\n<p>Zaku yi murnan sanin akwai labari mai kyau:Dukanin manoma zasu iya samar da kayan gona kumshe da sinadirai masu darajar gaske.Kuma kaya dake kumshe da sinadrai gina jiki na samar wa manoma hannyar shiga kasuwannin kasa kasa.<\/p>\n<p>Manoma! Ku bari in tuna muku cewa, ba abinda kai manomi zaka iya samar wa ba,amma ainihin zance shine abinda masu amfani dasu ke bukata. Yin galaba a gasar kasuwanni ya dogara ne akan amfani da hannyoyin noma masu inganci daga dasa shuki zuwa girbewa.Missali, shuka paprika ta hannyar rashin amfani da magani na ba manomin kudi da dama a kasuwannin gida da ta kasa kasa, na taimaka wa yaki da talauci.<\/p>\n<p>Akan shirin mu na yau muna tare da Mrs. Nancy Kondolo .mai shekaru 59\u00a0 mai noma a can kyauyen Mwanamwemba dake kudanci Zambia. Mrs Kondolo na noma da cinikin paprika kuma tana sayar da su a kasuwannin gida da ta kasa kasa.Ku biyo ni\u00a0 zan yi fira da ita.<\/p>\n<p><strong>Alice:<\/strong> Ina kwana, Mrs. Kondolo. Yaushe kika soma noma paprika?<\/p>\n<p><strong>Mrs Kondolo:<\/strong> Na soma nomar paprika tun a shekara ta 1997 a daidai lokacin da nayi ritaya daga aikin gwamnati inda na yi aikin a magatakarda.Na dau nomar paprika sabili da samu damar zuwa turai da nayi.Sai\u00a0 naga cewa,paprika da mafi yawancin abinda muke nomawa a nan Zambia, ana cinkin su a turai kuma ana sayarda su da zafi zafi.<\/p>\n<p><strong>Alice: <\/strong>Mai kike nufi da \u201dsayar dasu da zafi zafi\u201d?<\/p>\n<p><strong>Mrs Kondolo:<\/strong> Abin da nake nufi akwai ciniki maikyau ga wadan nan albarkatun gona.Amma ina kashedi ga \u2018yan uwana manoma.A sarafa kayan gonar ta hannyoyi masu inganci kuma a tsara su da kyau.Kuma su kumshi sinadirai masu darajar kuma kada a samu wani hannyar kwari.A karshe, su bayar da sha\u2019awa ta yanda zasu saje da matsayin turai.<\/p>\n<p><strong>Alice: <\/strong>Ta yaya kika iya sajewa da mtsayin turai?<\/p>\n<p><strong>Mrs Kondolo:<\/strong> Ni ina \u00a0cikin kugiyan manoma mai suna \u00a0Mwanamwemba farmers\u2019 group, wadda mamba ce ta\u00a0 Zambia National Farmers\u2019 Union.Yana da sauki gare mu mu saje da waddannan matsayin sabili da kungiyan ta bamu horon misaltun kwarai, tun daga noma har zuwa girbi.Kungiyan tana tabattar da ta sadamu da kasuwannin. Na gida da na kasa kasa.<\/p>\n<p><strong>Alice: <\/strong>Yaya zaki kwatanta madogarin ki da lokacin da kike sakatare?<\/p>\n<p><strong>Mrs Kondolo:<\/strong> Ina da lilwantacce. Ina da kudi a ajihu na a kowace rana. Ina kuma misilta taimako ga yaran makarantan boko da dama.Ina kuma\u00a0 taimakon\u00a0 sauran zuriya a kauyen a duk lokacin da bukatar haka ta taso.<\/p>\n<p><strong>Alice: <\/strong>Hectare nawa na kasa kike da su? Ko kina shuka wani irin amfani gona?<\/p>\n<p><strong>Mrs Kondolo:<\/strong> Ina da hectares 60 na kasa.sabili da na san sassake albakatun gona nada amfani.In shuka wasu albarkatu- masara, wakensuya, gujiya da sunflower.<\/p>\n<p><strong>Alice: <\/strong>Wani tsarin namo kike amfani da shi, kuma tun yaushe kike amfani da shi?<\/p>\n<p><strong>Mrs Kondolo:<\/strong> Wani lokaci baya, ina aiki \u00a0da tsarin tsofin al\u2019adun, sai amfani baya da kyau.Amma sabili da Zambian National Farmers\u2019 Union, A yanzu ina amfani da tsarin noma na kulawa, nomar asali da jujuya shuki. Bana da ra\u2019ayin amfani da magunguna.<\/p>\n<p><strong>Alice: <\/strong>Mai yasa?<\/p>\n<p><strong>Mrs Kondolo:<\/strong> Bana son darajar kasar gona ta\u00a0 tayi kasa,Kuma tarayyan turai wadda nake nufi da ciniki na, na bukata kaya masu sinadirai dake da darajan gaske.Na gano cewa noma ciniki ce kamata yayi na dace da bukatun \u2018yan ciniki na Idan ina son saura cikin sha\u2019anin cinikayya.<\/p>\n<p><strong>Alice: <\/strong>Ina godiya da kika yi zance da mu akan <em>Voice of the Farmer, <\/em>Ina fatan zaki sake samun lokaci kiyi zance da mu kuma.