{"id":9465,"date":"2012-06-20T10:45:47","date_gmt":"2012-06-20T07:45:47","guid":{"rendered":"http:\/\/frrp.wpengine.com\/hau\/?post_type=radio-resource-packs&#038;p=9465"},"modified":"2016-02-16T03:02:24","modified_gmt":"2016-02-16T03:02:24","slug":"ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10","status":"publish","type":"radio-script","link":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\/","title":{"rendered":"Ba a yanka tselen mata kuma: Kyauyawa a Seganegal sun gudanar da bikin kare hakin mata na cikon shekaru 10"},"content":{"rendered":"<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Ina kwana (Ina yini, barka da yamma) kuma barka da saduwa da ku akan shirin.A yau zamu yi fira da Maimuna Traor\u00e9 da Mari\u00e8me Traor\u00e9.Mata biyun nan sun fito<\/p>\n<p>Malicounda Bambara, na kasar Senegal ne,kuma suna cikin gungun matan da suka soma furucin cewa kyauyen su baza ta kara gudanar da harakar yanke tselen mata ba.Bikin cika shakaru 10 na wannan furucin Malicounda Bambara an gudanar ne a ranar 31 ga watan Juli,shekara 2007.<\/p>\n<p>Malicounda Bambara wata kyauye ce dake unguwan Thi\u00e8s a can yammancin Senegal.Mata talatin da biyar daga wannan kyauyen suka hadu suka shirya wannan furucin ranar 30 ga watan Juli,sheakara 1997.Hakan ta biyo bayan horo da suka samu daga wata kungiya da ake kira Tostan inda suka yanke shawaran daina take hakin yaran matan kuma suka bayanar.Horon sun hada ne da sanarwa game da hakin lafiyar \u2018yan matan su,yarjejeniya akan hakin yaro,yarjjeiya akan kawad da dukannin muzguna wa mata, yarjejaniyar Africa akan jindadi yaro, sanarwa game da matsalolin da zasu iya tashi daga yanka tselen mata.(Dakata) Maimuna Traor\u00e9, , ko zaki yi bayanin kanki ki kuma fada mana a cikin kalamun ki abinda ya faru shekaru goma baya.cikin shekara ta 1997?<\/p>\n<p><strong>Maimuna Traor\u00e9: <\/strong>Suna na Maimuna Traor\u00e9.ni ne mai kula da aikin din Community Management Committee kuma ina dauke da halakin matan Malicounda Bambara.Ba mun shirya wannan furucin bane muyi watsi da gargajiyar mu bane, face, mun shiga shirin ilimantarwan Tostan inda muka koyi ababa da dama game da matsalar yanke tseln mata.<\/p>\n<p>A laokacin da matan Malicounda su kayi nufin watsi da wannan harakar, ina can kasar Mali,Dana\u00a0 dawo,Sai naji cewa matan sun halarci taron daukar horo akan hakin mutu da lafiya.Sun koyi matsalar\u00a0 da zata iya tasowa idan ana gudanar da yanke tselen mata ko kaciyar mata.Matan suka\u00a0 shirya wasan kwaikwayo akan zance domin su fadakar da al\u2019uma.<\/p>\n<p>Dana dawo matan, suka tambaye ne ra\u2019ayi na game da lamarin.Na fada musu ina goyon bayan yunkurin su domin sune iyayen yau,kuma wannan lamarin ta shafi lafiyar\u2018ya\u2019yan su.Don haka, idan suka yi shawara da mazajen su suyi watsi da wananan harakar sabili da matsalolin dake tare da yanke tselen mata, kawai namu ne mu goyi baya mu kuma daraja ra\u2019ayin<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri:\u00a0 <\/strong>Ko an sha wahala wurin aiwatar da furucin nan? <\/p>\n<p><strong>Maimuna Traor\u00e9:<\/strong> A matsayi na na mahalarciyar shirin ilimantarwan, mun yi zance da al\u2019umar\u00a0 Malicounda Bambara gaba daya.Bayan muhauwara da musannyam, ra\u2019ayin ayi wasti da harakar mun yi shine a hade.<\/p>\n<p>Horon Tostan ya bamu damar sada tsakanin matsalolin da mata da \u2018yan mata suka shiga na yanka tselen su da harakar yanka tselen mata.Shirin ta bamu dammar aiki a hade da famar sake ababa.<\/p>\n<p>A lokaci da yanka tselen mata ke da amfani ga amincewar zamantakewa da aure. Don haka ra\u2019ayin wasti da\u00a0 harakar mace daya baza ta iya yi ita kadai ba sabili da tsoron kiyaya daga alumar.Babu shaka , bayan furucin, mun fuskanci matsaloli domin wasu manema labarai da suka wasta labarin sun murgude ra\u2019ayin mu.Sakamakon haka ,dukannin \u00a0al\u2019umar Bambara na adawa da mu.Yana da sauki \u00a0a yanzu kayi zancen game da wasti da hakarakar FGC,amma an sha wahala kamin a kai ga hakan<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri:\u00a0 <\/strong>zaki iya bayani ko wani abu ya sake tare da rayuwar matan tun lokacin da aka daina aiwatar da FGC?<\/p>\n<p><strong>Maimuna Traor\u00e9:<\/strong> Takamaimiyar sakiyar da muka samu itace an daina FGC na dindindin.Hujja game da nasarar furucin mu shine dubunnai al\u2019uma sun karu da mu kuma mutane na da kwazon magana a fili game da harakar da a shekaru goma da suka wuce ta zamo haramtaciya.Daina FGC ya kawo karshen banbanci tsakanin al\u2019umar mu. FGC wata bukata ce ga amincewar zamantakewa.Wata alama ce na zamowa. Bambara,anyi hakan har Bambara baya aure sai Bambara.A yau, muna iya ganin ainihin sakiyar zamantakewa.Yanzu muna ganin aurayya tsakanin Bambarawa da Sererewa da Walfawa a kyauyen mu.