{"id":9384,"date":"2012-05-09T21:15:36","date_gmt":"2012-05-09T18:15:36","guid":{"rendered":"http:\/\/frrp.wpengine.com\/hau\/?post_type=radio-resource-packs&#038;p=9384"},"modified":"2018-11-17T00:49:18","modified_gmt":"2018-11-16T21:49:18","slug":"hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka","status":"publish","type":"radio-script","link":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\/","title":{"rendered":"Hada hannyoyi daban daban ka kore tsuntsaye daga gonar shinkafar ka"},"content":{"rendered":"<p><strong>\u2018Yan wasa <\/strong><\/p>\n<p>Mai wata shiri a radiyo<\/p>\n<p>Mallamin gona: Dr. Panicle<\/p>\n<p><em>Taken wakan shirin <\/em><\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri a radiyo:<\/strong> Waddan nan manoma dake saularen ka a yau suna sane da cewa da zaran \u2018ya\u2019yan shinkafa\u00a0 suka\u00a0 soma girma. Lokaci ke nan da za\u2019a dau hannyoyi da daman na kore manyunwatan tsuntsaye.A yau\u00a0 zamu tattauna wasu hannyoyi nan tare da malamin gona Dr. Panicle.<\/p>\n<p>Barka da, Dr. Panicle.muna godiya da amincewa da gyayyatan mu.<\/p>\n<p><strong>Dr. Panicle: <\/strong>Ina maraba da kai.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri a radiyo:<\/strong> A wani lokacin shukowan shinkafa manomi zai soma tsoratar da tsuntsaye?.<\/p>\n<p><strong>Dr. Panicle:<\/strong> Daga lokacin da hure ya bayana, manoman shinkafa kamata yayi su soma tsoratar da\u00a0 tsuntsaye. <\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri a radiyo:<\/strong> Wasu hannyoyi zaka bayar da shwara akan su?<\/p>\n<p><strong>Dr. Panicle:<\/strong> Ina bayar da shawarar hannyoyi daban daban da na ga manoma na amfani dasu a fili.Waddan nan an jarraba kuma ingantatun hannyoyi ne, kamar: amfani da zaren kaseti , hannyoyin layin tsoratarwa da tsarin mutun-mutuni da raga.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri a radiyo:<\/strong> A cikin dukannin hannyoyi nan, wane ne yafi?<\/p>\n<p><strong>Dr. Panicle:<\/strong> Dukannin su na aiki da kyau.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri a radiyo:<\/strong> Du da hakan ma Manoma na Kokawa da Tsuntsaye Duk da layin tsoratarwa ko Shinfida zaren Tape cikin filin<\/p>\n<p><strong>Dr. Panicle:<\/strong> sabili; da suna amfani da hannya daya kadai kuma suna cigaba da amafani da shi tsawon lokaci,Don haka,a cikin hanzari, tsuntsaye na gano hannyoyin kuma baya aiki sosai.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri a radiyo:<\/strong> A cikin wanan lamarin, yaya\u00a0 zamu yi?<\/p>\n<p><strong>Dr. Panicle:<\/strong> A tunane na abinda yafi shine kowani kwanuka kadan a kara sabuwar fasaha ga hannya ko hannyoyin a cikin filin.Ga shawarar ds zan ba manoma: Da farko, a kafa itatuwa kewayen filin sai a rataya zaren kaset akan itatuwan.Yi amfani da wannan hannya ga farkon kwanuka kadan<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri a radiyo:<\/strong> Bayan waddan nan\u2018yan kwanukan?<\/p>\n<p><strong>Dr. Panicle:<\/strong>\u00a0 Sai a yi amfanii da slayin tsoratarwan kusa da juna. Hakan na nufin kana amfani da hannyoyi biyu lokaci daya ke nan.Zaran kaseti da layin tsratarwa.Bayan sati daya amfani da biyun hannyoyin. Bulo da hannyar mutun-mutuni.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri a radiyo:<\/strong> Don haka a yanzu manomi na amfani da hannyoyi uku ke nan: zaran kaseti<strong>, <\/strong>da layin tsoratarwa da mutu-mutuni.<\/p>\n<p><strong>Dr. Panicle: <\/strong>I, bayan ka dasa mutun-mmtuin ka ,lokaci ke nan da zaka daura musu leda mai ruwan bula.Haki kanin zancen shine,daidai lokacin da kaga tsuntsayen sun saba da hannyoyin ka a filin, lokacin kenan da zaka sake dabarun ka<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri a radiyo:<\/strong> Har zuwa lokacin da shinkafan zai girma da kyau, Ko baya da?<\/p>\n<p><strong>Dr. Panicle: <\/strong>Ya danganci iri. Wasu irin shinkafa na shukowa a cikin karramin lokaci<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri a radiyo:<\/strong> To yaya idan irin ya dau tsawon lokici kamin ya girma?