{"id":9398,"date":"2012-05-30T10:41:47","date_gmt":"2012-05-30T07:41:47","guid":{"rendered":"http:\/\/frrp.wpengine.com\/hau\/?post_type=radio-resource-packs&#038;p=9398"},"modified":"2018-11-17T00:48:11","modified_gmt":"2018-11-16T21:48:11","slug":"jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan","status":"publish","type":"radio-script","link":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\/","title":{"rendered":"Jindadin dabbobi: Dabba da aka kula dashi sosai dabba mai albarka ke nan"},"content":{"rendered":"<p><strong>Mai shiri 1: <\/strong>Ina kwana kuma barka da zuwa ( ambaci sunar shirin ko sunar tashar) Suna na.<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 2: <\/strong>Ni kuma nine. Barka da saduwa\u00a0 da ku a shirin jindadin dabba.<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 1: <\/strong>Muna dogara akan dabbobin gida-suma suna dogaro akan mu.Sai yasa, tabattar da rayuwa mai kyau ga dabbobin mu nada hankali a ciki kuma yana da kyau ga mai shi.<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 2:<\/strong> Gaskiya ne.Bara muyi zance jindadin dabba.Menene dabbobi ke bukata su girma da kyau, ta samar da nono ko ta haihuwar yara masu cikeken lafiya? Mai ke shafar kyaun rayuwar su? Ko zai yiwu cewa wasu lokutan muna yin ababan sa zai hadasa gajiya fiya da\u00a0 yanda dabbobin za su iya jurewa<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 1:<\/strong> Tamnbayoyi masu kyau. Muna amfani da babbobi wurin aikin sufiri,su ja abin noma ko\u00a0 tarrago, domin nono, nama da ababa da dama. Don haka, jindadin dabbobi nada da mihimmanci ga masu shi. Idan akayi rikon lalaci, dabba\u00a0 baza tayi albarka ba,darajar ta sai yayi kasa sai yasa makiyayi asarar kudade da yawa.<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 2: <\/strong>Don haka kulawa da dabba da kyau nada riba.Idan aka walakantar da dabbobi, aka fita iskar su ko aka barsu a yanayi mara kyau, zai kawo asara ga makiyayin. Amma muna jin labarai yana faruwa duk lokaci. Mai yasa?<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 1: <\/strong>Bara mu saulari labnarin wani makiyayi dake da dabbobi kadan,watakila zamu gano wani abu. <\/p>\n<p><strong>Mai shiri 2: <\/strong>Wani makiyayi nada dabbobi kadan akan karamin fillin sa.Akwai raguna da awaki kadan,da saniya daya da yake tatsar nono.Wasu lokutan dan sa na taimakawa da dabbobin.Babu shaka,mutumin ya lura cewa a ranakun da dan ke taimakawa, sai saniyar ta shiga damuwa.Bata cin abinci kuma ba murna kuma tana da wuyan\u00a0 al\u2019amari.Wata rana sai tana dingishi.<\/p>\n<p><strong>\u00a0Mai shiri 1: <\/strong>A tunanen ka mai ke faruwa? Ko kana da wata ra\u2019ayi<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 2: <\/strong>Kamin mu koma ga labarin mu, bari \u00a0muyi zance da dama game da kulawa da\u00a0 dabbobi.Ta yaya \u00a0zamu yi bayanin lalacin kulawa da dabbobi? Watakila, ba banbanci kwarai da abinda ke faruwa da mutane idan muna karkashin yanayin tsananin gajiya.<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 1<\/strong>: Haka ne. Idan muka tsorata ko \u00a0muka damua ko wasu sun muzguna mana, muna nuna hallayya daban daban.Idan bamu ci ko sha da kyau ba, lafiyar mu na tabarbarewa.Idan muka ji rauni, watakuila baza mu iya aiki ba kamar yanda muka saba,ko zamu samu wata illa.<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 2: <\/strong>Haka ke samun dabbobi. Idan dabba bata iya jure wa wahala acikin mahalin ta, kawai baza tayi kyau ba. Zata girma sannu sannu kuma ba zata girman daidai da wasu dabbobi ba,samar da nono kadan, ta rame ko tayi ciwo.<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 1: <\/strong>Wasu dabbobin sunfi wasu jiyewa. Wanan ba ana nufin yawan jiyewa ta gajiyan jiki ko jin rauni bane, amma ga wasu matsaloli a wasu bangarori kamar lafiya, haihuwa ko lafiyar kwakwalwar dabba.<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 2: <\/strong>Amma a kullun akwai alamu ga kulawa da dabbobi. Yi tunane akanm waddanan alamun:<\/p>\n<ul>\n<li>Dabba bata ci da sha da yawa<\/li>\n<li>Dabba da kamannun rashin lafiya , watakila idon yayi kamar gilashi, gashi na fita, hanci na zuban ruwa<\/li>\n<li>Dabba bata haihuwa ko tana rasa \u2018ya\u2019yan ta gun\u00a0 haihuwa<\/li>\n<li>Dabba na wasu halayya kamar cije-cijen gida, ko lasar jikin ta kai da kai<\/li>\n<li>Dabba baya girma da kyau sabili da shekarun sa an animal is not growing well for its age<\/li>\n<li>Dabba ya rame ko baya harakawa baya ma\u2019amala da wasu<\/li>\n<li>Dabbaa tayi hushi da mutane ko wasu dabbobi<\/li>\n<\/ul>\n<p><strong>Mai shiri 1: <\/strong>Waddan nan zasu