{"id":41284,"date":"2024-03-08T18:17:29","date_gmt":"2024-03-08T15:17:29","guid":{"rendered":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/?post_type=radio-script&#038;p=41284"},"modified":"2024-06-13T22:36:06","modified_gmt":"2024-06-13T19:36:06","slug":"tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya","status":"publish","type":"radio-script","link":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\/","title":{"rendered":"Tambayoyin kan ayyukan kulawa da ba\u2019a biya"},"content":{"rendered":"<p><b>Menene ayyukan kulawa da ba\u2019a biya, me ya sa yake da muhimanci?\u00a0<\/b><\/p>\n<p><span style=\"font-weight: 400;\">Ayyukan kulawa da ba\u2019a biya ya kunshi taimako da kulawa da mutane ke bayarwa ba tare da an biya su kudi ba. Wanan sun hada da, alal misali, bada kulawa, ayyukan gida, bada karfin gwiwa da rarashi, da kuma debo itache da ruwa. A matakin farko, ya kunshi ayyukan da suka shafi gida da iyali, amma ya wuce taimakon gidan mutum daya kawai, ya hada da taimakon abokai, makwabta, da mutanen unguwa. Ayyukn kulawa sau da yawa ya na fadawa kan gidaje da alumma, musamman manyan mata da yaran mata. <\/span><\/p>\n<p><b>Me yasa za\u2019a damu sai an dauki ayyukan kulawa da muhimanci?<\/b><\/p>\n<p><span style=\"font-weight: 400;\">Ayyukan kulawa da ba\u2019a biya ba wai taimako da amfanar wadanda suke samun kulawa ba ne kawai, har ma da alumma gaba daya. Kowa zai iya wadanan ayyukan, misali, za\u2019a iya daukan mai aiki, ana biyan sa. Suna bukatar karfin jiki da tunani dan yin su, sanan akwai tsada in kayi la\u2019akari da lokaci da kake batawa. Ayyukan kulawa sau da yawa na kawo, bata lokaci, ya na kuma kawo tangarda wurin yin aikin da ake biyan mutum, da yin jagoranci, da kuma karin ilimi. Amincewa da aikin kulawa da ba\u2019a biya a matsayin abu mai mahimmanci ga tattalin arziki ga al&#8217;ummomi zai ba da damar yin la&#8217;akari da shi a matsayin muhimmin abu da zai taimakawa tattalin arziki da zamantakewa.<\/span><\/p>\n<p><b>Ta yaya aikin kulawa da ba\u2019a biya zai ba da gudunmuwa wurin zamantakewa da kuma cigaban tatalin arizikin alumma?\u00a0<\/b><\/p>\n<p><span style=\"font-weight: 400;\">Aikin kulawa da ba\u2019a biya na taka muhimmiyar rawa wurin taimakon mutane, da gidaje, da alumma, yana ba da gudunmuwa wurin cigaban jama\u2019a gaba daya. Yana ba da damar cigaban tatalin arziki ta hanyar samar da jama\u2019a masu koshashiyar lafiya, habaka hadin kan alumma, da kuma tallafawa mutane su shiga jerin ma\u2019aikata.<\/span><\/p>\n<p><b>Su waye ke da hannu a cikin aikin kulawa da ba\u2019a biya?<\/b><\/p>\n<p><span style=\"font-weight: 400;\">A duk duniya da kuma nahiyar Africa, aikin kulawa da ba\u2019a biya ya rataya a wuyan mata. A nahiyar Afrika, anyi kiyashi cewa, mata na bada aikin kulawa da ba\u2019a biya sau 3.4 fiye da maza. Aikin kulawa da mata sukeyi ba\u2019a biyan su yawanci mutane basa gani kuma ana raina shi, ya na kuma dakile mu su damamakin da ya kamata su samu suyi wasu alamuran rayuwa da zai na sa ma musu kudi da sauran abubuwa.<\/span><\/p>\n<p><b>Wadana matsaloli aikin kulawa da ba\u2019a biya yake fama da su musamman a yankin nahiyar Afrika?\u00a0<\/b><\/p>\n<p><span style=\"font-weight: 400;\">Aikin kulawa da ba\u2019a biya abun damuwa ne sosai a yankin nahiyar Afrika da sauran wurare saboda rashin adalci wurin daidaiton jinsi. Wadanda suke da hakin aikin kulawa, wanda yawancin su manyan mata ne da yan mata, suna fuskantar kalubale kamar karancin lokaci, karancin samun damar tallafi, ga kuma rashin girmama aikin na su. Wanan na iya haifar da damuwa, gajiya, kebewa wuri daya, da raunin tatalin arziki.