<\/p>\n<p><strong>Mrs Kondolo: <\/strong>Na gode, ina maraba da ku a koyaushe.<\/p>\n<p><strong>Mai gabatarwa: <\/strong>Na gode, manoma da masu saularen mu, da kuka samu lokacin saularen mu akan <em>Voice of the Farmer<\/em> duk da kuna da naku harakokin.Dubun gaisuwa ga mataimakin producer na Annie Sampa.\u00a0 Nice taku ,Alice Lungu Banda na ke salama da ku, a kasance lafiya.<\/p>\n<p><em>Buga taken salama <\/em><\/p>\n<p><em>Buga sautin taken sai ya shude karkashi muryan maigabatarwa<\/em><\/p>\n<p><strong>Mai gabatarwa: <\/strong>Barka da, kuma \u00a0maraba da saduwa da ku a yau akan shirin <em>Voice of the Farmer<\/em>,da muke kawo muku tare da hadin kan Zambia National Farmers\u2019 Union. .Mai gabatarwa Alice Lungu Banda<strong> , <\/strong>a cigba da saulare<strong>.<\/strong><\/p>\n<p><em>Shudesautin \u00a0taken sai ka soma<\/em><\/p>\n<p><strong>Mai gabatarwa:<\/strong>Manoman kasar Zambia sunyi nasarar habaka albarkatun gonanakin su \u00a0suka bunkasa girbin su duk a cikin yunkurin rage talauci.Amma har wayau suna fama da babban matsala-Cinikin kayan gonar1!<\/p>\n<p>Zaku yi murnan sanin akwai labari mai kyau:Dukanin manoma zasu iya samar da kayan gona kumshe da sinadirai masu darajar gaske.Kuma kaya dake kumshe da sinadrai gina jiki na samar wa manoma hannyar shiga kasuwannin kasa kasa.<\/p>\n<p>Manoma! Ku bari in tuna muku cewa, ba abinda kai manomi zaka iya samar wa ba,amma ainihin zance shine abinda masu amfani dasu ke bukata. Yin galaba a gasar kasuwanni ya dogara ne akan amfani da hannyoyin noma masu inganci daga dasa shuki zuwa girbewa.Missali, shuka paprika ta hannyar rashin amfani da magani na ba manomin kudi da dama a kasuwannin gida da ta kasa kasa, na taimaka wa yaki da talauci.<\/p>\n<p>Akan shirin mu na yau muna tare da Mrs. Nancy Kondolo .mai shekaru 59\u00a0 mai noma a can kyauyen Mwanamwemba dake kudanci Zambia. Mrs Kondolo na noma da cinikin paprika kuma tana sayar da su a kasuwannin gida da ta kasa kasa.Ku biyo ni\u00a0 zan yi fira da ita.<\/p>\n<p><strong>Alice:<\/strong> Ina kwana, Mrs. Kondolo Yaushe kika soma noma paprika?<\/p>\n<p><strong>Mrs Kondolo:<\/strong> Na soma nomar paprika tun a shekara ta 1997 a daidai lokacin da nayi ritaya daga aikin gwamnati inda na yi aikin a magatakarda.Na dau nomar paprika sabili da samu damar zuwa turai da nayi.Sai\u00a0 naga cewa,paprika da mafi yawancin abinda muke nomawa a nan Zambia, ana cinkin su a turai kuma ana sayarda su da zafi zafi.<\/p>\n<p><strong>Alice: <\/strong>Mai kike nufi da \u201dsayar dasu da zafi zafi\u201d?<\/p>\n<p><strong>Mrs Kondolo:<\/strong> Abin da nake nufi akwai ciniki maikyau ga wadan nan albarkatun gona.Amma ina kashedi ga \u2018yan uwana manoma.A sarafa kayan gonar ta hannyoyi masu inganci kuma a tsara su da kyau.Kuma su kumshi sinadirai masu darajar kuma kada a samu wani hannyar kwari.A karshe, su bayar da sha\u2019awa ta yanda zasu saje da matsayin turai.<\/p>\n<p><strong>Alice: <\/strong>Ta yaya kika iya sajewa da mtsayin turai?<\/p>\n<p><strong>Mrs Kondolo:<\/strong> Ni ina \u00a0cikin kugiyan manoma mai suna \u00a0Mwanamwemba farmers\u2019 group, wadda mamba ce ta\u00a0 Zambia National Farmers\u2019 Union.Yana da sauki gare mu mu saje da waddannan matsayin sabili da kungiyan ta bamu horon misaltun kwarai, tun daga noma har zuwa girbi.Kungiyan tana tabattar da ta sadamu da kasuwannin. Na gida da na kasa kasa.<\/p>\n<p><strong>Alice: <\/strong>Yaya zaki kwatanta madogarin ki da lokacin da kike sakatare?<\/p>\n<p><strong>Mrs Kondolo:<\/strong> Ina da lilwantacce. Ina da kudi a ajihu na a kowace rana. Ina kuma misilta taimako ga yaran makarantan boko da dama.Ina kuma\u00a0 taimakon\u00a0 sauran zuriya a kauyen a duk lokacin da bukatar haka ta taso.