iya zamowa wasu alamun cewa, ana muzguna wa dabba ko bai saba da mahalin ba.Akwai misalan irin waddan nan alamun\u00a0 da dama.Zai iya yiwuwa ka taba ganin wasu ko dukannin alamun, watakila cikin dabbobin makwabcin ka, ko naka na kan ka.Amma wasu alamun nada dan sauki, yana bukatan a lura da kyau.Dayan\u00a0 ka\u2019idae itace maimakon ka dora hankali kan inda zaka so saniyaa ta tafi , watakila zai taimaka ka fahimci abinda yasa bata son zuwa gun<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 1: <\/strong>Kada ka manta cewa dabbabiobin gida na rayuwa a mahalin mutane ne. Ko da basa iindadin da kyau sabili da ana muzguna musu,\u00a0 sabili da mahali mara kyau da suke rayuwa a ciki, ko sabili da ba\u2019a biyan bukatuuin su da kyau, har wayau shi mai shin zai magance matsalar.Kulawa da dabbobin da kyau zai amfane ka da dangin ka a karshe<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 2: <\/strong>Don haka, kulwa da dabba da kyau nada muhimmanci\u00a0 ga dabba don kan\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0 sa. Lalacin kulawa na da tata illar.<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 1: <\/strong>Idan dabbobi suka gaji ana yanka sune, darajar namar ya lalace, yana hadasa rashin samun nama mai albarka, darajar sa a wurin dahuwa baya da kyau.Lokaci \u2013lokaci,\u00a0 ba\u2019a iya adanar namar kuma.Wani asarar shine rashin kulawa da dabba da kyau gajiyayyun dabbobi nada matsala da yawa na juna biyu da gun haihuwa, da haifar jinjijirai kadan masu\u00a0 lafiya<\/p>\n<p>Akwai wasu muhimman binciken kimiya dake nuna cewa mutanen dake muzguna wa dabbobi nada alamar muzguna wa mutane.A karshe, wahalar da dabbobi na take ka\u2019idodin adini da kuma abinda manya mutane tsakanin al\u2019uma ke sa idon gani.<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 2: <\/strong>haka kuma, menene abinda dabbobi ke bukata su yi kyau? Hannya daya da za\u2019a iya yin bayanin ainihin bukatun itace ta binda \u00a0zaka kiyaye, ko\u00a0 abinda zai ba dabba walwala daga.<\/p>\n<p><strong>\u00a0Mai shiri 1: <\/strong>Walwala biyar nan sune:<\/p>\n<ul>\n<li>Walwala daga kishi, nyuwa,da rashin abincin mai sinadirai- tabattar da haramar samun ruwa mai kyau da abinci dake samar da cikeken lafiya da kuzari.<\/li>\n<li>Walawala daga rashin jin dadi- ta samar da mahali da ta dace, har da dakuna da gun hutu mai kyau<\/li>\n<li>Walwala daga ciwo, rauni , cuta- bayar da kiyayewa ko kulawa da lifiya kai da kai da jinnya.<\/li>\n<li>Walwalar bayanar da rayuwa yanda yake- ta samar da fili mai yalwa, kayan aiki masu kyau, hada dabbobi da irin su..<\/li>\n<li>Walawala daga tsoro da gajiya- tabattar da yanayin kiyaye tabuwar kwakwalwa.<\/li>\n<\/ul>\n<p><strong>Mai shiri 2: <\/strong>Waddan nan ne ainihin bukatun. Idan ba\u2019a kulawa dasu,ba zamu iya sa ido dabbobi su girma da kyau kamar ynda zasu iya yi ba. Kuma baya da kyau ga mai shi.<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 1: <\/strong>Yanzu bara mu koma ga labarin mu na mutumin nan da saniyar sa.Wata rana, bai tafi gari ba.Sai ya dau shawarar dubar abinda dan sa keyi.Komai yayi daidai.Sai lokacin ciyarwa\u00a0 ya kai , sai ya ga dan sa yasa hatsi da gannye da aka yanyanka kadan a lungun rufar kuma ga duhu.Saniyar bata shiga nan take ba, sai dan sa ya dau\u00a0 karfe ya daka mata kan kafar ta yana tilasta mata shiga lungun mai duhun.<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 2: <\/strong>A hikimance, sai\u00a0 mai saniyar ya tsoma baki. A cikin hanzari yayi wa dan sa\u00a0 bayanin cewa saniyar bata shiga gu mai duhu inda bata gani da kyau \u00a0Zai zamo zabi mai kyau ka jannye abincin ka samar da haske sosai, ko kaba dabbar lokaci taci abincin da kanta.<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 1: <\/strong>Sai kuma ya zamo cewa, acikin lungun mai duhun, akwai wani tsini daya bola kai akan bangon da yayi wa saniyar rauni a kafar ta.Tare da dan suka gyara bangon suka matsa da\u00a0 gun abinci.Bayan hakan saniyar tayi kyau<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 2: <\/strong>Tuna : Kulawa da dabba sosai bai kamata yazamo lamarin kudi ba.Hakikanin zance,\u00a0 ana kiyaye kudi idan aka kiyaye asara mai tsadan gaske.A karshe , dabba da aka kula da ita\u00a0 sosai zata yi kyau,ta girma da wuri,ta samar da ababan amfani,sauki tafiyar da\u00a0 ita, tana da sha\u2019awar gaske ka kasance mai ita.<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 1: <\/strong>Gaskiya ne.Dabba dake cikin yanayin jindadi nada darajar gaske gare ka.Jindadin dabba\u00a0 hakin\u00a0 kowa ne.