{"id":9391,"date":"2012-05-30T13:13:39","date_gmt":"2012-05-30T10:13:39","guid":{"rendered":"http:\/\/frrp.wpengine.com\/hau\/?post_type=radio-resource-packs&#038;p=9391"},"modified":"2018-11-17T00:40:28","modified_gmt":"2018-11-16T21:40:28","slug":"unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su","status":"publish","type":"radio-script","link":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\/","title":{"rendered":"Unguwanin gandun daji na samun kudin shiga a yayin da suke kare mahalin su"},"content":{"rendered":"<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Ina kwana, mai saulare.Kana da sanin cewa zaka iya taimaka wa kare ababan halita? To, shirin yau zai taimake ka ka fahimci yanda yake.Shrin na zance\u00a0 akan sanin aiki wasu \u2018yan kyauye uku dake jihar gandun daji a cikin jihar kudancin Cameroon,da yanda wata kungiya da ake kira World Wild Fund for Nature ko WWF atakaice ta taimaka musu.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Duk inda ake rayuwa, mutane na dogaro ne akan mahali mafi kusa dasu su noma abinci su kuma nemi kudi.A unugwanin gandun daji, mutane na yanka itacuwa suyi amfani dasu a katako ko kuma suyi wasu harakoki na daban da su, ko kuma a sawake su dibi zuma.Suna hallaka dabbobi domin cimaka da sayarwa.Albarkatun gandun daji sun shahara.Ko domin tsiro da dabba da ake magani dasu, mutane na yawan lalata dabbobi da tsiran dake gandun daji domin nemar kudi ko biyan bukatun kullun.<\/p>\n<p>Lalata gandun daji yayi mumunar tasiri, akan biyun, lalata mahali mafi kusa da duniya baki daya. Misali,lalata gandun daji na taimaka wa yanayi ta tashi sama abinda ke kawo sauyin yanayi. Lalata gandun daji na halaka nau\u2019i nau\u2019i dabbobi da tsirai.<\/p>\n<p>Kungiyoyi da daman na aikin kare gandun daji. Daya ce World Wide Fund for Nature ko WWF atakaice,wata kungiya ce mai zaman kanta da aka kafa ta tun a cikin\u00a0 shekara ta 1961.Munufar kungiyar itace ta hana lalata ainihin mahali da su gina nan gabar\u00a0 da mutane zasu\u00a0 yi rayuwar zaman lafiya da halita ta hannayar kiyaye nau\u2019in ababan halata,kira akan rage gurbatawa da banzatarwa, da tabbatar da amfani da arzikin kasa masu karko da sabantawa.<\/p>\n<p>WWF tana aiki a Cameroon tun shekara 1989 tana kulawa da shiriye-shirye hudu, da suka hada da shirin WWF Coastal Forests Programmme a can kudu maso yamma da jihar Littoral dukannin su a Cameroon.Firan da zaka ji anyi sune a gun shirin cikin yankin Kupe Muanenguba, dake jihar kudu maso yammancin Cameroon.A cikin wuraren ababan halita daban daban muhimmai a kudu maso yamma inda WWF ke aiki, Unguwan Kupe Muanenguba itace ta musamman<\/p>\n<p><em>Sautin gandun daji- tsuntsatye da ta wasu <\/em><\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Kupe unguwa ce kan tudu masu tsinin da tsayin su yakai mita 2,000 samma da kwanciyar teku. Mafi girman gun gandun daji ne, kuma gandun dajin ta tana cikin gandu daji mafi tsufa a Africa<strong>. <\/strong>Bugu da kari, shuka tsiron da nan jihar kawai suke tsira, kuma akwai miyagun dabbobi da nau\u2019i nau\u2019in tsirai:mannyan birai irin su mahudi , kebabu nau\u2019i irin hawainayar, kuma da samma da nau\u2019in tsuinye 300.<\/p>\n<p>Duk da fuskantan matsalar cigaba da lalacin mahali acikin jihar, WWF na haraka tun a cikin shekara 1990. Harakokin WWF na sajewa da karfafa aikin da wasu kungiyoyi kamar Birdlife International da Ma\u2019aikatan kula da gandun daji da dabbobi, da suka shirya a shekara ta 1990-2000 gangami kiran mutane da kada su halaka miyagun dabbobi ko yanka bishiya ba tare da izsini ba a cikin gandu daji.<\/p>\n<p>WWF tana aiki ne da al\u2019umar dake rayuwa a cikin jihar. Tana ilimantawa da basu horo su samu kudi ba tare da sun lalata gandun daji ba, taimaka musu da kudi,kayan aiki, da kuma horo su iya gudanar da harakokin da zai taimaka musu nemar masu sayan kayan su.Ta hakan,WWF tana taimaka wa rage talaucin unguwannin da taimaka musu\u00a0 gudanar da aiki misaltun gandun daji da zasu nare.<\/p>\n<p>Ga labaran Ngol\u2019epie, Pa Atabe, da Mbonteh, mutane uku daga yankin Kupe Muanenguba, waddan da, da taimakon\u00a0 WWF, na bayar da tasu gudunmuwar\u00a0 misaltun gandun daji da zasu nare.<\/p>\n<p><em>Waka<\/em><\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Da farko zamu saulari Ngol\u2019epie, dake Nyasoso,wata karamar kyauye kusa da gandun dajin Kupe. <\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Barka, Mr. Ngol\u2019epie, yaya kake?