<\/p>\n<p><strong>Alice: <\/strong>Hectare nawa na kasa kike da su? Ko kina shuka wani irin amfani gona?<\/p>\n<p><strong>Mrs Kondolo:<\/strong> Ina da hectares 60 na kasa.sabili da na san sassake albakatun gona nada amfani.In shuka wasu albarkatu- masara, wakensuya, gujiya da sunflower.<\/p>\n<p><strong>Alice: <\/strong>Wani tsarin namo kike amfani da shi, kuma tun yaushe kike amfani da shi?<\/p>\n<p><strong>Mrs Kondolo:<\/strong> Wani lokaci baya, ina aiki \u00a0da tsarin tsofin al\u2019adun ,sai amfani baya da kyau.Amma sabili da Zambian National Farmers\u2019 Union, A yanzu ina amfani da tsarin noma na kulawa, nomar asali da jujuya shuki. Bana da ra\u2019ayin amfani da magunguna.<\/p>\n<p><strong>Alice: <\/strong>Mai yasa?<\/p>\n<p><strong>Mrs Kondolo:<\/strong> Bana son darajar kasar gona ta\u00a0 tayi kasa,Kuma tarayyan turai wadda nake nufi da ciniki na, na bukata kaya masu sinadirai dake da darajan gaske.Na gano cewa noma ciniki ce kamata yayi na dace da bukatun \u2018yan ciniki na Idan ina son saura cikin sha\u2019anin cinikayya.<\/p>\n<p><strong>Alice: <\/strong>Ina godiya da kika yi zance da mu akan <em>Voice of the Farmer, <\/em>Ina fatan zaki sake samun lokaci kiyi zance da mu kuma.<\/p>\n<p><strong>Mrs Kondolo: <\/strong>Na gode, ina maraba da ku a koyaushe.<\/p>\n<p><strong>Mai gabatarwa: <\/strong>Na gode, manoma da masu saularen mu, da kuka samu lokacin saularen mu akan <em>Voice of the Farmer<\/em> duk da kuna da naku harakokin.Dubun gaisuwa ga mataimakin producer na Annie Sampa.\u00a0 Nice taku ,Alice Lungu Banda na ke salama da ku, a kasance lafiya.<\/p>\n<p><em>Buga taken salama <\/em><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Buga sautin taken sai ya shude karkashi muryan maigabatarwa Mai gabatarwa: Barka da, kuma \u00a0maraba da saduwa da ku a yau akan shirin Voice of the Farmer,da muke kawo muku tare da hadin kan Zambia National Farmers\u2019 Union. Mai gabatarwa Alice Lungu Banda, a cigba da saulare. Shudesautin \u00a0taken sai ka soma Mai gabatarwa:Manoman kasar&hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":32,"featured_media":0,"parent":0,"menu_order":5,"template":"","meta":{"footnotes":"","beyondwords_generate_audio":"","beyondwords_project_id":"","beyondwords_content_id":"","beyondwords_integration_method":"","beyondwords_language_code":"","beyondwords_language_id":"","beyondwords_body_voice_id":"","beyondwords_delete_content":"","beyondwords_source":"","beyondwords_output":"","beyondwords_script_template_id":"","beyondwords_video_template_id":"","beyondwords_video_size":"","beyondwords_embed":"","beyondwords_podcast_id":"","speechkit_generate_audio":"","speechkit_project_id":"","speechkit_podcast_id":""},"script-format":[560],"package":[667],"script-category":[],"class_list":["post-9473","radio-script","type-radio-script","status-publish","hentry","script-format-ayiwa-mutum-tambayoyi","package-667"],"acf":[],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v28.3 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Albarkatun gona masu daraja na habaka kudin shiga kuma na rage talauci - Farm Radio Scripts<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/79-2-2\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Albarkatun gona masu daraja na habaka kudin shiga kuma na rage talauci - Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Buga sautin taken sai ya shude karkashi muryan maigabatarwa Mai gabatarwa: Barka da, kuma \u00a0maraba da saduwa da ku a yau akan shirin Voice of the Farmer,da muke kawo muku tare da hadin kan Zambia National Farmers\u2019 Union. Mai gabatarwa Alice Lungu Banda, a cigba da saulare. Shudesautin \u00a0taken sai ka soma Mai gabatarwa:Manoman