{"id":9461,"date":"2012-06-04T10:36:43","date_gmt":"2012-06-04T07:36:43","guid":{"rendered":"http:\/\/frrp.wpengine.com\/hau\/?post_type=radio-resource-packs&#038;p=9461"},"modified":"2018-11-17T00:36:26","modified_gmt":"2018-11-16T21:36:26","slug":"zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta","status":"publish","type":"radio-script","link":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\/","title":{"rendered":"Zabi mafi kyawon kwayar shinkafar ka ta jiko da tsinta"},"content":{"rendered":"<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Yaku Abokai,Ina kwana kuma barka da saduwa daku akan shirin radiyo game da harakar gona.Shirin yau zata dogara ne akan fasahar jika shinkafa da tsinta.<\/p>\n<p>A nan dakin shirye-shiryen mu\u00a0 muna tare da Mr. Chabi Ad\u00e9y\u00e8mi , wanda mataimakin bincike ne a Africa Rice Center dake Benin an kuma san ta da AfricaRice.Yana nan ne yayi zance akan muhimman fasaha biyu da zasu tauimaka wa habaka darajan kwayar shinkafar ka.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai:<\/strong> Mr. Chabi, manoma wasu lokutan na ganowa wurin shuki cewa kwari sun lalata kwayar shinafar su ko \u2018dannye ce.Ta yaya manoma zasu iya habaka kwayar su su iya samun girbi mafi kyau?\u00a0 <\/p>\n<p><strong>Chabi:\u00a0 <\/strong>To da farko, manoma zasu iya samun kwarin gwiwa\u00a0 daga irin ayukan da manomar Bangladesh ke yi su samu kwaya mafi\u00a0 kyau. Daya a cikin hanyoyin ana ace da ita jikon kwayar hatsi. <\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Ko zaka iya yi wa masu saularen mu bayani?<\/p>\n<p><strong>Chabi: <\/strong>Kwarai ko, abinda yasa nake nan yau kenan!<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Muna\u00a0 saularen ka.<\/p>\n<p><strong>Chabi: <\/strong>Haka ne, zan soma. Bayan anyi bakace, kwayar hatsin da basu cika ba da masu ramuka a cikin suna hadewa da cikakun hatsi masu lafiya.Abinda zaka yi shine ka raba waddan nan hasti banzan ta jika su a ruwa.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Hakan yasa ake ambatar wannan fasahar da jiko!<\/p>\n<p><strong>Chabi: <\/strong>Allal hakika, Yin amfani da wannan hannyar kamata yayi ka bi taku da dama.Da farko, ka zuba ruwa mai haske a cikin matari.Na fi son amfani da bokati.Sai ka kara gishiri ko sinadirin urea aciin ruwan sabili da ya sake yanayin ruwan.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Ta yaya zaka gane lokacin da zaka daina kara gishuiri ko sinadirin urea?<\/p>\n<p><strong>Chabi: <\/strong>Kayi ta kara gishiri ko sinadirin urea ko ma laka sai har sabom kwai da aka saka zai iya yawo kan ruwan. Matan Bangladish sun gano wannan hannyar cewa idan kwai zai iya yawo kan ruwan,yanayin ruwan yayi daidai ken an ga hannyar\u00a0 jika hasti., Mai bi, kara hatsin ka a cikin ruwan ka dama\u00a0 komai da hannu,Bayan wani dan lokaci,Duk hastin da ta lalace da marasa nauyi zasu yi samaman ruwan.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Ina labarin hatsi masu lafiyan?<\/p>\n<p><strong>Chabi: <\/strong>Hasti masu lafiya zasu saura karkashin matarin.Jiko wani aiki ne dake taimaka wa rabba kwaran hatsi masu kyau da marasa\u00a0 kyau..Kada ka manta ka hade gishiri da sinadiirin\u00a0 urea ko laka da ruwa domin sakamako mai kyau.Wannan ke kawo \u2018danyen hatsi da marasa nauyi sama.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Yayi kyau kwarai.,bara a gurguje in takaita fasahar ga masu saularen mu.Da farko kasa matari mai haske,\u00a0 ko\u00a0 kwano, bokati ko garwa, ka gane?<\/p>\n<p><strong>Chabi: <\/strong>Kwarai, matari da zaka zabi ta dogara ne akan yawan hatsin da kake dasu.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Da zaran ka samun matari, sai ka zuba ruwa a ciki.Sai ka hade wannan ruwan da gishiri da yawa ko sinadirin urea ko laka har sabon kwai ya iya yawo kan huskan ruwan.<\/p>\n<p><strong>Chabi: <\/strong>I<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Bayan haka, sai ka juye hatsin cikin ruwa sai ka motsa sosai.Bayan dan lokaci dukan hasti marasa nauyi da waddan da kwari suka lalata su zasu taso huskan ruwan.Hatsi masu lafiya zasu saura kasan matarin. Sai, bayan dukannan, menene taku na gaba?<\/p>\n<p><strong>Chabi: <\/strong>Sai ka fidda hatsin da suka lalace da waddan da basu cika ba dake yawo kan huskan ruwan Zaka iya bayar dasu ga kaji<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Yaya labarin lafiyayun hatsin da suka saura kasan ruwan?<\/p>\n<p><strong>Chabi: <\/strong>Sai ka fidda su karkashin matari ka wanke da ruwa mai haske so biyu ko uku.Bayan haka zaka iya shuka su.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Na lura cewa wasu lokutan\u00a0 akwai kwarar hasti mai digo baki da ruwan-kasan akan su.Da jiko za\u2019a iya fidda waddan nan?<\/p>\n<p><strong>Chabi: <\/strong>A\u2019a, waddan nan hasti ba lelle bane su rashi nauyi ba, don haka baza su zo sama ba .Ga wannan lamarin, sai kayi amfani da tsintar hatsi da hannu.<\/p>\n<p><strong>\u00a0Mai watsa labarai: <\/strong>Tsintar hannu?