<\/p>\n<p><strong>Ngol\u2019epie:<\/strong> Barka, ina lafiya<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Ko zaka iya fada wa masu saularen mu abinda ya sa da kuma yanda ka yanke shawarar juyawa daga Mafarauci zuwa manomi?<\/p>\n<p><strong>Ngol\u2019epie: <\/strong>Kwarai ko, ni mazaunin Nyasoso ne tare da iyali na.A matsayi na na mafarauci, Ina shiga gandun daji a kullun in kashe dabba in sayar, in kuma sassake jikin bishiya inyi maganin gargajiya dashi.<\/p>\n<p>Na kuma yi aiki a matsayin mai shiga gaba ga kungiyoyi masu zaman kansu dake aiki a nan gandun daji.Amma hulda na da WWF, na koyi cewa harakar farauta na na lalata gandun daji<\/p>\n<p>Wata rana, a yayin da nake nemar bishiyar magani a cikin daji, sai naga bera ta fito wani babban rami.Na rike ta.Da taimakon karnuka na, su suka fadada ramin, sai na kama berayen da dama acikin bagi na.Tare da mata ta,.sai na yanke shawarar kiwon waddan nan berayen. Da farko,sai na musu dakin katako,amma sai rashin sa\u2019a ya sa berayen suka cannye.Amma godiya ga shawara da taimako dagaWWF,Zan yi sabuwar gida kuma in cigaba da kiwon berayen.Ina ciyar dasu da busasun kifi,ayaba,doya, gyeda da ciyawan fili irin su <em>sissongo <\/em>(Lura ga <em>editor:\u00a0 kuma an san sa\u00a0 da suna raken daji ko ciyawar giwa<\/em>) da kuma gannyen dankalin turawa,<\/p>\n<p>Domin bani kwarin gwiwa, WWF ta saya mini tarago ta taimake ni daukar abincin berayen Kuma WWF na cigaba da bani shawara dake taimaka mini daina dora nauyi akan dabbobin daji da gandun dajin baki daya.<\/p>\n<p>Bayan shekara da kiwo, berayen sun girma kuma ina muirnar cewa zan iya sayar dasu in kuma yi riba mai kyau.<\/p>\n<p>Sabili da hakan, na gamsu da cewa dabbobi zasu samar mini da rayuwa, Nayi amfani da kudin farko na sayi aladu.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri:<\/strong> Mr. Ngol\u2019epie, wani abu kayi da wasu zasu iya cin moriyan ilimin ka? <\/p>\n<p><strong>Ngol\u2019epie: <\/strong>Dangani da shawarar WWF, na kafa kungiyan mutun bakwai da a hade muke misilta dabbobin.An san kungiyan a cikin yaren Bakossi, da suna \u201cDion de Dienge.\u201d Harakar kasuwancin na da riba har muna gina babban daki da aluminum.Yanzu na faimci zan iya zama<\/p>\n<p>kusa da gandun daji in samu kudi ba tare da na kashe dabbobi a cikin gandun daji ba.<br \/>\n<strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Na gode Mr. Ngol\u2019epie.<\/p>\n<p><em>Waka <\/em><\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Bayan munji aikin Mr. Ngol\u2019epie, zamu saulari labarin Pa Atabe. Ma\u2019aikacin gwmanati mai ritaya dake Tombel, wata kyauye kamin gandun dajin Kupe.Yana cikin aikin zuma.\u00a0 Zuman daji na da wani dandano ta mussamman kuma tana da tsada kwarai idan ana sayar da ita acikiin birane.Idan za\u2019a dibi zumar daji, mutane na yanka biishiyoyi dake rike da gidajen zuma,sai su lalata.<\/p>\n<p>Bari mu saulari aikin Pa Atabe\u2019s Barka, Pa Atabe.<\/p>\n<p><strong>Pa Atabe: <\/strong>Barka kade, kuma barka ga duk masu saularen ka.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Ko zaka iya fada mana aikin ka na yin zuma da kuma aikin ka da WWF?<\/p>\n<p><strong>Pa Atabe: <\/strong>Na gode! Tare da taimako daga WWF, na halarci taron daukar horo game da yin zuma a UK da Cameroon.A nan Tombel, zan bayar da horo ga wasu kuma gaba daya\u00a0 zamu mu kafa wata kungiyan soma aiki wato CIG ataikace. Za\u2019a yi kiran wannan kungiyan da Tombel-Bangem Bee Farmers Association ko TOBA.atakaice.Tare da taimakonWWF,zamu koyi yanda ake gidan kudan zuma da katako, kuma zamu samu tufafin kariya, teburi, kwalabe,magani, abin tata da gun reno<\/p>\n<p>Domin jawo kudan zuma acikin watan Juli, Agusto da Satumba, \u2018yan TOBA na kona maganin kudan zuma a kofar gidajen su. Kamshin kunar maganin na jawo kudan zuma.Muna kuma shuka bishiyar caliandra\u00a0 kusa da gidajen su, sabili da caliandra wata bishiya ce da kudan zuma ke bukata Idan bishiyar caliandra ta jawo su,a sannu sai kuda zuma su saura suyi\u00a0 ginin gidajen su.Watannin gaba- cikin watan Maris,Afrelu da Mayu-sai a girbe zuman, duk wani mamba\u00a0 sai ya kawo abinda ya diba a hedikwatar CIG.Ana sayarwa ne a gu daya kuma masu amfani da\u00a0 shi na gida da yawa da na gefen garin zasu zo.