{"id":9424,"date":"2012-05-30T14:09:23","date_gmt":"2012-05-30T11:09:23","guid":{"rendered":"http:\/\/frrp.wpengine.com\/hau\/?post_type=radio-resource-packs&#038;p=9424"},"modified":"2018-11-17T00:38:10","modified_gmt":"2018-11-16T21:38:10","slug":"kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara","status":"publish","type":"radio-script","link":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\/","title":{"rendered":"Kwamitin ruwa na gida na taimaka wa yan kyauye, samma ma mata da yara"},"content":{"rendered":"<p><em>Taken waka ta shigo,sai ta shude sannu sannu<\/em><\/p>\n<p>Mai atsa shiri:Ya kai mai saulare, barka da saduwa da kai akan shirin mu na yau. Sanannan ne cewa ruwa daya ne a cikin magance matsalolin mu.<\/p>\n<p><em>Kade kade ta shigo,sai ta shude sannu sannu <\/em><\/p>\n<p><strong>Mai atsa shiri:<\/strong> Barka da zuwa dakin watasa shirye-shiyen mu, Mr. Francis.<\/p>\n<p><strong>Francis:\u00a0 <\/strong>Na gode.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri:<\/strong> Mr. Francis, ko zaka iya yi wa masu saularen mu bayani sh\u2019anin ruwan kyauyen Talawanda?<\/p>\n<p><strong>Francis:<\/strong> Ruwa ta shafi kowannen mu, domin ruwa itace rayuwa.Yara, maza mata da dabbobi-mu duka ta shafe mu ta wata hannya ko wata.Zan iya bayar da wasu misalai.Yara da basa wanka na wasu kwanaka, zasu iya samun matsalar fatan jiki, dangi na samun abincin su a makare sabili da iyaye na bata lokaci da yawa wurin dibo ruwa.Mata sun fi shan wahala, sabili da suke dauke da alakin aikin gida.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri:<\/strong> Mai yasa kace mata sun fi shan wahala?<\/p>\n<p><strong>Francis: <\/strong>Mata ne waddan da ke tafiya kimanin kilomita tara su dibo ruwa da matari mai daukar lita 40 na ruwa.Lokacin da matan ke dauka wurin dibo ruwan ke hana musu loakcin kulawa da Iyalin su da wasu ababan.<\/p>\n<p><strong>Mai atsa shiri:<\/strong> Francis, ta yaya matslar ruwa ke shafar manoma?<\/p>\n<p><strong>Francis:\u00a0 <\/strong>Karancin ruwa na hana shayar da shuki lokacin rani, ko idan an samu tsawon lokacin rani. Albarkatu irin su, timatir da koren tankwa na samar da firasin mai kyau lokacin rani, amma bama iya shuka su, sabili da a aikace bama samun ruwan shayarwa.Dabbobi irin su, shanu,awaki, tumaki basa samun ruwan da suke bukata.Maimakon hakan, ana basu ruwa so biyu a ne sati kadai.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri:<\/strong> Wani matakan magancewa ko madadi kyauyen ke da su?<\/p>\n<p><strong>Francis:<\/strong> Kyauyen na tsakanin gangaren tudai, kuma akwai tafkuna biyu a kasan da ke cikowa da ruwan lokacin damana.suna kusa da unguwan jama\u2019a.Bana da tabbacin girman sa ,domin bamu auna su ba.Amma zan iya kiyasta daya da fadin mita 200 kuma zurfin sa mita 5 zuwa 10.Muna amfani da ruwan da muke tattarawa cikin tafkuna idan damana ta yanke a cikin watan Mayu har zuwa karshen rani a cikin watan Agusto. Bayan hakan,\u2019yan kyauyen sai su nemi ruwa wasu gun<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Ta yaya ake dibar ruwa daga tafkunan?<\/p>\n<p><strong>Francis: <\/strong>\u00a0Da bokati<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri:<\/strong> Ko ana yarda dabbobi su sha daga dukanin tafkunan?<\/p>\n<p><strong>Francis:<\/strong> I, yana kuma gurabata ruwan.<\/p>\n<p><strong>Mai atsa shiri: <\/strong>Wani abu kuka yi a matsayin ku na kwamitin ruwa ku shayo kan matsalar ruwan kyauyen ku?<\/p>\n<p><strong>Francis:<\/strong> Kwamitin ruwa na aikin harhada duk harakokin ruwan kyauyen,Da farko,muna hada kan &#8216;yan kyauyen a haka karamin rijiya,mai zurfin mita 20 da fadin mita 5.Bama iya yin da yawa sabili da rashin kayan aiki.Abin madalla shine, rijiyan na samar da ruwa, ko da yake bata da yawa.Amma rijyan bata bushewa har damana ta soma.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri:<\/strong> A ina rijiyan take? Kowa zai iya amfani da rowan kuwa?<\/p>\n<p><strong>Francis: <\/strong>Rijiyan na kusa da makarantar firamiren kyauyen ne, kuma kowa ke bukatan ruwan zai iya amfani da rijiyan.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri:<\/strong> Ta yaya \u2018yan kyauyen ke dibo ruwa daga rijiyan?<\/p>\n<p><strong>Francis:<\/strong> Ruwan rijiyan na aiihin amfanin gida ne, Mata na amfani da kananan kwano ko bokati da zai dauki ruwa lita 5, kuma ana daurewa da igiya mai karfi.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri:<\/strong> An kange rijiyan ko an masa rufi ta wani hannya?