<\/p>\n<p>Wasu sakiyan a unguwannin mu suna\u00a0 alaka da shigar mu shirin ilimantarwan Tostan.kamin shiga shirin nan.yana da wuya mata su shiga taron maza.Mata basa da alaki; zasu aiwatar\u00a0 da ra\u2019ayin maza ne kawai,A yau, mata dake matukar jin kunnya na tsakiya da gabar al\u2019uma.Nice mai kula da Malicounda Bambara Community Management Committee,mai mambobi 17, da maza a ciki.Shirin Totta din nan ya ba matan kwamitin dammar tabka muhauwara da maza akan daidan fage.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Na gode, Mallama Maimuna.A yanzu zamu waiwayi. Mari\u00e8me Traor\u00e9 Ko zaki iya bamu taki ganin game da daya-dayan tambayar?<\/p>\n<p><strong>Maimuna Traor\u00e9: <\/strong>Furucin Malicounda Bambara na da gir\u00a0ma kuma farko kenan a Senegal.Tun lokacin, matan mu a kowani lokaci ana nuni gare su da gwarzaye a cikin yunkurin daina FGC. Mun gano FGC a take hakin lafiya ne.Sabili da shirin Tostan, mun kuma zamo masu dogaro da kanmu.Misali, muhiman ababa kamar buga lambobin waya, da sai mun nemi taimakon wani.Haka kuma ga karatu da rubutu.<\/p>\n<p>An samu wasu sakiya da dama\u00a0 a unmguwan mu.\u2019Yan mata basa fadawa hadarin matsalar lafiya kamar zub da jini da yawa domin ba\u2019a aikata FGC kuma.An samu sakiyar matsayin zamantakewa kuma . Ko da wasu na aikta FGC ma, suna hakan ne acikin sirri domin suna tsoron hukuncin al\u2019uma.Kamar yanda Maimuna ta fada,rayuwar mu gaba daya ta sake.Mu a matsayin mu na mutane ya sake.An san mu a fadin Senegal da duniya bakin daya a farkon mata da suka yi tsayin daka wurin a daina FGC.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Menene tunanan ki ga ainihin zance cewa unguwani 2300 sun karu da ku a ciikin wanan harakar daina aikata FGC a Senegal? <\/p>\n<p><strong>Maimuna Traor\u00e9: <\/strong>Muna murna da buga kiriji da sanin wasu sun karu cikin mu. Wannan ze kara karfafa sadakar da kan mu na daina FGC da aikata wasu ta\u2019adu masu hadari. Haka muke buga kirji da waddan da suka shiga gaban\u00a0 wannan\u00a0 babban takun daina FGC a Senegal da wasu kasashen Africa.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri:<\/strong> Maimuna, yaya kike ji da unguwannin 2300 suka shigo cikin ku <\/p>\n<p><strong>Maimuna Traor\u00e9: <\/strong> Wata kafa ce da muke alfahari da ita.Ina son\u00a0 in gayyaci sauran kungiyoyi da basu shiga cikin mu ba a Senegal dasu hada kai da mu cikin harakar daina FGC sabili da bazaka iya dora firasi akan lafiya ba, sammam ma lafiyar mata.Shiga shirin ilimantarwan Tostan , mun koyi ababa da dama game da lafiya da tsabta da hakin ilimi,hakin\u00a0 sanarwa, da hakin kariya daga duk wani fitina.Wannan ta bamu dammar\u00a0 yin adawa da kowani irin aikatau mai illa ga lafiya,samma maFGC da auren wuri.<\/p>\n<p>Yau, mun waye kwarai da al\u2019adun da gargajiyan mu .Mun kasance Bambara fiya da\u00a0\u00a0 da! Shirin Totan ta bari muna sa hankali sosai akan ta\u2019adun mu sabili da tana sake sada mu da al\u2019adun kwarai mu yi wasti da masu illa.Gaskiya ne cewa mun\u00a0 sake. Muna da kulawa kwarai, mun yi tsayiin daka sosai , buga kirji,sani sosai da hadin kai kwarai.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Ina son nayi godiya ga bakin mu biyun nan \u00a0da suka yi fira dani yau(Dakata) Masu saulare, wannan ya kawo mu karshen shirin mu.Idan kana bukatan sanin ababa da dama game da kaciyar mata, ga wasu kungiyoyin gida dake aiki akan lamarin.(Mai watsa shiri kira sunayen da lambar saduwa da kungiyoyin gidan da ta kasa) Na sallame ku a yau.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Mai watsa shiri: Ina kwana (Ina yini, barka da yamma) kuma barka da saduwa da ku akan shirin.A yau zamu yi fira da Maimuna Traor\u00e9 da Mari\u00e8me Traor\u00e9.Mata biyun nan sun fito Malicounda Bambara, na kasar Senegal ne,kuma suna cikin gungun matan da suka soma furucin cewa kyauyen su baza ta kara gudanar da