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Wani irin amfani zaka iya samu daga yin zuma?<\/p>\n<p><strong>Pa Atabe<\/strong>: Akwai amfani da dama. TOBA na samar da zuma kimanin lita 2,000\u00a0 na zuma a kowace shekara,abinda ke samar da dalan Amurka 9,000 a kudin shiga mara tsoka.Kudin dake shigo wa TOBA ta karu kuma mun samar da aikin yi ga matasa.Nauyi akan gandun daji\u00a0 na yankaka bishiya domin dibar zuma an shafe ta.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>A karshe, labarin mu na uku shine na Mbonteh, dake Tombel.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Barka, Mr. Mbonteh. Yaya dai a yau? <\/p>\n<p><strong>Mr. Mbonteh: <\/strong>Barka kade, lafiya lau, na gode.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Kai ke dauke da hakin kungiyan dake bayar da gudunmowar kare gadun daji da kiwon katantanwa (dodon kodi) Ana daraja namar katanatanwa kwarai kuma ana bukata a mannyar cibiyoyi.Fada mana taka sani.<\/p>\n<p><strong>Mr. Mbonteh: <\/strong>Mutanen Bakossi dake rayuwa kusa da unguwannin gandun daji na dibar katantanwa daga dajin. Sai su sayar. Amma suna lalata wasu nau\u2019in a cikin gandun daji.Misali, idan annako ta gita hannyar su,sai su harbe ta. Ko da yake \u2018yan Bokassi na shiga daji domin dibar katantanwa, zasu faruci duk wani karamin dabba da zasu gani.<\/p>\n<p>Dangani da gangami da WWF ta shirya acikin shekara ta 2001 tare da tsohon ma\u2019aikacin Mt. Kupe Forest project da ni da wasu \u2018yan kyauye muka dau sha\u2019awar kiwon katantanwa a gida.<\/p>\n<p>WWF ta taimake mu muka tsara kanmu gungu gungu mu kiwaci katantanwa. haka aka kafa\u00a0 gungun da ake kire Community Action for Development ko CADEV atakaice,WWF ta bamu horo gudanar da harakoki da rubuta bukatun aiki.<\/p>\n<p>Kiwon katantanwa saukin aiki ne .Yana daukar watannin hudu daga lokacin saka kwai zuwa girma.Masu kiwo na sake keii so uku wannan lokacin Ya kamata a kula da kejin da kyau domin daidaitar da yanyin danshi danshi da iska.Abincin katantanwa ana yi ne daga gwanda, cocoyam, koren gannye da ayaba.<\/p>\n<p>A cikin Sarrafe Sarrafe nan,WWF ta taimaki gungun da kayan aiki, shawara, horo a kasar Cameroon da wasu wuraren.Na samu damar halarta tarukan bita a Nigeria, Chile da\u00a0 Africa ta kudu.WWF tana taimaka wa CADEV su safarar da katantanwa zuwa\u00a0 shagunan kiri harma ta\u00a0\u00a0 tattauna da kasuwanni waje wanda ke daraja namar katantanwa.Ana samun oda daga Nigeria da Italiya kai da kai.<\/p>\n<p>Hadin gwiwa da WWF a zancen muhammanci ta habaka kudin dake shigowa hannun mabobin gungun.Harakokin kasuwancin CADEV na a kowace wata samar da riba kimani dalan Amurka 210 ga kungiyan gaba daya Na zamo gwani,Ina iya horar da wasu gungun.Dangi da daman na kiwon katantanwa kuma suna habaka kudin su da matsayin rayuwar su.Sabili da ba\u2019a farautan katantanwa a cikin gandun daji sai dai ana samun su a gonaki, nauyi akan gandun\u00a0 daji ta rage.<\/p>\n<p><em>Waka <\/em><\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri: <\/strong>Ya ku masu saulare, a krashe, dora hankali akan taimaka wa al\u2019uma su misilta karkon ababan halita a cikin jihar kudu maso yammancin Cameroon.WWF tayi kokari taimaka wa kungiyoin jama\u2019a 33 dake cikin harakokin basu kudi kamar kiwon Kudan zuma, katantanwa (dodon kodi) kiwon alladu, beraye kanana da mannya.Waddan kungiyoyi sun gudanar da ayukan su da nuna kawanci ga mahali a sannu suna habaka matsayin rayuwar su.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Mai watsa shiri: Ina kwana, mai saulare.Kana da sanin cewa zaka iya taimaka wa kare ababan halita? To, shirin yau zai taimake ka ka fahimci yanda yake.Shrin na zance\u00a0 akan sanin aiki wasu \u2018yan kyauye uku dake jihar gandun daji a cikin jihar kudancin Cameroon,da yanda wata kungiya da ake kira World Wild Fund