<\/span><\/p>\n<p><span style=\"font-weight: 400;\">Da yawan mata da basu da kudi suna tsuntar kansu cikin ayyuka masu cinye musu lokaci, da kuma aikace-aikacen gida masu wahalar gaske. Ayuukan kulawa da ba\u2019a biya na alaka da samuwar damuwa, damuwar kwakwalwa, karancin intagataciyar rayuwa, talauci na lokaci, karancin zirga-zirga, rashin lafiya da jin dadi. A cewar wasu bincike da akayi, masu matsakaitan shekaru, wanda suke zaman aikin gida kawai, sun fi nakashashiyar fahimta sau biyar fiye da sauran mata da suke wani aiki, anan ana nufin \u201cnakasashiyar fahimta\u201d shine \u201cshan wahalar wurin tuna abubuwa, koyan sabon abubuwa, mai da hankali, ko kuma yanke hukunci kan alamuran da suka shafi rayuwa.\u201d<\/span><\/p>\n<p><span style=\"font-weight: 400;\">Aikin kulawa ba ba\u2019a biya yana kara jadada rashin daidaiton jinsi ta hanyar dakile mata su samu ilimi, aiki, da inganta rayuwar su, galibi ya na takaita su ga karamin aiki, ko karkatace aikin da ba shi da tushe. Yayin da aikin kulawa da ba\u2019a biya yake dakile mata shigar kasuwar neman aiki, a matakin alumma, yana da alaka da gudunmuwar su ga cigaban tatalin arziki da kuma yunkurin rage talauci.<\/span><\/p>\n<p><b>Menene mafita ga rashin daidaton jinsi a cikin ayyukan kulawa da ba\u2019a biya?\u00a0<\/b><\/p>\n<p><span style=\"font-weight: 400;\">Ya dace a hadu a magance aikin kulawa ta bangarori daban-daban, wanda suka hada da gwamnatoci, kungiyoyi masu zaman kansu, da masu aikin zaman kan su, da kuma masu iyali.\u00a0<\/span><\/p>\n<p><i><span style=\"font-weight: 400;\">Ku kula da masu aikin kulawa da ba\u2019a biya sanan ku kimanta su.<\/span><\/i><\/p>\n<ul>\n<li style=\"font-weight: 400;\" aria-level=\"1\"><span style=\"font-weight: 400;\">Gwamnati za su iya tsara manufofi da shirye-shirye da zai na kula da kuma kimanta aikin kulawa da ba\u2019a biya. Wanan zai iya hadawa da fita dan wayar da kan jama\u2019a, shirya taron horar da masu ba da kulawa a cikin gida, da ba da satifiket ko difloma ga masu aikin kulawa. A gida, sauran yan uwa na iya taimakon wadanda suke aikin kulawa da ba\u2019a biya.\u00a0<\/span><\/li>\n<\/ul>\n<p><i><span style=\"font-weight: 400;\">Daidaita aiki da rayuwar iyali\u00a0\u00a0<\/span><\/i><\/p>\n<ul>\n<li style=\"font-weight: 400;\" aria-level=\"1\"><span style=\"font-weight: 400;\">Gwamnatoci na iya aiwatar da manufofin da ke ha\u0253aka damar samun ababen more rayuwa da muhimman ayyukan jama&#8217;a kamar wutar lantarki, kiwon lafiya, ruwa, kula da yara, makarantu, da sufuri. Dole ne a tabbatar da cewa kowa na iya samun kulawa cikin sauki.\u00a0<\/span><\/li>\n<\/ul>\n<p><i><span style=\"font-weight: 400;\">A samar da kayan aikin zamani don rage nauyin aikin kulawa da ba\u2019a biya\u00a0<\/span><\/i><\/p>\n<ul>\n<li style=\"font-weight: 400;\" aria-level=\"1\"><span style=\"font-weight: 400;\">Rishon zamani, ingin wanki, injin nika, da dai sauran mashinan zamani zasu rage lokaci da da ake batawa wurin yin ayyuka masu bukatar karfi kamar debo ruwa, sarrafa girbi na gida, da kuma debo itace. Wani bincike da akayi a wani kauye da ke kasar Senegal, ya gano cewa samar da hanyoyin bututun ruwa da aka yi kawai ya bawa mata dama sun fara sana\u2019ar kiwon dabobi da kuma shuke-shuke.\u00a0<\/span><\/li>\n<\/ul>\n<p><i><span style=\"font-weight: 400;\">Ana yada kyawawan halayen maza ta kamala\u2014 arage kallon aikin kulawa a matsayin aikin mata.<\/span><\/i><\/p>\n<ul>\n<li style=\"font-weight: 400;\" aria-level=\"1\"><span style=\"font-weight: 400;\">Wakilai na gari da kuma shugabanin gargajiya na iya zama kan gaba wurin sauyan tunanin mutane kan cewa aikin kulawa aikin mata ne kawai. Wanan zai hada da wayar da kan alumma akan bambance-bambance da kallon wariya da ake wa aikin kulawa wanda ya janyo rashin daidatuwa, da karfafa gwiwar maza, manya da yara da sauran yanuwa, jama\u2019ar unguwa, masu sana\u2019a, yan siyasa, yan gwamnati, dattijai, malamai, da kuma kafofin yadai labarai su na fadakarwa akan kyakyawan halin namiji mai kamala.