<\/p>\n<p><strong>Francis:<\/strong> A\u2019a kullun akwai tsoron cewa ruwan zai yi dauda, ko yara zasu fada ciki<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri:<\/strong> Ko kwamitin ruwan nada shirin bunkasa lamarin?<\/p>\n<p><strong>Francis: <\/strong>I, mun dau shawarar kara hakar rijiyan sai mu rufe da murfin kankare saboda mu samu ruwa da yawa kuma mai kyau, ko da lakocin rani ne.Idan zai yiwu, zamu so mu samu na\u2019urar jan ruwa.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri:<\/strong> Wa nene zai dau nauyin waddan nan cigaba?<\/p>\n<p><strong>Francis:<\/strong> Gwamnatin kasar mu na kira ga tainakon\u00a0 kai da kai ne domin cigaba.Akan hakan sai kwamitin ta nemi a cikin gidaje 640 da kowace gida\u00a0 ta bayar da gudunmuwar\u00a0 kudin shili Tanzania 10,000 (Lura ga Edita, <em>\u00a0dollan Amurka $8\u00a0 ko Euro 6)<\/em> sabili da mu karbi shilli miliyan shida (<em>kimanin\u00a0 dollarAmurka $4800\u00a0 ko Euro 3600<\/em>). Da zaran mun samu kudin,zamu nemi hukumar gundumar ta bayar da gudunmur fasaha har ma da taimakon kudi.<\/p>\n<p><strong>Maiwatsa shiri:<\/strong> Akwai rijiya daya tak da kyauyen ke dogara akai lokacin rani.Ko kuna da shirin samun da yawa?<\/p>\n<p><strong>Francis: <\/strong>Mun fahimci cewa bamu da isashen ruwa.Muna tunanen gina rijiyoyi da dama a kewayen kyauyen.Muna son mu samu rijiya a cikin kowani dayan yankin kyauyen.Muna da shirin fadada rijiyan da muke da shi.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri:<\/strong> Ta yaya kuke adanar kudin?<\/p>\n<p><strong>Francis: <\/strong>Domin samar da tsakankancewa tsakanin al\u2019uma, kamata yayi a kiyaye kudin sosai a kuma yi amfani da shi akan bukatu da aka tanada.Duk wadan da suka bayar da kudi ana basu risiti.Mun buda akantu a banki domin kiyaye kudaden<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Mai kuke yi bayan watannin uku , idan rijiyan ta bushe?<\/p>\n<p><strong>Francis: <\/strong>Muna da kudin da yake mun samu daga gwamnati a cikin akantun banki.Zamu yi amfani dasu mu sayi fanfuna mu jawo ruwa daga tafkunan zuwa kananan tankuna kusa da kowani titin kyauyen.Hukumar da ke kula da sha\u2019anin ruwa ce zata dasa fanfuna,kuma ruwa zata kwarara da karfi.Wannan aikin zai dau kimani wata biyar.Kamin hakan,zamu gina rijiyoyi da yawa.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri:<\/strong> Mai yasa baza ku gina tafkunan suyi zurfin da zasu tara ruwa da yawa ba?<\/p>\n<p><strong>Francis:<\/strong> Idan tafkunan suka yi zurfi da yawa, baya da kiyayewa, Mutane da dabbobi zasu iya fadawa a ciki.Idan tayi zurfi da yawa, ba zai yi sauki ga mutun ya kare kansa ko kare kanta ba. Don haka muna tsoron mace mace.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri:<\/strong> Wasu kayan aiki kuke amfani da su wurin ginan rijiyan?<\/p>\n<p><strong>Francis: <\/strong>Muna amfani da bulon siminti wurin ginan rijiya. Ana yin su ne da yashi da siminti.Idan muka yi amfani da waddannan kayan, ruwa na saura cikin rijiyan tsawon lokaci.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri:<\/strong> Ta yaya zaku biya bashin ginan rijiyan?<\/p>\n<p><strong>Francis: <\/strong>Muna shirya taron kyauye muyi musu bayanin shirin mu, irin amfanin shi, da yanda kyauyen zasu taimaka.Muna fatan zasu yi shiri sabili da ra\u2019ayin gina rijiyoyin daga gare su ne.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri:<\/strong> Yaushe kuke sa ran ganin soma gudanar da shirin?<\/p>\n<p><strong>Francis:<\/strong> Lokacin girbi, da yake mun san \u2018yan kyauye zasu samu kudi wannan lokacin. Zai dace da watan Juni zuwa watan Oktobar sabuwar shekara. Za\u2019a iya kamala aikin a cikin watannin biyar.<\/p>\n<p><em>Kade kade ta shigo,sai ta shude sannu sannu<\/em><\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri:<\/strong>Ya kai mai saulare,Da fatan ka saulari Costa Francis magakujeran kwamitin ruwan kyauyen Talawanda da basira, kuma da fatan ka koyi wata hannyar samar da ruwa a wurare da ake da karancin ruwa.Don Allah kada ka kaurace wa shiri mu na gaba.<\/p>\n<p><em>Buga taken, sai ka shude shi a sannu <\/em><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Taken waka ta shigo,sai ta shude sannu sannu Mai atsa shiri:Ya kai mai saulare, barka da saduwa da kai akan shirin mu na yau. Sanannan ne cewa ruwa daya ne a cikin magance matsalolin mu. Kade kade ta shigo,sai ta shude sannu sannu Mai atsa shiri: Barka da zuwa dakin watasa shirye-shiyen mu, Mr. Francis.&hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":52,"featured_media":0,"parent":0,"menu_order":1,"template":"","meta":{"footnotes":"","beyondwords_generate_audio":"","beyondwords_integration_method":"","beyondwords_project_id":"","beyondwords_content_id":"","beyondwords_preview_token":"","beyondwords_player_content":"","beyondwords_player_style":"","beyondwords_language_code":"","beyondwords_language_id":"","beyondwords_title_voice_id":"","beyondwords_body_voice_id":"","beyondwords_summary_voice_id":"","beyondwords_error_message":"","beyondwords_disabled":"","beyondwords_delete_content":"","beyondwords_podcast_id":"","beyondwords_hash":"","publish_post_to_speechkit":"","speechkit_hash":"","speechkit_generate_audio":"","speechkit_project_id":"","speechkit_podcast_id":"","speechkit_error_message":"","speechkit_disabled":"","speechkit_access_key":"","speechkit_error":"","speechkit_info":"","speechkit_response":"","speechkit_retries":"","speechkit_status":"","speechkit_updated_at":"","_speechkit_link":"","_speechkit_text":""},"script-format":[560],"package":[652],"script-category":[],"class_list":["post-9424","radio-script","type-radio-script","status-publish","hentry","script-format-ayiwa-mutum-tambayoyi","package-652"],"acf":[],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.7 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Kwamitin ruwa na gida na taimaka wa yan kyauye, samma ma mata da yara - Farm Radio Scripts<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Kwamitin ruwa na gida na taimaka wa yan kyauye, samma ma mata da yara - Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Taken waka ta shigo,sai ta shude sannu sannu Mai atsa shiri:Ya kai mai saulare, barka da saduwa da kai akan shirin mu na yau. Sanannan ne cewa ruwa daya ne a cikin magance matsalolin mu. Kade kade ta shigo,sai ta shude sannu sannu Mai atsa shiri: Barka da zuwa dakin watasa shirye-shiyen mu, Mr. Francis.&hellip;\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"article:publisher\" content=\"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2018-11-16T21:38:10+00:00\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:site\" content=\"@farmradio\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"6 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Emmanuel.Manyuka\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/579305b75df03fac902eb371d9f283c0\"},\"headline\":\"Kwamitin ruwa na gida na taimaka wa yan kyauye, samma ma mata da yara\",\"datePublished\":\"2012-05-30T11:09:23+00:00\",\"dateModified\":\"2018-11-16T21:38:10+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\\\/\"},\"wordCount\":1178,\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\\\/\",\"name\":\"Kwamitin ruwa na gida na taimaka wa yan kyauye, samma ma mata da yara - Farm Radio Scripts\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\"},\"datePublished\":\"2012-05-30T11:09:23+00:00\",\"dateModified\":\"2018-11-16T21:38:10+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"ha\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\\\/\"]}]},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Gida\",\"item\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Ayiwa mutum tambayoyi\",\"item\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/daftarin-aiki-irin\\\/ayiwa-mutum-tambayoyi\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":3,\"name\":\"Kwamitin ruwa na gida na taimaka wa yan kyauye, samma ma mata da yara\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"name\":\"Farm Radio Scripts\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\",\"name\":\"Farm Radio International\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"width\":200,\"height\":75,\"caption\":\"Farm Radio International\"},\"image\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/www.facebook.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/farmradio\",\"https:\\\/\\\/www.instagram.