for&hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":51,"featured_media":0,"parent":0,"menu_order":3,"template":"","meta":{"footnotes":"","beyondwords_generate_audio":"","beyondwords_integration_method":"","beyondwords_project_id":"","beyondwords_content_id":"","beyondwords_preview_token":"","beyondwords_player_content":"","beyondwords_player_style":"","beyondwords_language_code":"","beyondwords_language_id":"","beyondwords_title_voice_id":"","beyondwords_body_voice_id":"","beyondwords_summary_voice_id":"","beyondwords_error_message":"","beyondwords_disabled":"","beyondwords_delete_content":"","beyondwords_podcast_id":"","beyondwords_hash":"","publish_post_to_speechkit":"","speechkit_hash":"","speechkit_generate_audio":"","speechkit_project_id":"","speechkit_podcast_id":"","speechkit_error_message":"","speechkit_disabled":"","speechkit_access_key":"","speechkit_error":"","speechkit_info":"","speechkit_response":"","speechkit_retries":"","speechkit_status":"","speechkit_updated_at":"","_speechkit_link":"","_speechkit_text":""},"script-format":[560],"package":[650],"script-category":[],"class_list":["post-9391","radio-script","type-radio-script","status-publish","hentry","script-format-ayiwa-mutum-tambayoyi","package-650"],"acf":[],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.8 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Unguwanin gandun daji na samun kudin shiga a yayin da suke kare mahalin su - Farm Radio Scripts<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Unguwanin gandun daji na samun kudin shiga a yayin da suke kare mahalin su - Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Mai watsa shiri: Ina kwana, mai saulare.Kana da sanin cewa zaka iya taimaka wa kare ababan halita? To, shirin yau zai taimake ka ka fahimci yanda yake.Shrin na zance\u00a0 akan sanin aiki wasu \u2018yan kyauye uku dake jihar gandun daji a cikin jihar kudancin Cameroon,da yanda wata kungiya da ake kira World Wild Fund for&hellip;\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"article:publisher\" content=\"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2018-11-16T21:40:28+00:00\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:site\" content=\"@farmradio\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"9 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Serge.Kuate\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/7facbffba1c3c0fe600c80c8d3f865be\"},\"headline\":\"Unguwanin gandun daji na samun kudin shiga a yayin da suke kare mahalin su\",\"datePublished\":\"2012-05-30T10:13:39+00:00\",\"dateModified\":\"2018-11-16T21:40:28+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\\\/\"},\"wordCount\":1876,\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\\\/\",\"name\":\"Unguwanin gandun daji na samun kudin shiga a yayin da suke kare mahalin su - Farm Radio Scripts\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\"},\"datePublished\":\"2012-05-30T10:13:39+00:00\",\"dateModified\":\"2018-11-16T21:40:28+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"ha\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\\\/\"]}]},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Gida\",\"item\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Ayiwa mutum tambayoyi\",\"item\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/daftarin-aiki-irin\\\/ayiwa-mutum-tambayoyi\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":3,\"name\":\"Unguwanin gandun daji na samun kudin shiga a yayin da suke kare mahalin su\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"name\":\"Farm Radio Scripts\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\",\"name\":\"Farm Radio International\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"width\":200,\"height\":75,\"caption\":\"Farm Radio International\"},\"image\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/www.facebook.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/farmradio\",\"https:\\\/\\\/www.instagram.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/www.youtube.com\\\/user\\\/FarmRadioInt\"]},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/7facbffba1c3c0fe600c80c8d3f865be\",\"name\":\"Serge.Kuate\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/7388689d8fb6ea8066776f08627897a41196a8f0d846d9f80aafc997445f409a?s=96&d=mm&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/7388689d8fb6ea8066776f08627897a41196a8f0d846d9f80aafc997445f409a?s=96&d=mm&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/7388689d8fb6ea8066776f08627897a41196a8f0d846d9f80aafc997445f409a?s=96&d=mm&r=g\",\"caption\":\"Serge.Kuate\"}}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Unguwanin gandun daji na samun kudin shiga a yayin da suke kare mahalin su - Farm Radio Scripts","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Unguwanin