{"id":9396,"date":"2012-05-30T11:26:06","date_gmt":"2012-05-30T08:26:06","guid":{"rendered":"http:\/\/frrp.wpengine.com\/hau\/?post_type=radio-resource-packs&#038;p=9396"},"modified":"2018-11-17T00:48:32","modified_gmt":"2018-11-16T21:48:32","slug":"manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su","status":"publish","type":"radio-script","link":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\/","title":{"rendered":"Manomar Niger na cin moriyan barin bishiyoyi su tsira akan filayen su"},"content":{"rendered":"<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Barka da saduwa da ku, masu saularen mu. A yau zamu tauna zance wani aikin gona da ake kira manomi misilta sake tofowar bishiyoyi ko FMNR, da manoma da dama ke yi a kudancin Niger. A cikin harakar FGMNR,manoma na kare kuma suna\u00a0 aikin misilta sake tsirowan wasu nau\u2019in bishiyoyi a cikin filayen su.Wannan na dawowa da ciyayi a busasun wurare kuma yana habaka albarkaun gona kudin manomi.irin da suke karewa kusan kullu masu daraja ne ga tatalin arziki \u2013 a wani kalamun kuma,waddan da ke \u2018ya\u2019ya ko ake iya amfani dasu asa wuta ko ga wasu ayuka masu amfani.Ana kiran wannan aiki da FMNR a banbatta tsakanin shuka bishiya da misilta bishIyin da sukE tsaye da iko Allah.Waannan shirin na zance ne game da dalilai da yasa manomar jihar Maradin kudancin Niger suka soma\u00a0 kare tofowar bishiyoyi da kare da ikn Allah akan filayen su.Kuma yana zance yanda suke misilta waddannan bishiyoyin da karen,da tasirin FMNR akan rayuwar su na yau da kullun.<\/p>\n<p>FMNR\u00a0 a cikin jihar Maradin kudancin Niger ya soma da\u00a0 aikin wata kungiya mai zaman kanta da ke gudanar da aikin da ake kira a turance Serving-In-Mission ko SIM acikin shekara ta 1980 ta Maradi Development Project.Game da hakan, Wani aiki da IFAD ta dau\u00a0 nauyi a cikin gundumar Agui\u00e9 sun dukkufa akan FMNR. A cikin 1999, kashi 88 bisa dari na nazarin da akayi akan ayukan kyauye da kyauyukan da\u00a0 aikin bai kai gare na aikata FMNR\u00a0 akalla acikin filayen su.Sakamakon ne kusan ana samun Karin bishiyoyi miliyan daya da\u00a0 kashi daya bisa hudu a unuguwannin aikin a kowace shekara.<\/p>\n<p>Na yi fira da Mr. Ali Micko, wanda ke cikin aikin a gundumar Agui\u00e9\u00a0 na jihjar Maradi<\/p>\n<p>Barka, Mr. Micko suna na\u00a0 Lawali Mamane Nassourou daga kungiya mai zaman kanta <em>Le Micro Vert<\/em>. Firan mu a yau zai dogara ne akan FMNR. Ko zaka soma da bayanin kanka?<\/p>\n<p><strong>Ali: <\/strong>Suna na Ali Micko, ni manomi kuma shugaban gungun \u2018yan kyauye a Dan Saga.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Yaushe kuka soma gano sake tofowar ciyayi akan filayen ku?<\/p>\n<p><strong>Ali: <\/strong>Ciyayin sun soma zuwa kasa a cikin shekara1960s, ya kai iyaka acikin shekara ta 1970. Ainihin abinda ya hadasa karin lalacin shine halakar dukannin bishiyoyi da kuma watsi da harakar barin fili ba nomawa.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Mai yakawo kuka sake aikin nomar ku?<\/p>\n<p><strong>Ali: <\/strong>Lamarin ta zamo kalubale ga dukannin manoma<strong>,<\/strong>Filaye sun zamo ba\u2019a iya mnoma akan su, yashi ta rufe shukin mu, itatuwan sa wuta ko na\u00a0 harakokin da dama na da wahala. Mun sake aikin gonar mu muna barin kananan bishiyoyi akan filayn mu. CARE International ce ta gudana da wani aikin goyan bayan ga wannan shawarar tamu.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Ta yaya kuka sake aikin nomar ku? <\/p>\n<p><strong>Ali: <\/strong>An kai wani lokaci , da kowa ya gano muhimmancin barin kananan bishiyoyi ko iri a cikin fili. Manoma suka soma rungumar waddannan bukasheshan harakar tare da goyan bayan aikin.Haka kuma\u00a0 muke kulawa da kananan tofowa da kanana bishiyoyi da suka sake shukowa akan jijiyoyin tsofin bishiyoyi.Bayan hakan,mun kirkiro gun reno ga nau\u2019in bishiyoyin gida kamar<em> Hyphaene thebaica<\/em>, Acacia albida, da Parkia biglobosa (Lura ga Editore: dubi sunayen gida a karshn rubutun nan). Mun kuma soma amfani da sharan iatatuwa-matattun gannye, tsirai da reshoshi da suka fado kasa- a maimakon taki<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Yaushe ka gano cewa yunkuri nan na tasirin gaske ga ciyayi dake filin ka<\/p>\n<p><strong>Ali: <\/strong>Mun soma yunkurawa shekaru 25 baya,amma an rungume fadada shi shekaru 18 da suka wuce.