<\/p>\n<p><strong>Dr. Panicle: <\/strong>A cikin wancan lamari, manoman shinkafa kamata yayi su cigaba da kiyaye gonar su daga tsuntsaye tssawon lokaci da karin sabbi hannyoyi.Riki amfani da mutun-mutni da leda mai ruwan bula, kuma haka raga ya kama tsuntsayen, kamar ragar kamun kifi. Yi amfani da duk waddan nan hannyoyi har girbi.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri a radiyo:<\/strong> Radio presenter: Sai yasa abinda kake fada shine kowani kankanin lokaci manoma su kara sabuwar hannyar tsoratar da tsuntsaye akan waddan da dama can ke cikin filin.Bayan wadacan hannyoyin, ko kana da wata shawara da zaka bayar?<\/p>\n<p><strong>Dr. Panicle:<\/strong> I, yi kokari ka kiyaye jawo tsuntsaye zuwa filin ka a zance ta farko.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri a radiyo:<\/strong> Ta yaya zamu yi hakan?<\/p>\n<p><strong>Dr. Panicle:<\/strong> Wannan lamari ne na kulawa sosai da filin sinkafar ka.Samar da duk wani muhimmi kulawa ga shukin shinkafar ka lokacin shukowa.Ga misali,manoma Rafin Senegal sun lura suna da matsaloli kadan idan suka riki filin su ba haki.Domin tsuntsaye na son cin \u2018ya\u2019yan haki,Haki zai jawo tsuntsaye zuwa filin ka.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri a radiyo:<\/strong> Ko da wani abu kuma?<\/p>\n<p><strong>Dr. Panicle:<\/strong> A karshe, Ina kira ga dukannin manomar shinkafa dake cikin jihar daya da su shuka shinkafan su lokaci daya, domin filin dake da girman mai dauke da shinkafan da ta tsira lokaci daya baza ta lalace da yawa ba.<\/p>\n<p><strong>Mai watsa shiri a radiyo:<\/strong> Na gode, Dr. Panicle. Yaku masu saularen mu,ku kuma mun gode! Amfani da\u00a0 hada fasaha daban daban na kore tsuntsaye, kamar yanda Dr. Panicle ya fada,zaka kiyaye filin shikafar ka da kyau daga laatawan tsyuntsaye.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Don Allah ka sadu damu nan tashar idan kana da wata hannyar kore tsuntsaye da kake son ka bamu tasaraba.Zamu watsa ra\u2019ayoyin \u00a0domin amfanin wasu manoman jihar mu..hakan ya kawo mu karsen shirin mu na yau, Mun geode da saulare!<\/p>\n<p><em>Shude taken wakan kawo karshen shirin.\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0 <\/em><\/p>\n<p><strong>Lura <\/strong><\/p>\n<p>Ya kai mai watsa shiri a radiyo, ka aiko mini da jawabin da aka samu daga masu saulare game da fasahar misiltun tsuntsaye ga Felix Houinsou at AfricaRice, by email: <a href=\"mailto:f.houinsou@cgiar.org\">f.houinsou@cgiar.org<\/a>.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>\u2018Yan wasa Mai wata shiri a radiyo Mallamin gona: Dr. Panicle Taken wakan shirin Mai watsa shiri a radiyo: Waddan nan manoma dake saularen ka a yau suna sane da cewa da zaran \u2018ya\u2019yan shinkafa\u00a0 suka\u00a0 soma girma. Lokaci ke nan da za\u2019a dau hannyoyi da daman na kore manyunwatan tsuntsaye.A yau\u00a0 zamu tattauna wasu&hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":20,"featured_media":0,"parent":0,"menu_order":10,"template":"","meta":{"footnotes":"","beyondwords_generate_audio":"","beyondwords_integration_method":"","beyondwords_project_id":"","beyondwords_content_id":"","beyondwords_preview_token":"","beyondwords_player_content":"","beyondwords_player_style":"","beyondwords_language_code":"","beyondwords_language_id":"","beyondwords_title_voice_id":"","beyondwords_body_voice_id":"","beyondwords_summary_voice_id":"","beyondwords_error_message":"","beyondwords_disabled":"","beyondwords_delete_content":"","beyondwords_podcast_id":"","beyondwords_hash":"","publish_post_to_speechkit":"","speechkit_hash":"","speechkit_generate_audio":"","speechkit_project_id":"","speechkit_podcast_id":"","speechkit_error_message":"","speechkit_disabled":"","speechkit_access_key":"","speechkit_error":"","speechkit_info":"","speechkit_response":"","speechkit_retries":"","speechkit_status":"","speechkit_updated_at":"","_speechkit_link":"","_speechkit_text":""},"script-format":[560],"package":[643],"script-category":[],"class_list":["post-9384","radio-script","type-radio-script","status-publish","hentry","script-format-ayiwa-mutum-tambayoyi","package-643"],"acf":[],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.4 