\u00a0<\/span><\/li>\n<li style=\"font-weight: 400;\" aria-level=\"1\"><span style=\"font-weight: 400;\">Maza za su fi shiga aikin kulawa idan suka san muhimancin sa da kuma tsawon lokacin da zurfin ilimi da yake bukata. Idan da yawa na kallon aikin kulawa a matsayin abu ma\u2019ana, musamman idan wani shugaba da ake ganin girman sa na goyon bayan haka, maza za su shiga aikin kulawa.\u00a0<\/span><\/li>\n<li style=\"font-weight: 400;\" aria-level=\"1\"><span style=\"font-weight: 400;\">Da yawa ra\u2019ayoyin da mutum ke dauka akan abu suna wanzuwa a cikin gidan da mutum ya taso. Shirye-shiryen gidan rediyo da kuma kyakyawan tsarin sadarwa na iya sauya tunanin mutane da habaka hadin gwiwa akan aikin kulawa ta hanyar tattaunawa da halayar mutane.\u00a0<\/span><\/li>\n<\/ul>\n<p><i><span style=\"font-weight: 400;\">Habaka hadin gwiwa wurin aiwatar da aiki tsakanin alumma<\/span><\/i><\/p>\n<ul>\n<li style=\"font-weight: 400;\" aria-level=\"1\"><span style=\"font-weight: 400;\">Rage yawan aikin kulawa da ba\u2019a biya da raba ayyukan gida tsakanin yan cikin gidan, tare da kuma yan gwamnati da masu zaman kansu, zai taimaka wurin karfafa mata ta fuskar tattalin arziki saboda za su sami karin lokaci su sadaukar wa kansu, da iyalansu, da aikin da ake biyan su. Kamfen din Majalisar dinkin duniya yankin mata ta HeforShe ya bayar da hanyoyin da maza za su goyi bayan mata kan a samu a daidaton jinsi, da kuma nuna halin kamala ga maza wurin aiki tare da mata dan su kafa sanao\u2019i, su raya iyali, sanan su kyautatawa alumma.\u00a0<\/span><\/li>\n<\/ul>\n<p><i><span style=\"font-weight: 400;\">Ha\u0253aka Ranar Kulawa da Tallafawa ta Duniya\u00a0<\/span><\/i><\/p>\n<ul>\n<li style=\"font-weight: 400;\" aria-level=\"1\"><span style=\"font-weight: 400;\">A watan Yuli, 2023, taron koli na Majalisar Dinkin Duniya ta ayana ranar 29 ga watan Oktoba a matsayin ranar kulawa da tallafawa ta duniya domin jan hankalin jama\u2019a akan matsalolin da suke tattare da aikin kulawa da ba\u2019a biya, ta kuma nuna bukatar magance kalubalen da yake wanzan da rashin adalcin daidaita jinsi wurin aikin kulawa da ba\u2019a biya.<\/span><\/li>\n<\/ul>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Menene ayyukan kulawa da ba\u2019a biya, me ya sa yake da muhimanci?\u00a0 Ayyukan kulawa da ba\u2019a biya ya kunshi taimako da kulawa da mutane ke bayarwa ba tare da an biya su kudi ba. Wanan sun hada da, alal misali, bada kulawa, ayyukan gida, bada karfin gwiwa da rarashi, da kuma debo itache da ruwa.&hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":186,"featured_media":0,"parent":0,"menu_order":0,"template":"","meta":{"footnotes":"","beyondwords_generate_audio":"","beyondwords_integration_method":"","beyondwords_project_id":"","beyondwords_content_id":"","beyondwords_preview_token":"","beyondwords_player_content":"","beyondwords_player_style":"","beyondwords_language_code":"","beyondwords_language_id":"","beyondwords_title_voice_id":"","beyondwords_body_voice_id":"","beyondwords_summary_voice_id":"","beyondwords_error_message":"","beyondwords_disabled":"","beyondwords_delete_content":"","beyondwords_podcast_id":"","beyondwords_hash":"","publish_post_to_speechkit":"","speechkit_hash":"","speechkit_generate_audio":"","speechkit_project_id":"","speechkit_podcast_id":"","speechkit_error_message":"","speechkit_disabled":"","speechkit_access_key":"","speechkit_error":"","speechkit_info":"","speechkit_response":"","speechkit_retries":"","speechkit_status":"","speechkit_updated_at":"","_speechkit_link":"","_speechkit_text":""},"script-format":[561],"package":[963],"script-category":[935],"class_list":["post-41284","radio-script","type-radio-script","status-publish","hentry","script-format-shimfida","package-124-hau","script-category-daidaiton-jinsi"],"acf":[],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v28.2 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Tambayoyin kan ayyukan kulawa da ba\u2019a biya - Farm Radio Scripts<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Tambayoyin kan ayyukan kulawa da ba\u2019a biya - Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Menene ayyukan kulawa da ba\u2019a biya, me ya sa yake da muhimanci?