\u00a0 <\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Menene tasirin ta ga albarkatun gonar ka?<\/p>\n<p><strong>Ali: <\/strong>A lokacin da aka halaka daji gaba daya, amfanin girbin hatsi akan kowani hectare\u00a0 90- 120 na kilogram kawai \u00a0ko kimani gungun\u00a0 13-17. Amma a yanzu, tare da karin ciyayi, muna iya samun kilogram 315 zuwa kilogram 455 a kowani hectre.Idan muka yi amfani da taki albartun zai kai kilogram 700 akowani hectre.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Ta yaya shirin FMNR\u00a0 ta shafi kuidin?<\/p>\n<p><strong>Ali: <\/strong>Harakar gona na da riba a yanzu. Bishiyoyi na samar da abinci ga dabbobi, itattuwan sayarwa, ga sa wuta da gini.Lokacin rikicin abinci\u00a0 daga 1999-2000, dangi da dama sun iya sun rayu, mungode da sayar da itattuwa.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Menene tasirin aikin\u00a0 da mata suka gudanar?<\/p>\n<p><strong>Ali: <\/strong>A yanzu akwai karin ciyayi,maza na saran itattuwa acikin filaye su aza zuwa gida suna amfani da tarragon da suka saya da kudi daga gona, gandun daji da kiwon dabbobi.Don haka mata na samun saukin aiki na nemar ,sara, ruwa da nika hasti. Ada, mata ne da zasu yi wannan aiki.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Yaya kake\u00a0 misilta sabon arzikin nan?<\/p>\n<p><strong>Ali: <\/strong>Tun da muka soma sabuwar taku,. Muna da kwamitin aikin sa ido mata da maza.Kwamitin na da halakin kulawa da yunkurin manoma su bayar da labari ga sarakunan kyauye idan mutane suka taki ka\u2019idodin yanda zasu yi harakan filaye.Idan bshiyoyi suka yi tsayi, mun kafa kwamitin misiltu, wadda ta hada kan kyauyuka kadan a unguwan Dan Saga.Tare da\u00a0 goyon bayan IFAD da hukumar gwamnati game da mahali,kwamitin ta buda kasuwannin karkara na itattuwa,da kwamitin ke misiltu.Ana kasa kudi daga wannan kasuwar kashi kashi a saka ta matsayin jari a cikin FMNR, unguwa da hukumar gwamanati game da mahali da kwamitin.Sayan katako daga kyauyawa dake sayar da bishiyoyin filayen su ke taimaka wa kasuwar.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa labarai: <\/strong>Muna godiya, Ali, da kayi wannan firan, da kuma ka bamu labarin sanin aikin ka.<\/p>\n<p><strong>Ali: <\/strong>Muna godiya da ka taho nan kuma ka nuna sha\u2019awar ka ga yanda muke rayuwa.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Mai watsa labarai: Barka da saduwa da ku, masu saularen mu. A yau zamu tauna zance wani aikin gona da ake kira manomi misilta sake tofowar bishiyoyi ko FMNR, da manoma da dama ke yi a kudancin Niger. A cikin harakar FGMNR,manoma na kare kuma suna\u00a0 aikin misilta sake tsirowan wasu nau\u2019in bishiyoyi a cikin&hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":50,"featured_media":0,"parent":0,"menu_order":7,"template":"","meta":{"footnotes":"","beyondwords_generate_audio":"","beyondwords_integration_method":"","beyondwords_project_id":"","beyondwords_content_id":"","beyondwords_preview_token":"","beyondwords_player_content":"","beyondwords_player_style":"","beyondwords_language_code":"","beyondwords_language_id":"","beyondwords_title_voice_id":"","beyondwords_body_voice_id":"","beyondwords_summary_voice_id":"","beyondwords_error_message":"","beyondwords_disabled":"","beyondwords_delete_content":"","beyondwords_podcast_id":"","beyondwords_hash":"","publish_post_to_speechkit":"","speechkit_hash":"","speechkit_generate_audio":"","speechkit_project_id":"","speechkit_podcast_id":"","speechkit_error_message":"","speechkit_disabled":"","speechkit_access_key":"","speechkit_error":"","speechkit_info":"","speechkit_response":"","speechkit_retries":"","speechkit_status":"","speechkit_updated_at":"","_speechkit_link":"","_speechkit_text":""},"script-format":[560],"package":[645],"script-category":[],"class_list":["post-9396","radio-script","type-radio-script","status-publish","hentry","script-format-ayiwa-mutum-tambayoyi","package-645"],"acf":[],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.4 