{"id":9459,"date":"2012-06-20T12:49:50","date_gmt":"2012-06-20T09:49:50","guid":{"rendered":"http:\/\/frrp.wpengine.com\/hau\/?post_type=radio-resource-packs&#038;p=9459"},"modified":"2018-11-17T00:35:07","modified_gmt":"2018-11-16T21:35:07","slug":"manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki","status":"publish","type":"radio-script","link":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\/","title":{"rendered":"Manoma zasu iya samun arziki idan suna sarrafa taki"},"content":{"rendered":"<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Da fatar ku wayi gari lafiya, masu saulare na. Shirin yau zata a kai tsaye dubi kananan manoma. Zance ne akan cin moriyan tatalin arziki na amfani da yin takin garajiya.Shirin mu ta dogara ne akan shawarwari da \u00a0kwarewar wani manomin\u00a0 kasar Kenya dake tare da wata kungiyan taimako da ake kira Appropriate Rural Development Agriculture Program or ARDAP.\u00a0 Ita ARDAP din nan wata kungiya ce dake yammancin Kenya dake kira ga kiyaye abinci da ababa n amfani da yawa. Yau, zaku ji a bayyane fira tsakanin wani manomi mai suna Romano Afwande da malamin gona mai suna Boniface Omondi. Manomin zai yi bayani aiki da takin gargajiya a aikace, a yayin dashi malamin gona zai bamu wasu bayani zancen a fasahance. Ku bari mu saulara.<\/p>\n<p><em>Bulo da taken wakan, sai ka shude ta\u00a0 <\/em><\/p>\n<p><strong>Romano Afwande:<\/strong>\u00a0 Barka da safiya( rana, yamma) Nine Romano Afwande, dan karamn manomi dake aikin takin gargajiya a yammancin Kenya.<\/p>\n<p><strong>Boniface Omondi : <\/strong>Ni kuma nine Boniface Omondi ,malamin gona daga wani kungiya da ake kira ARDAP . Muna gudanar da aikin takin gargajiya \u00a0tare da wasau kananan monaman yammancin Kenya.Mu biyun, muna nan ne muyi zance daku a yau game da amfanin takin gargajiya, sammam ma akan sarafawa da sayar da shi.<\/p>\n<p><strong>\u00a0Romano Afwande: <\/strong>A nawa fahimtan, rubba shara\u00a0 wani taki ne da ake yi akan gona\u00a0 kuma wanda ke da karancin gurbatancen kamikal (magani)<\/p>\n<p><strong>Boniface Omondi: <\/strong>Gaskiya ne. Akwai takin gargajiya nau\u2019i nau\u2019i. Akwai na rubbawa, kuma akwai wasu irin takin gargajiya, da suka hada da na ruwa da\u00a0 tea manure a turance,rashin noma fili na wani lokaci da green manure<strong>. <\/strong><\/p>\n<p><strong>Romano Afwande:<\/strong>\u00a0 Kuma akwai hanyoyi da dama nayin takin rubbawa. Zaka iya yi ta dabkawa ko tattarawa , ko zaka iya rubbawa acikin Kwando ko cikin bokati., zaka iya kara wasu sinadiran tsiro ayayin da kake cikin rubawan ba mai magani ba.Wannan na sa taki a karshe tayi karfi.Idan mutane suka mini tambaya\u00a0 game da amfanin takin gargajiya, sai in basu labarin sakiya da na sammu a gona ta. Wancan shekara na halarci gun aikin takin gargajiya.Bangaren gona ta da nayi amfani da takin gargajiya ya habaka da tsari da daraja.Wannan na nufi yashin zai iya rika ruwa na tsawon lokaci.Yana kuma nufi jijiyoyin na tsaga kasa suje nesa cikin kasa.Wannan na kara yawan albarkatun gona da kuma samun karfi. Shuki dake da jijiyo kasa sosai na iya tsayuwa lokacin rani<\/p>\n<p><strong>Boniface Omondi: <\/strong>Kungiyan ARDAP nada wani shiri na saduwa da jama\u2019a a can yammancin Kenya.A cikin shirin mu,manoma na hada kansu suyi takin gargajiya da yawa,kuma suna amfani da kayan shara ne kuma\u00a0 ta\u00a0 tsarin rubbawa akan gonaki. Sarrafa taki domin sayarwa zai iya kawo kudi.Manomi zai iya kara yawan sarrafawa, sai ya sayar da wanda baya bukata akan gonar sa ga wasu gonaki. A unguwan mu akaai wasu dangin manoma 10 da suka hadu suka kafa kungiyan yi da sayar da taki. Suna sarrafa taki tan dubu 80 a kowace shekara. Suna sayar da tan 50 suyi amfani da tan 30 akan gonakin su,.<\/p>\n<p><strong>Romano Afwande: <\/strong>Sarrafa takin gargajiya, aiki ce mai kyawon gaske ga matasa. Akwai hidima a cikin kwarai, ma\u2019ana yana bukatan namijin aiki a iya yin takin. Ga matasan kananan manoma, wani madadi ne mai kyau na samun aikin yi.<\/p>\n<p><strong>Boniface Omondi: <\/strong>Ka samu riba da yawa , wasu manoman dake takin gargajiya na kuma shuka tsiro masu darajan gaske, albarkatun gona masu gajeran zamani, kamar su timatir, tankwa da kayan gannyaye.Waddan nan shukin na bukatan sinadiran masu daraja. Suna samun\u00a0 amfanin sosai wurin amfani da takin gargajiya akan gonakin su<strong>.<\/strong><\/p>\n<p><strong>Romano Afwande:<\/strong>\u00a0 Zaka iya kara wa takin ka karfi, ta kara kayan da b a \u2018a yi amfani da su ba, masu kumse da sinadirai kamar irin su farin kasa daga tudun dutse, da wasu kwayoyin halita da idanuwa basa ganin su da sharan iskar gas.