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Hada hannyoyi daban daban ka kore tsuntsaye daga gonar shinkafar ka - Farm Radio Scripts<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Hada hannyoyi daban daban ka kore tsuntsaye daga gonar shinkafar ka - Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"\u2018Yan wasa Mai wata shiri a radiyo Mallamin gona: Dr. Panicle Taken wakan shirin Mai watsa shiri a radiyo: Waddan nan manoma dake saularen ka a yau suna sane da cewa da zaran \u2018ya\u2019yan shinkafa\u00a0 suka\u00a0 soma girma. Lokaci ke nan da za\u2019a dau hannyoyi da daman na kore manyunwatan tsuntsaye.A yau\u00a0 zamu tattauna wasu&hellip;\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"article:publisher\" content=\"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2018-11-16T21:49:18+00:00\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:site\" content=\"@farmradio\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"4 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"felix.houinsou\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/0caa9536b01e08571c3b5265e371033f\"},\"headline\":\"Hada hannyoyi daban daban ka kore tsuntsaye daga gonar shinkafar ka\",\"datePublished\":\"2012-05-09T18:15:36+00:00\",\"dateModified\":\"2018-11-16T21:49:18+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\\\/\"},\"wordCount\":838,\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\\\/\",\"name\":\"Hada hannyoyi daban daban ka kore tsuntsaye daga gonar shinkafar ka - Farm Radio Scripts\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\"},\"datePublished\":\"2012-05-09T18:15:36+00:00\",\"dateModified\":\"2018-11-16T21:49:18+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"ha\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\\\/\"]}]},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Gida\",\"item\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Ayiwa mutum tambayoyi\",\"item\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/daftarin-aiki-irin\\\/ayiwa-mutum-tambayoyi\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":3,\"name\":\"Hada hannyoyi daban daban ka kore tsuntsaye daga gonar shinkafar ka\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"name\":\"Farm Radio Scripts\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\",\"name\":\"Farm Radio International\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"width\":200,\"height\":75,\"caption\":\"Farm Radio International\"},\"image\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/www.facebook.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/farmradio\",\"https:\\\/\\\/www.instagram.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/www.youtube.com\\\/user\\\/FarmRadioInt\"]},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/0caa9536b01e08571c3b5265e371033f\",\"name\":\"felix.houinsou\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/92efed30d2aa8bddc4ce13397fa1e74961b4afdce007937679d475a717e0fc97?s=96&d=mm&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/92efed30d2aa8bddc4ce13397fa1e74961b4afdce007937679d475a717e0fc97?s=96&d=mm&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/92efed30d2aa8bddc4ce13397fa1e74961b4afdce007937679d475a717e0fc97?s=96&d=mm&r=g\",\"caption\":\"felix.houinsou\"}}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Hada hannyoyi daban daban ka kore tsuntsaye daga gonar shinkafar ka - Farm Radio Scripts","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Hada hannyoyi daban daban ka kore tsuntsaye daga gonar shinkafar ka - Farm Radio Scripts","og_description":"\u2018Yan wasa Mai wata shiri a radiyo Mallamin gona: Dr. Panicle Taken wakan shirin Mai watsa shiri a radiyo: Waddan nan manoma dake saularen ka a yau suna sane da cewa da zaran \u2018ya\u2019yan shinkafa\u00a0 suka\u00a0 soma girma. Lokaci ke nan da za\u2019a dau hannyoyi da daman na kore manyunwatan tsuntsaye.A yau\u00a0 zamu tattauna wasu&hellip;","og_url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\/","og_site_name":"Farm Radio Scripts","article_publisher":"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","article_modified_time":"2018-11-16T21:49:18+00:00","twitter_card":"summary_large_image","twitter_site":"@farmradio","twitter_misc":{"Est. reading time":"4 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\/"},"author":{"name":"felix.houinsou","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/0caa9536b01e08571c3b5265e371033f"},"headline":"Hada hannyoyi daban daban ka kore tsuntsaye daga gonar shinkafar ka","datePublished":"2012-05-09T18:15:36+00:00","dateModified":"2018-11-16T21:49:18+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\/"},"wordCount":838,"publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"inLanguage":"ha"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\/","name":"Hada hannyoyi daban daban ka kore tsuntsaye daga gonar shinkafar ka - Farm Radio Scripts","isPartOf":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website"},"datePublished":"2012-05-09T18:15:36+00:00","dateModified":"2018-11-16T21:49:18+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\/#breadcrumb"},"inLanguage":"ha","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\/"]}]},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/hada-hannyoyi-daban-daban-ka-kore-tsuntsaye-daga-gonar-shinkafar-ka\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Gida","item":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Ayiwa mutum tambayoyi","item":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/daftarin-aiki-irin\/ayiwa-mutum-tambayoyi\/"},{"@type":"ListItem","position":3,"name":"Hada hannyoyi daban daban ka kore tsuntsaye daga gonar shinkafar ka"}]},{"@type":"WebSite","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","name":"Farm Radio Scripts","description":"","publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"ha"},{"@type":"Organization","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization","name":"Farm Radio International","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","contentUrl":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","width":200,"height":75,"caption":"Farm Radio International"},"image":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/"},"sameAs":["https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","https:\/\/x.com\/farmradio","https:\/\/www.instagram.com\/farmradio\/","https:\/\/www.youtube.com\/user\/FarmRadioInt"]},{"@type":"Person","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/0caa9536b01e08571c3b5265e371033f","name":"felix.houinsou","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/92efed30d2aa8bddc4ce13397fa1e74961b4afdce007937679d475a717e0fc97?s=96&d=mm&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/92efed30d2aa8bddc4ce13397fa1e74961b4afdce007937679d475a717e0fc97?s=96&d=mm&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/92efed30d2aa8bddc4ce13397fa1e74961b4afdce007937679d475a717e0fc97?s=96&d=mm&r=g","caption":"felix.houinsou"}}]}},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/9384","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script"}],"about":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/types\/radio-script"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/users\/20"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/9384\/revisions"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=9384"}],"wp:term":[{"taxonomy":"script-format","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-format?post=9384"},{"taxonomy":"package","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/package?post=9384"},{"taxonomy":"script-category","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-category?post=9384"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}