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Manomar Niger na cin moriyan barin bishiyoyi su tsira akan filayen su - Farm Radio Scripts<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Manomar Niger na cin moriyan barin bishiyoyi su tsira akan filayen su - Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Mai watsa labarai: Barka da saduwa da ku, masu saularen mu. A yau zamu tauna zance wani aikin gona da ake kira manomi misilta sake tofowar bishiyoyi ko FMNR, da manoma da dama ke yi a kudancin Niger. A cikin harakar FGMNR,manoma na kare kuma suna\u00a0 aikin misilta sake tsirowan wasu nau\u2019in bishiyoyi a cikin&hellip;\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"article:publisher\" content=\"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2018-11-16T21:48:32+00:00\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:site\" content=\"@farmradio\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"5 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Sanoussi.Mayana\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/6ecc6db13af5b9c6c46efa3a0e306e7c\"},\"headline\":\"Manomar Niger na cin moriyan barin bishiyoyi su tsira akan filayen su\",\"datePublished\":\"2012-05-30T08:26:06+00:00\",\"dateModified\":\"2018-11-16T21:48:32+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\\\/\"},\"wordCount\":945,\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\\\/\",\"name\":\"Manomar Niger na cin moriyan barin bishiyoyi su tsira akan filayen su - Farm Radio Scripts\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\"},\"datePublished\":\"2012-05-30T08:26:06+00:00\",\"dateModified\":\"2018-11-16T21:48:32+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"ha\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\\\/\"]}]},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Gida\",\"item\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Ayiwa mutum tambayoyi\",\"item\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/daftarin-aiki-irin\\\/ayiwa-mutum-tambayoyi\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":3,\"name\":\"Manomar Niger na cin moriyan barin bishiyoyi su tsira akan filayen su\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"name\":\"Farm Radio Scripts\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\",\"name\":\"Farm Radio International\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"width\":200,\"height\":75,\"caption\":\"Farm Radio International\"},\"image\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/www.facebook.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/farmradio\",\"https:\\\/\\\/www.instagram.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/www.youtube.com\\\/user\\\/FarmRadioInt\"]},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/6ecc6db13af5b9c6c46efa3a0e306e7c\",\"name\":\"Sanoussi.Mayana\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/869d7d66646228836cd476814e15a1c8439e8997bd0d8d41fe7f0a8361eb0ef4?s=96&d=mm&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/869d7d66646228836cd476814e15a1c8439e8997bd0d8d41fe7f0a8361eb0ef4?s=96&d=mm&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/869d7d66646228836cd476814e15a1c8439e8997bd0d8d41fe7f0a8361eb0ef4?s=96&d=mm&r=g\",\"caption\":\"Sanoussi.Mayana\"}}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Manomar Niger na cin moriyan barin bishiyoyi su tsira akan filayen su - Farm Radio Scripts","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Manomar Niger na cin moriyan barin bishiyoyi su tsira akan filayen su - Farm Radio Scripts","og_description":"Mai watsa labarai: Barka da saduwa da ku, masu saularen mu. A yau zamu tauna zance wani aikin gona da ake kira manomi misilta sake tofowar bishiyoyi ko