<\/p>\n<p><strong>Chabi: <\/strong>I<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Wannan baya daukar\u00a0 lokaci da yawa?<\/p>\n<p><strong>Chabi: <\/strong>I, zai iya, samman ma idan kana da hatsi mai yawa.Amma idan iyali gabadaya suka taimaka,yana da sauri.Baka bukatan kayi duka a rana daya, Zaka iya yin sa a sannu, tsakanin lokacin shuki biyu.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Na gode, Mr. Chabi, da lokasi a yau, da ka mana bayanin fasahar jika\u00a0 hatsi da tsinta.<\/p>\n<p><strong>Host:<\/strong> Thank you, Mr. Chabi, for your time today, and for explaining the seed floatation and seed sorting techniques to us.<\/p>\n<p><strong>Chabi: <\/strong>\u00a0In maraba da kai, na ji dadi.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Ya kai aboki manomin shinkafa, Kada ka manta kwara hatsi mai lafiya na nufin girbi mai kyau,Idan kana bukatan bidiyon din shiri akan haskaka kwara, busarwa da adana zaka iya saduwa da (Mai watsa shiri ya bayar da sunar mutumin gida ko kungiya da za\u2019a sadu dawa dake rabba bidiyon shinkafa).<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Mai watsa labarai: Yaku Abokai,Ina kwana kuma barka da saduwa daku akan shirin radiyo game da harakar gona.Shirin yau zata dogara ne akan fasahar jika shinkafa da tsinta. A nan dakin shirye-shiryen mu\u00a0 muna tare da Mr. Chabi Ad\u00e9y\u00e8mi , wanda mataimakin bincike ne a Africa Rice Center dake Benin an kuma san ta da&hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":20,"featured_media":0,"parent":0,"menu_order":1,"template":"","meta":{"footnotes":"","beyondwords_generate_audio":"","beyondwords_project_id":"","beyondwords_content_id":"","beyondwords_integration_method":"","beyondwords_language_code":"","beyondwords_language_id":"","beyondwords_body_voice_id":"","beyondwords_delete_content":"","beyondwords_source":"","beyondwords_output":"","beyondwords_script_template_id":"","beyondwords_video_template_id":"","beyondwords_video_size":"","beyondwords_embed":"","beyondwords_podcast_id":"","speechkit_generate_audio":"","speechkit_project_id":"","speechkit_podcast_id":""},"script-format":[560],"package":[656],"script-category":[],"class_list":["post-9461","radio-script","type-radio-script","status-publish","hentry","script-format-ayiwa-mutum-tambayoyi","package-656"],"acf":[],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v28.6 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Zabi mafi kyawon kwayar shinkafar ka ta jiko da tsinta - Farm Radio Scripts<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Zabi mafi kyawon kwayar shinkafar ka ta jiko da tsinta - Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Mai watsa labarai: Yaku Abokai,Ina kwana kuma barka da saduwa daku akan shirin radiyo game da harakar gona.Shirin yau zata dogara ne akan fasahar jika shinkafa da tsinta. A nan dakin shirye-shiryen mu\u00a0 muna tare da Mr. Chabi Ad\u00e9y\u00e8mi , wanda mataimakin bincike ne a Africa Rice Center dake Benin an kuma san ta da&hellip;\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"article:publisher\" content=\"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2018-11-16T21:36:26+00:00\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:site\" content=\"@farmradio\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"4 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"felix.houinsou\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/998ad758dd01a745443087ec2b960ee3\"},\"headline\":\"Zabi mafi kyawon kwayar shinkafar ka ta jiko da tsinta\",\"datePublished\":\"2012-06-04T07:36:43+00:00\",\"dateModified\":\"2018-11-16T21:36:26+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\\\/\"},\"wordCount\":837,\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\\\/\",\"name\":\"Zabi mafi kyawon kwayar shinkafar ka ta jiko da tsinta - Farm Radio Scripts\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\"},\"datePublished\":\"2012-06-04T07:36:43+00:00\",\"dateModified\":\"2018-11-16T21:36:26+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"ha\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\\\/\"]}]},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Gida\",\"item\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Ayiwa mutum tambayoyi\",\"item\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/daftarin-aiki-irin\\\/ayiwa-mutum-tambayoyi\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":3,\"name\":\"Zabi mafi kyawon kwayar shinkafar ka ta jiko da tsinta\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"name\":\"Farm Radio Scripts\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\",\"name\":\"Farm Radio International\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"width\":200,\"height\":75,\"caption\":\"Farm Radio International\"},\"image\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/www.facebook.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/farmradio\",\"https:\\\/\\\/www.instagram.