harakar&hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":74,"featured_media":0,"parent":0,"menu_order":4,"template":"","meta":{"footnotes":"","beyondwords_generate_audio":"","beyondwords_integration_method":"","beyondwords_project_id":"","beyondwords_content_id":"","beyondwords_preview_token":"","beyondwords_player_content":"","beyondwords_player_style":"","beyondwords_language_code":"","beyondwords_language_id":"","beyondwords_title_voice_id":"","beyondwords_body_voice_id":"","beyondwords_summary_voice_id":"","beyondwords_error_message":"","beyondwords_disabled":"","beyondwords_delete_content":"","beyondwords_podcast_id":"","beyondwords_hash":"","publish_post_to_speechkit":"","speechkit_hash":"","speechkit_generate_audio":"","speechkit_project_id":"","speechkit_podcast_id":"","speechkit_error_message":"","speechkit_disabled":"","speechkit_access_key":"","speechkit_error":"","speechkit_info":"","speechkit_response":"","speechkit_retries":"","speechkit_status":"","speechkit_updated_at":"","_speechkit_link":"","_speechkit_text":""},"script-format":[560],"package":[661],"script-category":[],"class_list":["post-9465","radio-script","type-radio-script","status-publish","hentry","script-format-ayiwa-mutum-tambayoyi","package-661"],"acf":[],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.7 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Ba a yanka tselen mata kuma: Kyauyawa a Seganegal sun gudanar da bikin kare hakin mata na cikon shekaru 10 - Farm Radio Scripts<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Ba a yanka tselen mata kuma: Kyauyawa a Seganegal sun gudanar da bikin kare hakin mata na cikon shekaru 10 - Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Mai watsa shiri: Ina kwana (Ina yini, barka da yamma) kuma barka da saduwa da ku akan shirin.A yau zamu yi fira da Maimuna Traor\u00e9 da Mari\u00e8me Traor\u00e9.Mata biyun nan sun fito Malicounda Bambara, na kasar Senegal ne,kuma suna cikin gungun matan da suka soma furucin cewa kyauyen su baza ta kara gudanar da harakar&hellip;\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"article:publisher\" content=\"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2016-02-16T03:02:24+00:00\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:site\" content=\"@farmradio\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"6 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Issa.Saka\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/fabb82dda8b16438be759eef3c3d253d\"},\"headline\":\"Ba a yanka tselen mata kuma: Kyauyawa a Seganegal sun gudanar da bikin kare hakin mata na cikon shekaru 10\",\"datePublished\":\"2012-06-20T07:45:47+00:00\",\"dateModified\":\"2016-02-16T03:02:24+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\\\/\"},\"wordCount\":1280,\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\\\/\",\"name\":\"Ba a yanka tselen mata kuma: Kyauyawa a Seganegal sun gudanar da bikin kare hakin mata na cikon shekaru 10 - Farm Radio Scripts\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\"},\"datePublished\":\"2012-06-20T07:45:47+00:00\",\"dateModified\":\"2016-02-16T03:02:24+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"ha\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\\\/\"]}]},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Gida\",\"item\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Ayiwa mutum tambayoyi\",\"item\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/daftarin-aiki-irin\\\/ayiwa-mutum-tambayoyi\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":3,\"name\":\"Ba a yanka tselen mata kuma: Kyauyawa a Seganegal sun gudanar da bikin kare hakin mata na cikon shekaru 10\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"name\":\"Farm Radio Scripts\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\",\"name\":\"Farm Radio International\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"width\":200,\"height\":75,\"caption\":\"Farm Radio International\"},\"image\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/www.facebook.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/farmradio\",\"https:\\\/\\\/www.instagram.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/www.youtube.com\\\/user\\\/FarmRadioInt\"]},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/fabb82dda8b16438be759eef3c3d253d\",\"name\":\"Issa.Saka\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/d9448c255c0e6a335b4072b9534abfe07b60bdc2e512e9f21c11a7ace2c681ee?s=96&d=mm&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/d9448c255c0e6a335b4072b9534abfe07b60bdc2e512e9f21c11a7ace2c681ee?s=96&d=mm&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/d9448c255c0e6a335b4072b9534abfe07b60bdc2e512e9f21c11a7ace2c681ee?s=96&d=mm&r=g\",\"caption\":\"Issa.Saka\"}}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Ba a yanka tselen mata kuma: Kyauyawa a Seganegal sun gudanar da bikin kare hakin mata na cikon shekaru 10 - Farm Radio Scripts","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Ba a yanka tselen mata kuma: Kyauyawa a Seganegal sun gudanar da bikin kare hakin mata na cikon shekaru 10 - Farm Radio Scripts","og_description":"Mai watsa shiri: Ina kwana (Ina yini, barka da yamma) kuma barka da saduwa da ku akan shirin.A yau zamu yi fira da Maimuna Traor\u00e9 da Mari\u00e8me Traor\u00e9.Mata biyun nan sun fito Malicounda Bambara, na kasar Senegal ne,kuma suna cikin gungun matan da suka soma furucin cewa kyauyen su baza ta kara gudanar da harakar&hellip;","og_url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\/","og_site_name":"Farm Radio Scripts","article_publisher":"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","article_modified_time":"2016-02-16T03:02:24+00:00","twitter_card":"summary_large_image","twitter_site":"@farmradio","twitter_misc":{"Est. reading time":"6 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\/"},"author":{"name":"Issa.Saka","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/fabb82dda8b16438be759eef3c3d253d"},"headline":"Ba a yanka tselen mata kuma: Kyauyawa a Seganegal sun gudanar da bikin kare hakin mata na cikon shekaru 10","datePublished":"2012-06-20T07:45:47+00:00","dateModified":"2016-02-16T03:02:24+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\/"},"wordCount":1280,"publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"inLanguage":"ha"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\/","name":"Ba a yanka tselen mata kuma: Kyauyawa a Seganegal sun gudanar da bikin kare hakin mata na cikon shekaru 10 - Farm Radio Scripts","isPartOf":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website"},"datePublished":"2012-06-20T07:45:47+00:00","dateModified":"2016-02-16T03:02:24+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\/#breadcrumb"},"inLanguage":"ha","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\/"]}]},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/ba-a-yanka-tselen-mata-kuma-kyauyawa-a-seganegal-sun-gudanar-da-bikin-kare-hakin-mata-na-cikon-shekaru-10\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Gida","item":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Ayiwa mutum tambayoyi","item":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/daftarin-aiki-irin\/ayiwa-mutum-tambayoyi\/"},{"@type":"ListItem","position":3,"name":"Ba a yanka tselen mata kuma: Kyauyawa a Seganegal sun gudanar da bikin kare hakin mata na cikon shekaru 10"}]},{"@type":"WebSite","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","name":"Farm Radio Scripts","description":"","publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"ha"},{"@type":"Organization","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization","name":"Farm Radio International","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","contentUrl":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","width":200,"height":75,"caption":"Farm Radio International"},"image":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/"},"sameAs":["https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","https:\/\/x.com\/farmradio","https:\/\/www.instagram.com\/farmradio\/","https:\/\/www.youtube.com\/user\/FarmRadioInt"]},{"@type":"Person","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/fabb82dda8b16438be759eef3c3d253d","name":"Issa.Saka","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/d9448c255c0e6a335b4072b9534abfe07b60bdc2e512e9f21c11a7ace2c681ee?s=96&d=mm&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/d9448c255c0e6a335b4072b9534abfe07b60bdc2e512e9f21c11a7ace2c681ee?s=96&d=mm&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/d9448c255c0e6a335b4072b9534abfe07b60bdc2e512e9f21c11a7ace2c681ee?s=96&d=mm&r=g","caption":"Issa.Saka"}}]}},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/9465","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script"}],"about":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/types\/radio-script"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/users\/74"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/9465\/revisions"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=9465"}],"wp:term":[{"taxonomy":"script-format","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-format?post=9465"},{"taxonomy":"package","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/package?post=9465"},{"taxonomy":"script-category","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-category?post=9465"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}