FMNR, da manoma da dama ke yi a kudancin Niger. A cikin harakar FGMNR,manoma na kare kuma suna\u00a0 aikin misilta sake tsirowan wasu nau\u2019in bishiyoyi a cikin&hellip;","og_url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\/","og_site_name":"Farm Radio Scripts","article_publisher":"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","article_modified_time":"2018-11-16T21:48:32+00:00","twitter_card":"summary_large_image","twitter_site":"@farmradio","twitter_misc":{"Est. reading time":"5 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\/"},"author":{"name":"Sanoussi.Mayana","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/6ecc6db13af5b9c6c46efa3a0e306e7c"},"headline":"Manomar Niger na cin moriyan barin bishiyoyi su tsira akan filayen su","datePublished":"2012-05-30T08:26:06+00:00","dateModified":"2018-11-16T21:48:32+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\/"},"wordCount":945,"publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"inLanguage":"ha"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\/","name":"Manomar Niger na cin moriyan barin bishiyoyi su tsira akan filayen su - Farm Radio Scripts","isPartOf":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website"},"datePublished":"2012-05-30T08:26:06+00:00","dateModified":"2018-11-16T21:48:32+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\/#breadcrumb"},"inLanguage":"ha","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\/"]}]},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/manomar-niger-na-cin-moriyan-barin-bishiyoyi-su-tsira-akan-filayen-su\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Gida","item":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Ayiwa mutum tambayoyi","item":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/daftarin-aiki-irin\/ayiwa-mutum-tambayoyi\/"},{"@type":"ListItem","position":3,"name":"Manomar Niger na cin moriyan barin bishiyoyi su tsira akan filayen su"}]},{"@type":"WebSite","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","name":"Farm Radio Scripts","description":"","publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"ha"},{"@type":"Organization","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization","name":"Farm Radio International","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","contentUrl":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","width":200,"height":75,"caption":"Farm Radio International"},"image":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/"},"sameAs":["https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","https:\/\/x.com\/farmradio","https:\/\/www.instagram.com\/farmradio\/","https:\/\/www.youtube.com\/user\/FarmRadioInt"]},{"@type":"Person","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/6ecc6db13af5b9c6c46efa3a0e306e7c","name":"Sanoussi.Mayana","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/869d7d66646228836cd476814e15a1c8439e8997bd0d8d41fe7f0a8361eb0ef4?s=96&d=mm&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/869d7d66646228836cd476814e15a1c8439e8997bd0d8d41fe7f0a8361eb0ef4?s=96&d=mm&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/869d7d66646228836cd476814e15a1c8439e8997bd0d8d41fe7f0a8361eb0ef4?s=96&d=mm&r=g","caption":"Sanoussi.Mayana"}}]}},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/9396","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script"}],"about":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/types\/radio-script"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/users\/50"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/9396\/revisions"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=9396"}],"wp:term":[{"taxonomy":"script-format","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-format?post=9396"},{"taxonomy":"package","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/package?post=9396"},{"taxonomy":"script-category","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-category?post=9396"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}