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/www.youtube.com\\\/user\\\/FarmRadioInt\"]},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/579305b75df03fac902eb371d9f283c0\",\"name\":\"Emmanuel.Manyuka\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/20ea6cf4af942bce88c03dbc30e64563e24e8134e4d5d30dd4cae96982977f7e?s=96&d=mm&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/20ea6cf4af942bce88c03dbc30e64563e24e8134e4d5d30dd4cae96982977f7e?s=96&d=mm&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/20ea6cf4af942bce88c03dbc30e64563e24e8134e4d5d30dd4cae96982977f7e?s=96&d=mm&r=g\",\"caption\":\"Emmanuel.Manyuka\"}}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Kwamitin ruwa na gida na taimaka wa yan kyauye, samma ma mata da yara - Farm Radio Scripts","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Kwamitin ruwa na gida na taimaka wa yan kyauye, samma ma mata da yara - Farm Radio Scripts","og_description":"Taken waka ta shigo,sai ta shude sannu sannu Mai atsa shiri:Ya kai mai saulare, barka da saduwa da kai akan shirin mu na yau. Sanannan ne cewa ruwa daya ne a cikin magance matsalolin mu. Kade kade ta shigo,sai ta shude sannu sannu Mai atsa shiri: Barka da zuwa dakin watasa shirye-shiyen mu, Mr. Francis.&hellip;","og_url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\/","og_site_name":"Farm Radio Scripts","article_publisher":"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","article_modified_time":"2018-11-16T21:38:10+00:00","twitter_card":"summary_large_image","twitter_site":"@farmradio","twitter_misc":{"Est. reading time":"6 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\/"},"author":{"name":"Emmanuel.Manyuka","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/579305b75df03fac902eb371d9f283c0"},"headline":"Kwamitin ruwa na gida na taimaka wa yan kyauye, samma ma mata da yara","datePublished":"2012-05-30T11:09:23+00:00","dateModified":"2018-11-16T21:38:10+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\/"},"wordCount":1178,"publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"inLanguage":"ha"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\/","name":"Kwamitin ruwa na gida na taimaka wa yan kyauye, samma ma mata da yara - Farm Radio Scripts","isPartOf":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website"},"datePublished":"2012-05-30T11:09:23+00:00","dateModified":"2018-11-16T21:38:10+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\/#breadcrumb"},"inLanguage":"ha","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\/"]}]},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/kwamitin-ruwa-na-gida-na-taimaka-wa-yan-kyauye-samma-ma-mata-da-yara\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Gida","item":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Ayiwa mutum tambayoyi","item":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/daftarin-aiki-irin\/ayiwa-mutum-tambayoyi\/"},{"@type":"ListItem","position":3,"name":"Kwamitin ruwa na gida na taimaka wa yan kyauye, samma ma mata da yara"}]},{"@type":"WebSite","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","name":"Farm Radio Scripts","description":"","publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"ha"},{"@type":"Organization","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization","name":"Farm Radio International","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","contentUrl":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","width":200,"height":75,"caption":"Farm Radio International"},"image":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/"},"sameAs":["https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","https:\/\/x.com\/farmradio","https:\/\/www.instagram.com\/farmradio\/","https:\/\/www.youtube.com\/user\/FarmRadioInt"]},{"@type":"Person","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/579305b75df03fac902eb371d9f283c0","name":"Emmanuel.Manyuka","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/20ea6cf4af942bce88c03dbc30e64563e24e8134e4d5d30dd4cae96982977f7e?s=96&d=mm&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/20ea6cf4af942bce88c03dbc30e64563e24e8134e4d5d30dd4cae96982977f7e?s=96&d=mm&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/20ea6cf4af942bce88c03dbc30e64563e24e8134e4d5d30dd4cae96982977f7e?s=96&d=mm&r=g","caption":"Emmanuel.Manyuka"}}]}},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/9424","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script"}],"about":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/types\/radio-script"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/users\/52"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/9424\/revisions"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=9424"}],"wp:term":[{"taxonomy":"script-format","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-format?post=9424"},{"taxonomy":"package","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/package?post=9424"},{"taxonomy":"script-category","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-category?post=9424"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}