kasar&hellip;\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/79-2-2\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"article:publisher\" content=\"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2018-11-16T21:34:29+00:00\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:site\" content=\"@farmradio\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"7 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/79-2-2\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/79-2-2\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"alice.lungu\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/e279c2d4d1b0deea10b4763471f15706\"},\"headline\":\"Albarkatun gona masu daraja na habaka kudin shiga kuma na rage talauci\",\"datePublished\":\"2012-06-20T11:24:50+00:00\",\"dateModified\":\"2018-11-16T21:34:29+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/79-2-2\\\/\"},\"wordCount\":1504,\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/79-2-2\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/79-2-2\\\/\",\"name\":\"Albarkatun gona masu daraja na habaka kudin shiga kuma na rage talauci - Farm Radio Scripts\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\"},\"datePublished\":\"2012-06-20T11:24:50+00:00\",\"dateModified\":\"2018-11-16T21:34:29+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/79-2-2\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"ha\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/79-2-2\\\/\"]}]},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/79-2-2\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Gida\",\"item\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Ayiwa mutum tambayoyi\",\"item\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/daftarin-aiki-irin\\\/ayiwa-mutum-tambayoyi\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":3,\"name\":\"Albarkatun gona masu daraja na habaka kudin shiga kuma na rage talauci\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"name\":\"Farm Radio Scripts\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\",\"name\":\"Farm Radio International\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"width\":200,\"height\":75,\"caption\":\"Farm Radio International\"},\"image\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/www.facebook.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/farmradio\",\"https:\\\/\\\/www.instagram.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/www.youtube.com\\\/user\\\/FarmRadioInt\"]},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/e279c2d4d1b0deea10b4763471f15706\",\"name\":\"alice.lungu\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/abb05f561c29fbd3fb1fec94b50a6a0cbb5009e8ae2ba3ba7ee92d032645461f?s=96&d=mm&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/abb05f561c29fbd3fb1fec94b50a6a0cbb5009e8ae2ba3ba7ee92d032645461f?s=96&d=mm&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/abb05f561c29fbd3fb1fec94b50a6a0cbb5009e8ae2ba3ba7ee92d032645461f?s=96&d=mm&r=g\",\"caption\":\"alice.lungu\"}}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Albarkatun gona masu daraja na habaka kudin shiga kuma na rage talauci - Farm Radio Scripts","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/79-2-2\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Albarkatun gona masu daraja na habaka kudin shiga kuma na rage talauci - Farm Radio Scripts","og_description":"Buga sautin taken sai ya shude karkashi muryan maigabatarwa Mai gabatarwa: Barka da, kuma \u00a0maraba da saduwa da ku a yau akan shirin Voice of the Farmer,da muke kawo muku tare da hadin kan Zambia National Farmers\u2019 Union. Mai gabatarwa Alice Lungu Banda, a cigba da saulare. Shudesautin \u00a0taken sai ka soma Mai gabatarwa:Manoman kasar&hellip;","og_url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/79-2-2\/","og_site_name":"Farm Radio