gandun daji na samun kudin shiga a yayin da suke kare mahalin su - Farm Radio Scripts","og_description":"Mai watsa shiri: Ina kwana, mai saulare.Kana da sanin cewa zaka iya taimaka wa kare ababan halita? To, shirin yau zai taimake ka ka fahimci yanda yake.Shrin na zance\u00a0 akan sanin aiki wasu \u2018yan kyauye uku dake jihar gandun daji a cikin jihar kudancin Cameroon,da yanda wata kungiya da ake kira World Wild Fund for&hellip;","og_url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\/","og_site_name":"Farm Radio Scripts","article_publisher":"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","article_modified_time":"2018-11-16T21:40:28+00:00","twitter_card":"summary_large_image","twitter_site":"@farmradio","twitter_misc":{"Est. reading time":"9 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\/"},"author":{"name":"Serge.Kuate","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/7facbffba1c3c0fe600c80c8d3f865be"},"headline":"Unguwanin gandun daji na samun kudin shiga a yayin da suke kare mahalin su","datePublished":"2012-05-30T10:13:39+00:00","dateModified":"2018-11-16T21:40:28+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\/"},"wordCount":1876,"publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"inLanguage":"ha"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\/","name":"Unguwanin gandun daji na samun kudin shiga a yayin da suke kare mahalin su - Farm Radio Scripts","isPartOf":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website"},"datePublished":"2012-05-30T10:13:39+00:00","dateModified":"2018-11-16T21:40:28+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\/#breadcrumb"},"inLanguage":"ha","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\/"]}]},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/unguwanin-gandun-daji-na-samun-kudin-shiga-yayin-da-suke-kare-mahalin-su\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Gida","item":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Ayiwa mutum tambayoyi","item":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/daftarin-aiki-irin\/ayiwa-mutum-tambayoyi\/"},{"@type":"ListItem","position":3,"name":"Unguwanin gandun daji na samun kudin shiga a yayin da suke kare mahalin su"}]},{"@type":"WebSite","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","name":"Farm Radio Scripts","description":"","publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"ha"},{"@type":"Organization","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization","name":"Farm Radio International","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","contentUrl":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","width":200,"height":75,"caption":"Farm Radio International"},"image":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/"},"sameAs":["https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","https:\/\/x.com\/farmradio","https:\/\/www.instagram.com\/farmradio\/","https:\/\/www.youtube.com\/user\/FarmRadioInt"]},{"@type":"Person","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/7facbffba1c3c0fe600c80c8d3f865be","name":"Serge.Kuate","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/7388689d8fb6ea8066776f08627897a41196a8f0d846d9f80aafc997445f409a?s=96&d=mm&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/7388689d8fb6ea8066776f08627897a41196a8f0d846d9f80aafc997445f409a?s=96&d=mm&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/7388689d8fb6ea8066776f08627897a41196a8f0d846d9f80aafc997445f409a?s=96&d=mm&r=g","caption":"Serge.Kuate"}}]}},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/9391","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script"}],"about":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/types\/radio-script"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/users\/51"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/9391\/revisions"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=9391"}],"wp:term":[{"taxonomy":"script-format","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-format?post=9391"},{"taxonomy":"package","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/package?post=9391"},{"taxonomy":"script-category","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-category?post=9391"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}