<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 2: <\/strong>Nine <em>(sunar ka gaba daya)<\/em>,nake salama da ku a yanzu.<\/p>\n<p><strong>Mai shiri 1: <\/strong>Ni kuma nine <em>(sunar gaba daya)<\/em> Ku kasance lafiya.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Mai shiri 1: Ina kwana kuma barka da zuwa ( ambaci sunar shirin ko sunar tashar) Suna na. Mai shiri 2: Ni kuma nine. Barka da saduwa\u00a0 da ku a shirin jindadin dabba. Mai shiri 1: Muna dogara akan dabbobin gida-suma suna dogaro akan mu.Sai yasa, tabattar da rayuwa mai kyau ga dabbobin mu nada&hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":147,"featured_media":0,"parent":0,"menu_order":5,"template":"","meta":{"footnotes":"","beyondwords_generate_audio":"","beyondwords_integration_method":"","beyondwords_project_id":"","beyondwords_content_id":"","beyondwords_preview_token":"","beyondwords_player_content":"","beyondwords_player_style":"","beyondwords_language_code":"","beyondwords_language_id":"","beyondwords_title_voice_id":"","beyondwords_body_voice_id":"","beyondwords_summary_voice_id":"","beyondwords_error_message":"","beyondwords_disabled":"","beyondwords_delete_content":"","beyondwords_podcast_id":"","beyondwords_hash":"","publish_post_to_speechkit":"","speechkit_hash":"","speechkit_generate_audio":"","speechkit_project_id":"","speechkit_podcast_id":"","speechkit_error_message":"","speechkit_disabled":"","speechkit_access_key":"","speechkit_error":"","speechkit_info":"","speechkit_response":"","speechkit_retries":"","speechkit_status":"","speechkit_updated_at":"","_speechkit_link":"","_speechkit_text":""},"script-format":[],"package":[645],"script-category":[],"class_list":["post-9398","radio-script","type-radio-script","status-publish","hentry","package-645"],"acf":[],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.6 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Jindadin dabbobi: Dabba da aka kula dashi sosai dabba mai albarka ke nan - Farm Radio Scripts<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Jindadin dabbobi: Dabba da aka kula dashi sosai dabba mai albarka ke nan - Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Mai shiri 1: Ina kwana kuma barka da zuwa ( ambaci sunar shirin ko sunar tashar) Suna na. Mai shiri 2: Ni kuma nine. Barka da saduwa\u00a0 da ku a shirin jindadin dabba. Mai shiri 1: Muna dogara akan dabbobin gida-suma suna dogaro akan mu.Sai yasa, tabattar da rayuwa mai kyau ga dabbobin mu nada&hellip;\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"article:publisher\" content=\"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2018-11-16T21:48:11+00:00\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:site\" content=\"@farmradio\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"7 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Farm Radio International\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/9bc7df3429b65bcd8efb377ae482976a\"},\"headline\":\"Jindadin dabbobi: Dabba da aka kula dashi sosai dabba mai albarka ke nan\",\"datePublished\":\"2012-05-30T07:41:47+00:00\",\"dateModified\":\"2018-11-16T21:48:11+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\\\/\"},\"wordCount\":1321,\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\\\/\",\"name\":\"Jindadin dabbobi: Dabba da aka kula dashi sosai dabba mai albarka ke nan - Farm Radio Scripts\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\"},\"datePublished\":\"2012-05-30T07:41:47+00:00\",\"dateModified\":\"2018-11-16T21:48:11+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"ha\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\\\/\"]}]},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Gida\",\"item\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Jindadin dabbobi: Dabba da aka kula dashi sosai dabba mai albarka ke nan\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"name\":\"Farm Radio Scripts\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\",\"name\":\"Farm Radio International\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"width\":200,\"height\":75,\"caption\":\"Farm Radio International\"},\"image\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/www.facebook.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/farmradio\",\"https:\\\/\\\/www.instagram.