Scripts","article_publisher":"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","article_modified_time":"2018-11-16T21:34:29+00:00","twitter_card":"summary_large_image","twitter_site":"@farmradio","twitter_misc":{"Est. reading time":"7 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/79-2-2\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/79-2-2\/"},"author":{"name":"alice.lungu","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/e279c2d4d1b0deea10b4763471f15706"},"headline":"Albarkatun gona masu daraja na habaka kudin shiga kuma na rage talauci","datePublished":"2012-06-20T11:24:50+00:00","dateModified":"2018-11-16T21:34:29+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/79-2-2\/"},"wordCount":1504,"publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"inLanguage":"ha"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/79-2-2\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/79-2-2\/","name":"Albarkatun gona masu daraja na habaka kudin shiga kuma na rage talauci - Farm Radio Scripts","isPartOf":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website"},"datePublished":"2012-06-20T11:24:50+00:00","dateModified":"2018-11-16T21:34:29+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/79-2-2\/#breadcrumb"},"inLanguage":"ha","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/79-2-2\/"]}]},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/79-2-2\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Gida","item":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Ayiwa mutum tambayoyi","item":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/daftarin-aiki-irin\/ayiwa-mutum-tambayoyi\/"},{"@type":"ListItem","position":3,"name":"Albarkatun gona masu daraja na habaka kudin shiga kuma na rage talauci"}]},{"@type":"WebSite","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","name":"Farm Radio Scripts","description":"","publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"ha"},{"@type":"Organization","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization","name":"Farm Radio International","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","contentUrl":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","width":200,"height":75,"caption":"Farm Radio International"},"image":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/"},"sameAs":["https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","https:\/\/x.com\/farmradio","https:\/\/www.instagram.com\/farmradio\/","https:\/\/www.youtube.com\/user\/FarmRadioInt"]},{"@type":"Person","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/e279c2d4d1b0deea10b4763471f15706","name":"alice.lungu","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/abb05f561c29fbd3fb1fec94b50a6a0cbb5009e8ae2ba3ba7ee92d032645461f?s=96&d=mm&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/abb05f561c29fbd3fb1fec94b50a6a0cbb5009e8ae2ba3ba7ee92d032645461f?s=96&d=mm&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/abb05f561c29fbd3fb1fec94b50a6a0cbb5009e8ae2ba3ba7ee92d032645461f?s=96&d=mm&r=g","caption":"alice.lungu"}}]}},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/9473","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script"}],"about":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/types\/radio-script"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/users\/32"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/9473\/revisions"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=9473"}],"wp:term":[{"taxonomy":"script-format","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-format?post=9473"},{"taxonomy":"package","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/package?post=9473"},{"taxonomy":"script-category","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-category?post=9473"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}