\u00a0 Ayyukan kulawa da ba\u2019a biya ya kunshi taimako da kulawa da mutane ke bayarwa ba tare da an biya su kudi ba. Wanan sun hada da, alal misali, bada kulawa, ayyukan gida, bada karfin gwiwa da rarashi, da kuma debo itache da ruwa.&hellip;\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"article:publisher\" content=\"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2024-06-13T19:36:06+00:00\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:site\" content=\"@farmradio\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"7 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Stephanie Coucopoulos\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/5408fc11331f1b60612ec51a0a96d37c\"},\"headline\":\"Tambayoyin kan ayyukan kulawa da ba\u2019a biya\",\"datePublished\":\"2024-03-08T15:17:29+00:00\",\"dateModified\":\"2024-06-13T19:36:06+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\\\/\"},\"wordCount\":1324,\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\\\/\",\"name\":\"Tambayoyin kan ayyukan kulawa da ba\u2019a biya - Farm Radio Scripts\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\"},\"datePublished\":\"2024-03-08T15:17:29+00:00\",\"dateModified\":\"2024-06-13T19:36:06+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"ha\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\\\/\"]}]},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Gida\",\"item\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Shimfida\",\"item\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/daftarin-aiki-irin\\\/shimfida\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":3,\"name\":\"Tambayoyin kan ayyukan kulawa da ba\u2019a biya\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"name\":\"Farm Radio Scripts\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\",\"name\":\"Farm Radio International\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"width\":200,\"height\":75,\"caption\":\"Farm Radio International\"},\"image\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/www.facebook.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/farmradio\",\"https:\\\/\\\/www.instagram.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/www.youtube.com\\\/user\\\/FarmRadioInt\"]},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/5408fc11331f1b60612ec51a0a96d37c\",\"name\":\"Stephanie Coucopoulos\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/6a106685b1a0c9e2132bb55a0acc6ca31d249d76feab716ffa33062ce0ee8c26?s=96&d=mm&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/6a106685b1a0c9e2132bb55a0acc6ca31d249d76feab716ffa33062ce0ee8c26?s=96&d=mm&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/6a106685b1a0c9e2132bb55a0acc6ca31d249d76feab716ffa33062ce0ee8c26?s=96&d=mm&r=g\",\"caption\":\"Stephanie Coucopoulos\"}}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Tambayoyin kan ayyukan kulawa da ba\u2019a biya - Farm Radio Scripts","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Tambayoyin kan ayyukan kulawa da ba\u2019a biya - Farm Radio Scripts","og_description":"Menene ayyukan kulawa da ba\u2019a biya, me ya sa yake da muhimanci?\u00a0 Ayyukan kulawa da ba\u2019a biya ya kunshi taimako da kulawa da mutane ke bayarwa ba tare da an biya su kudi ba. Wanan sun hada da, alal misali, bada kulawa, ayyukan gida, bada karfin gwiwa da rarashi, da kuma debo itache da ruwa.