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/www.youtube.com\\\/user\\\/FarmRadioInt\"]},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/9bc7df3429b65bcd8efb377ae482976a\",\"name\":\"Farm Radio International\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/7d2a721b36fd05ca5a3d4588f722861e53d1f6a17077881541907c373e777292?s=96&d=mm&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/7d2a721b36fd05ca5a3d4588f722861e53d1f6a17077881541907c373e777292?s=96&d=mm&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/7d2a721b36fd05ca5a3d4588f722861e53d1f6a17077881541907c373e777292?s=96&d=mm&r=g\",\"caption\":\"Farm Radio International\"}}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Jindadin dabbobi: Dabba da aka kula dashi sosai dabba mai albarka ke nan - Farm Radio Scripts","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Jindadin dabbobi: Dabba da aka kula dashi sosai dabba mai albarka ke nan - Farm Radio Scripts","og_description":"Mai shiri 1: Ina kwana kuma barka da zuwa ( ambaci sunar shirin ko sunar tashar) Suna na. Mai shiri 2: Ni kuma nine. Barka da saduwa\u00a0 da ku a shirin jindadin dabba. Mai shiri 1: Muna dogara akan dabbobin gida-suma suna dogaro akan mu.Sai yasa, tabattar da rayuwa mai kyau ga dabbobin mu nada&hellip;","og_url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\/","og_site_name":"Farm Radio Scripts","article_publisher":"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","article_modified_time":"2018-11-16T21:48:11+00:00","twitter_card":"summary_large_image","twitter_site":"@farmradio","twitter_misc":{"Est. reading time":"7 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\/"},"author":{"name":"Farm Radio International","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/9bc7df3429b65bcd8efb377ae482976a"},"headline":"Jindadin dabbobi: Dabba da aka kula dashi sosai dabba mai albarka ke nan","datePublished":"2012-05-30T07:41:47+00:00","dateModified":"2018-11-16T21:48:11+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\/"},"wordCount":1321,"publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"inLanguage":"ha"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\/","name":"Jindadin dabbobi: Dabba da aka kula dashi sosai dabba mai albarka ke nan - Farm Radio Scripts","isPartOf":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website"},"datePublished":"2012-05-30T07:41:47+00:00","dateModified":"2018-11-16T21:48:11+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\/#breadcrumb"},"inLanguage":"ha","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\/"]}]},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/jindadin-dabbobi-dabba-da-aka-kula-dashi-sosai-dabba-mai-albarka-ke-nan\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Gida","item":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Jindadin dabbobi: Dabba da aka kula dashi sosai dabba mai albarka ke nan"}]},{"@type":"WebSite","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","name":"Farm Radio Scripts","description":"","publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"ha"},{"@type":"Organization","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization","name":"Farm Radio International","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","contentUrl":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","width":200,"height":75,"caption":"Farm Radio International"},"image":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/"},"sameAs":["https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","https:\/\/x.com\/farmradio","https:\/\/www.instagram.com\/farmradio\/","https:\/\/www.youtube.com\/user\/FarmRadioInt"]},{"@type":"Person","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/9bc7df3429b65bcd8efb377ae482976a","name":"Farm Radio International","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/7d2a721b36fd05ca5a3d4588f722861e53d1f6a17077881541907c373e777292?s=96&d=mm&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/7d2a721b36fd05ca5a3d4588f722861e53d1f6a17077881541907c373e777292?s=96&d=mm&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/7d2a721b36fd05ca5a3d4588f722861e53d1f6a17077881541907c373e777292?s=96&d=mm&r=g","caption":"Farm Radio International"}}]}},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/9398","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script"}],"about":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/types\/radio-script"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/users\/147"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/9398\/revisions"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=9398"}],"wp:term":[{"taxonomy":"script-format","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-format?post=9398"},{"taxonomy":"package","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/package?post=9398"},{"taxonomy":"script-category","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-category?post=9398"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}