{"id":14629,"date":"2021-12-21T21:47:04","date_gmt":"2021-12-21T18:47:04","guid":{"rendered":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/?post_type=radio-resource-packs&#038;p=14629"},"modified":"2024-04-11T15:43:14","modified_gmt":"2024-04-11T12:43:14","slug":"tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona","status":"publish","type":"radio-script","link":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/covid-19-resources-hausa\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\/","title":{"rendered":"Tallaluka akan rigakafin cutar Korona"},"content":{"rendered":"<p><strong>Talla 1:<\/strong> Kananan Illolin riga-kafi<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>MAI GABATARWA:<\/strong> Yar karamar illa bayan allura riga-kafin KORONA abu ne sanane.<\/p>\n<p>Kamar ko wace irin riga-kafi, riga-kafin KORONA na iya samar da karamar illa ta wucen gadi kamar ciwo a wurin da akai allura, zazzabi da kuma gajiya. Wanan alama ce, cewa rigak-kafin na aiki.<\/p>\n<p>Kaje ayi maka riga-kafi! Domin ka kare kanka da alummar ka.<\/p>\n<p><i>Domin maida wanan tallan zuwa shafin sada zumunta, ka saka rubutun a shafinka ka na sada zumunta sanan ka hada da link din wanan bidiyon<\/i>: <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/584311918440395\/videos\/260977218910193\">https:\/\/www.facebook.com\/584311918440395\/videos\/260977218910193<\/a><\/p>\n<hr \/>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>Talla na 2:<\/strong> Nau\u2019in omicron<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>MAI GABATARWA:<\/strong> KORONA ta cigaba da yaduwa, sanan nau\u2019in omicron shine sabon babban nau\u2019in a cikin jerin biros din.<\/p>\n<p>Masanan kimiya na cigaba da nazari akan nau\u2019in omicron domin su gano ko yafi yaduwa da kuma tsanani a cikin jerin nau\u2019oin cutar KORONA.<\/p>\n<p>Domin kare kanka da alumma, kaje kayi riga-kafi, ka sanya takunkumin rufe fuska, kana bada tazara tsakaninka da mutane, kana wanke hannu, sanan kana tari a cikin gwiwar hannu in ya kama.<\/p>\n<p><i>Domin maida wanan tallan zuwa shafin sada zumunta, ka saka rubutun a shafinka ka na sada zumunta sanan ka hada da link din wanan bidiyon<\/i>: <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/videos\/487756619403361\">https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/videos\/487756619403361<\/a><\/p>\n<hr \/>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>Talla na 3:<\/strong> Nau\u2019oin KORONA<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>MAI GABATARWA:<\/strong> KORONA na yaduwa a wuraren da mutane kalilan ne suka yi riga-kafi.<\/p>\n<p>Yawan yaduwar KORONA, shi ke kawo yawan nau\u2019in cutar kamar nau\u2019in delta da omicron.<\/p>\n<p>Don haka, kaje ka karbi riga-kafi domin kare kanka da alumma.<\/p>\n<p><i>Domin maida wanan tallan zuwa shafin sada zumunta, ka saka rubutun a shafinka ka na sada zumunta sanan ka hada da link din wanan bidiyon<\/i>: <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/videos\/3178204335840205\">https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/videos\/3178204335840205<\/a><\/p>\n<hr \/>\n<p><strong>Talla na 4:<\/strong> Menene guguwar cuta?<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>MAI GABATARWA:<\/strong> Sabuwar guguwar cutar korona tazo.<\/p>\n<p>Amma menene guguwar cutar?<\/p>\n<p>Guguwar cutar KORONA wani gagarumin karin masu kamuwa da cutar KORONA ne.<\/p>\n<p>Hukumar Lafiya ta Duniya tace sabuwar guguwar na samuwa ne game da wasu dalilai, misali, idan mutane suka kara kamuwa da cutar, ko kuma akwai sabuwar nau\u2019in cutar, ko kuma idan mutane suka daina daukar matakan kariya.<\/p>\n<p>Hanya mafi inganci domin kare kai akan nau\u2019in da kuma kariya ga sabuwar guguwar cutar shine kaje ayi maka riga-kafi.<\/p>\n<p><i>Domin maida wanan tallan zuwa shafin sada zumunta, ka saka rubutun a shafinka ka na sada zumunta sanan ka hada da link din wanan bidiyon<\/i>: <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/videos\/3151128975124101\">https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/videos\/3151128975124101<\/a><\/p>\n<hr \/>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>Talla na 5:<\/strong> Matakan riga-kafi<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>MaI GABATARWA:<\/strong> KORONA gaskiya ce kuma tana da hadari.<\/p>\n<p>Ga hanyoyi shida da zaka iya kare kanka da iyalinka:<\/p>\n<p>Kaje ayi maka riga-kafi!<\/p>\n<p>Kana bada tazara tsakanin ka da mutane!<\/p>\n<p>Kana saka takunkumin fuska!<\/p>\n<p>Kana wanke hannu a kai-kai!<\/p>\n<p>Ka tabatar da akwai ingantaciyar iska ta hanyar bude taga!<\/p>\n<p>Kayi tari ko atishawa a gwiwar hanunka!<\/p>\n<p>Mu hadu mu hana yaduwar guguwar cutar KORONA.