<\/p>\n<p><strong>Boniface Omondi:<\/strong> Ko da yake kasuwar takin gargajiyan ba\u2019a bata kafu kamar yanda takin zamani ta kafu ba , masu takin garajiya na iyakan kokarin su. A nan yammancin Kenya, manoman dake sarrafa takin gargajiya na sayar da\u00a0 su ga gungun masu saya. Waddan nan masu sayan sun hada ne da\u00a0 masu shuka gannyaye, masu reno bishiyoyi, masu maganin gargajiya da masu shuka kayan lambu.Da yawan masu sayan , masu reno da sayar da iri ne.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>In son na gode wa bakin mu biyun nan\u00a0 na yau da suka kara mu ssosai. Naji dadin kasancewa dasu nan dakin wtsa shirye shirye. Muna fatan masu saularen mu sunyi karatu game da amfanin da kanana masu sarrafa taki zasu samu.Da wannan muka zo karshen shirin mu. Godiya ga bakin mu biyu.Muna maraba daku nan dakin watsa shirye shirye \u00a0ko ba yaushe<strong>.<\/strong>Romano Afwande da Boniface Omondi (Gaba dayan ku) Na gode<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Ayini lafiya<\/p>\n<p><em>Waken taken na kawo karshen shiri, sai ka kamala<\/em><\/p>\n<h2><\/h2>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Mai watsa shiri: Da fatar ku wayi gari lafiya, masu saulare na. Shirin yau zata a kai tsaye dubi kananan manoma. Zance ne akan cin moriyan tatalin arziki na amfani da yin takin garajiya.Shirin mu ta dogara ne akan shawarwari da \u00a0kwarewar wani manomin\u00a0 kasar Kenya dake tare da wata kungiyan taimako da ake kira&hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":81,"featured_media":0,"parent":0,"menu_order":3,"template":"","meta":{"footnotes":"","beyondwords_generate_audio":"","beyondwords_integration_method":"","beyondwords_project_id":"","beyondwords_content_id":"","beyondwords_preview_token":"","beyondwords_player_content":"","beyondwords_player_style":"","beyondwords_language_code":"","beyondwords_language_id":"","beyondwords_title_voice_id":"","beyondwords_body_voice_id":"","beyondwords_summary_voice_id":"","beyondwords_error_message":"","beyondwords_disabled":"","beyondwords_delete_content":"","beyondwords_podcast_id":"","beyondwords_hash":"","publish_post_to_speechkit":"","speechkit_hash":"","speechkit_generate_audio":"","speechkit_project_id":"","speechkit_podcast_id":"","speechkit_error_message":"","speechkit_disabled":"","speechkit_access_key":"","speechkit_error":"","speechkit_info":"","speechkit_response":"","speechkit_retries":"","speechkit_status":"","speechkit_updated_at":"","_speechkit_link":"","_speechkit_text":""},"script-format":[],"package":[665],"script-category":[],"class_list":["post-9459","radio-script","type-radio-script","status-publish","hentry","package-665"],"acf":[],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.4 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Manoma zasu iya samun arziki idan suna sarrafa taki - Farm Radio Scripts<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Manoma zasu iya samun arziki idan suna sarrafa taki - Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Mai watsa shiri: Da fatar ku wayi gari lafiya, masu saulare na. Shirin yau zata a kai tsaye dubi kananan manoma. Zance ne akan cin moriyan tatalin arziki na amfani da yin takin garajiya.Shirin mu ta dogara ne akan shawarwari da \u00a0kwarewar wani manomin\u00a0 kasar Kenya dake tare da wata kungiyan taimako da ake kira&hellip;\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"article:publisher\" content=\"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2018-11-16T21:35:07+00:00\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:site\" content=\"@farmradio\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"4 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Macdonald.Wesonga\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/09766c25eeacaea72fb0b2f08ae510c2\"},\"headline\":\"Manoma zasu iya samun arziki idan suna sarrafa taki\",\"datePublished\":\"2012-06-20T09:49:50+00:00\",\"dateModified\":\"2018-11-16T21:35:07+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\\\/\"},\"wordCount\":829,\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\\\/\",\"name\":\"Manoma zasu iya samun arziki idan suna sarrafa taki - Farm Radio Scripts\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\"},\"datePublished\":\"2012-06-20T09:49:50+00:00\",\"dateModified\":\"2018-11-16T21:35:07+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"ha\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\\\/\"]}]},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Gida\",\"item\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Manoma zasu iya samun arziki idan suna sarrafa taki\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"name\":\"Farm Radio Scripts\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\",\"name\":\"Farm Radio International\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"width\":200,\"height\":75,\"caption\":\"Farm Radio International\"},\"image\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/www.facebook.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/farmradio\",\"https:\\\/\\\/www.instagram.