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/www.youtube.com\\\/user\\\/FarmRadioInt\"]},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/998ad758dd01a745443087ec2b960ee3\",\"name\":\"felix.houinsou\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/92efed30d2aa8bddc4ce13397fa1e74961b4afdce007937679d475a717e0fc97?s=96&d=mm&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/92efed30d2aa8bddc4ce13397fa1e74961b4afdce007937679d475a717e0fc97?s=96&d=mm&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/92efed30d2aa8bddc4ce13397fa1e74961b4afdce007937679d475a717e0fc97?s=96&d=mm&r=g\",\"caption\":\"felix.houinsou\"}}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Zabi mafi kyawon kwayar shinkafar ka ta jiko da tsinta - Farm Radio Scripts","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Zabi mafi kyawon kwayar shinkafar ka ta jiko da tsinta - Farm Radio Scripts","og_description":"Mai watsa labarai: Yaku Abokai,Ina kwana kuma barka da saduwa daku akan shirin radiyo game da harakar gona.Shirin yau zata dogara ne akan fasahar jika shinkafa da tsinta. A nan dakin shirye-shiryen mu\u00a0 muna tare da Mr. Chabi Ad\u00e9y\u00e8mi , wanda mataimakin bincike ne a Africa Rice Center dake Benin an kuma san ta da&hellip;","og_url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\/","og_site_name":"Farm Radio Scripts","article_publisher":"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","article_modified_time":"2018-11-16T21:36:26+00:00","twitter_card":"summary_large_image","twitter_site":"@farmradio","twitter_misc":{"Est. reading time":"4 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\/"},"author":{"name":"felix.houinsou","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/998ad758dd01a745443087ec2b960ee3"},"headline":"Zabi mafi kyawon kwayar shinkafar ka ta jiko da tsinta","datePublished":"2012-06-04T07:36:43+00:00","dateModified":"2018-11-16T21:36:26+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\/"},"wordCount":837,"publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"inLanguage":"ha"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\/","name":"Zabi mafi kyawon kwayar shinkafar ka ta jiko da tsinta - Farm Radio Scripts","isPartOf":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website"},"datePublished":"2012-06-04T07:36:43+00:00","dateModified":"2018-11-16T21:36:26+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\/#breadcrumb"},"inLanguage":"ha","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\/"]}]},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/zabi-mafi-kyawon-kwayar-shinkafar-ka-ta-jiko-da-tsinta\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Gida","item":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Ayiwa mutum tambayoyi","item":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/daftarin-aiki-irin\/ayiwa-mutum-tambayoyi\/"},{"@type":"ListItem","position":3,"name":"Zabi mafi kyawon kwayar shinkafar ka ta jiko da tsinta"}]},{"@type":"WebSite","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","name":"Farm Radio Scripts","description":"","publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"ha"},{"@type":"Organization","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization","name":"Farm Radio International","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","contentUrl":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","width":200,"height":75,"caption":"Farm Radio International"},"image":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/"},"sameAs":["https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","https:\/\/x.com\/farmradio","https:\/\/www.instagram.com\/farmradio\/","https:\/\/www.youtube.com\/user\/FarmRadioInt"]},{"@type":"Person","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/998ad758dd01a745443087ec2b960ee3","name":"felix.houinsou","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/92efed30d2aa8bddc4ce13397fa1e74961b4afdce007937679d475a717e0fc97?s=96&d=mm&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/92efed30d2aa8bddc4ce13397fa1e74961b4afdce007937679d475a717e0fc97?s=96&d=mm&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/92efed30d2aa8bddc4ce13397fa1e74961b4afdce007937679d475a717e0fc97?s=96&d=mm&r=g","caption":"felix.houinsou"}}]}},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/9461","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script"}],"about":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/types\/radio-script"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/users\/20"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/9461\/revisions"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=9461"}],"wp:term":[{"taxonomy":"script-format","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-format?post=9461"},{"taxonomy":"package","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/package?post=9461"},{"taxonomy":"script-category","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-category?post=9461"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}