&hellip;","og_url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\/","og_site_name":"Farm Radio Scripts","article_publisher":"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","article_modified_time":"2024-06-13T19:36:06+00:00","twitter_card":"summary_large_image","twitter_site":"@farmradio","twitter_misc":{"Est. reading time":"7 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\/"},"author":{"name":"Stephanie Coucopoulos","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/5408fc11331f1b60612ec51a0a96d37c"},"headline":"Tambayoyin kan ayyukan kulawa da ba\u2019a biya","datePublished":"2024-03-08T15:17:29+00:00","dateModified":"2024-06-13T19:36:06+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\/"},"wordCount":1324,"publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"inLanguage":"ha"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\/","name":"Tambayoyin kan ayyukan kulawa da ba\u2019a biya - Farm Radio Scripts","isPartOf":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website"},"datePublished":"2024-03-08T15:17:29+00:00","dateModified":"2024-06-13T19:36:06+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\/#breadcrumb"},"inLanguage":"ha","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\/"]}]},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/tambayoyin-kan-ayyukan-kulawa-da-baa-biya\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Gida","item":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Shimfida","item":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/daftarin-aiki-irin\/shimfida\/"},{"@type":"ListItem","position":3,"name":"Tambayoyin kan ayyukan kulawa da ba\u2019a biya"}]},{"@type":"WebSite","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","name":"Farm Radio Scripts","description":"","publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"ha"},{"@type":"Organization","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization","name":"Farm Radio International","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","contentUrl":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","width":200,"height":75,"caption":"Farm Radio International"},"image":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/"},"sameAs":["https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","https:\/\/x.com\/farmradio","https:\/\/www.instagram.com\/farmradio\/","https:\/\/www.youtube.com\/user\/FarmRadioInt"]},{"@type":"Person","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/5408fc11331f1b60612ec51a0a96d37c","name":"Stephanie Coucopoulos","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/6a106685b1a0c9e2132bb55a0acc6ca31d249d76feab716ffa33062ce0ee8c26?s=96&d=mm&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/6a106685b1a0c9e2132bb55a0acc6ca31d249d76feab716ffa33062ce0ee8c26?s=96&d=mm&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/6a106685b1a0c9e2132bb55a0acc6ca31d249d76feab716ffa33062ce0ee8c26?s=96&d=mm&r=g","caption":"Stephanie Coucopoulos"}}]}},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/41284","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script"}],"about":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/types\/radio-script"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/users\/186"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/41284\/revisions"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=41284"}],"wp:term":[{"taxonomy":"script-format","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-format?post=41284"},{"taxonomy":"package","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/package?post=41284"},{"taxonomy":"script-category","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-category?post=41284"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}