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/www.youtube.com\\\/user\\\/FarmRadioInt\"]},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/09766c25eeacaea72fb0b2f08ae510c2\",\"name\":\"Macdonald.Wesonga\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/6486f43c2a01ad541da612938abd4cb7532e72089d58018999398929cc2ca7a1?s=96&d=mm&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/6486f43c2a01ad541da612938abd4cb7532e72089d58018999398929cc2ca7a1?s=96&d=mm&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/6486f43c2a01ad541da612938abd4cb7532e72089d58018999398929cc2ca7a1?s=96&d=mm&r=g\",\"caption\":\"Macdonald.Wesonga\"}}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Manoma zasu iya samun arziki idan suna sarrafa taki - Farm Radio Scripts","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Manoma zasu iya samun arziki idan suna sarrafa taki - Farm Radio Scripts","og_description":"Mai watsa shiri: Da fatar ku wayi gari lafiya, masu saulare na. Shirin yau zata a kai tsaye dubi kananan manoma. Zance ne akan cin moriyan tatalin arziki na amfani da yin takin garajiya.Shirin mu ta dogara ne akan shawarwari da \u00a0kwarewar wani manomin\u00a0 kasar Kenya dake tare da wata kungiyan taimako da ake kira&hellip;","og_url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\/","og_site_name":"Farm Radio Scripts","article_publisher":"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","article_modified_time":"2018-11-16T21:35:07+00:00","twitter_card":"summary_large_image","twitter_site":"@farmradio","twitter_misc":{"Est. reading time":"4 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\/"},"author":{"name":"Macdonald.Wesonga","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/09766c25eeacaea72fb0b2f08ae510c2"},"headline":"Manoma zasu iya samun arziki idan suna sarrafa taki","datePublished":"2012-06-20T09:49:50+00:00","dateModified":"2018-11-16T21:35:07+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\/"},"wordCount":829,"publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"inLanguage":"ha"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\/","name":"Manoma zasu iya samun arziki idan suna sarrafa taki - Farm Radio Scripts","isPartOf":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website"},"datePublished":"2012-06-20T09:49:50+00:00","dateModified":"2018-11-16T21:35:07+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\/#breadcrumb"},"inLanguage":"ha","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\/"]}]},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manoma-zasu-iya-samun-arziki-idan-suna-sarrafa-taki\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Gida","item":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Manoma zasu iya samun arziki idan suna sarrafa taki"}]},{"@type":"WebSite","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","name":"Farm Radio Scripts","description":"","publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"ha"},{"@type":"Organization","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization","name":"Farm Radio International","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","contentUrl":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","width":200,"height":75,"caption":"Farm Radio International"},"image":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/"},"sameAs":["https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","https:\/\/x.com\/farmradio","https:\/\/www.instagram.com\/farmradio\/","https:\/\/www.youtube.com\/user\/FarmRadioInt"]},{"@type":"Person","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/09766c25eeacaea72fb0b2f08ae510c2","name":"Macdonald.Wesonga","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/6486f43c2a01ad541da612938abd4cb7532e72089d58018999398929cc2ca7a1?s=96&d=mm&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/6486f43c2a01ad541da612938abd4cb7532e72089d58018999398929cc2ca7a1?s=96&d=mm&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/6486f43c2a01ad541da612938abd4cb7532e72089d58018999398929cc2ca7a1?s=96&d=mm&r=g","caption":"Macdonald.Wesonga"}}]}},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/9459","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script"}],"about":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/types\/radio-script"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/users\/81"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/9459\/revisions"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=9459"}],"wp:term":[{"taxonomy":"script-format","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-format?post=9459"},{"taxonomy":"package","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/package?post=9459"},{"taxonomy":"script-category","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-category?post=9459"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}