<\/p>\n<p><i>Domin maida wanan tallan zuwa shafin sada zumunta, ka saka rubutun a shafinka ka na sada zumunta sanan ka hada da link din wanan bidiyon<\/i>: <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/photos\/a.152469173263846\/519184793258947\/\">https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/photos\/a.152469173263846\/519184793258947\/<\/a><\/p>\n<hr \/>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>Talla na 6:<\/strong> Mata masu juna biyu da kuma rigakafin cutar KORONA<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>MAI GABATARWA:<\/strong> Juna biyu wani loakci ne mai abun sha\u2019awa.<\/p>\n<p>Amma kamuwa da cutar KORONA lokacin juna biyu na kara hadarin rashin lafiya da rikitarwa.<\/p>\n<p>Labari mai dadi shine mata masu juna biyu na iya karbar rigakafin KORONA.<\/p>\n<p>Saboda haka idan kina tsamani, kije ayi miki riga-kafi!<\/p>\n<p><i>Domin maida wanan tallan zuwa shafin sada zumunta, ka saka rubutun a shafinka ka na sada zumunta sanan ka hada da link din wanan bidiyon<\/i>: <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/videos\/581588119581778\">https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/videos\/581588119581778<\/a><\/p>\n<hr \/>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>Talla na 7:<\/strong> Samu tabatacen bayanai<\/p>\n<p><strong>MAI GABATARWA:<\/strong> Jita-jita da rashin fahimta akan KORONA na ko ina, amma duk da haka, mutane miliyoyi ne suka karbi rigakafi ba tare da wata matsala ba.<\/p>\n<p>Rigakafin KORONA baya kawo rashin haihuwa ga mata ko maza.<\/p>\n<p>Kuna saurara tashar XXX domin samun ingantatun labarai game da KORONA \u2014a gidan rediyon ko kuma a shafin su na yanar gizo.<\/p>\n<p><i>Domin maida wanan tallan zuwa shafin sada zumunta, ka saka rubutun a shafinka ka na sada zumunta sanan ka hada da link din wanan bidiyon<\/i>: <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/videos\/486795659773821\">https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/videos\/486795659773821<\/a><\/p>\n<hr \/>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>Talla na 8:<\/strong> Tantance zance<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>MAI GABATARWA:<\/strong> Akwai karairayi a shafukan yanar gizo da yawa.<\/p>\n<p>Amma batun gaskiya shine, rigakafin KORONA BAYA sakawa mutane kwayar cutar biros kuma baya sakawa ka cutar da wasu.<\/p>\n<p>Mutane miliyoyi sun karbi rigakafi kuma sun samu garkuwa akan cutar, hade da dukan nau\u2019oin ta.<\/p>\n<p>Dan haka, domin samun ingantacen labarai game da cutar KORONA, ka saurari gidan Rediyon XXX.<\/p>\n<p><i>Domin maida wanan tallan zuwa shafin sada zumunta, ka saka rubutun a shafinka ka na sada zumunta sanan ka hada da link din wanan bidiyon<\/i>: <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/videos\/586204605924854\">https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/videos\/586204605924854<\/a><\/p>\n<hr \/>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>Talla na 9:<\/strong> Tarayya Garkuwa<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>MAI GABATARWA:<\/strong> Idan kaso na mutane da yawa a unguwa ku suka yi rigakafin cutar KORONA, kuna zuwa wani matsayi da masana kimiya ke kira \u201ctarayya garkuwa.\u201d<\/p>\n<p>Wanan yana nufin yiyuwar kamuwa da cutar KORONA kadan ce.<\/p>\n<p>Don haka, kaje kayi rigakafi, ka kare kanka da alumma.<\/p>\n<p>Duba karin bayani a shafin Facebook na gidan Rediyo XXX.<\/p>\n<p><i>Domin maida wanan tallan zuwa shafin sada zumunta, ka saka rubutun a shafinka ka na sada zumunta sanan ka hada da link din wanan bidiyon<\/i>: <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/videos\/161828956045309\">https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/videos\/161828956045309<\/a><\/p>\n<hr \/>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>Talla na 10:<\/strong> Kula da rigakafi da kuma cutar COVID<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>MAI GABATARWA:<\/strong> Rigakafin KORONA na da aminci kuma na da tasiri.<\/p>\n<p>Suna da inganci sosai wurin kariya daka tsananin rashin lafiya ko matua ta dalilin KORONA.<\/p>\n<p>Bayan anma rigakafi, zaka iya kamuwa da KORONA, amma yiyiwar kamuwa da cutar kadan ce. Sanan ko ka kamu da ita, alamomin cutar zasu zo ma da sauki.<\/p>\n<p>Don haka, kaje kayi rigakafi, ka kare kanka da alumma.<\/p>\n<p><i>Domin maida wanan tallan zuwa shafin sada zumunta, ka saka rubutun a shafinka ka na sada zumunta sanan ka hada da link din wanan bidiyon<\/i>: <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/videos\/569616074462576\">https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/videos\/569616074462576<\/a><\/p>\n<hr \/>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>Talla na 11:<\/strong> Rigakafi da gudan jinin<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>MAI GABATARWA:<\/strong> Wasu mutane na cewa kada kayi rigakafi saboda yin rigakafin KORONA na kawo taruwan gudan jinni.<\/p>\n<p>Amma, samun taruwan gudan jinni dalilin yin rigakafi ab ne da yiyuwar sa take kalilan.<\/p>\n<p>Hasali ma, kafi yiyuwar samun taruwan gudan jini idan ka kamu da cutar KORONA.<\/p>\n<p>Don haka, kaje kayi rigakafi, domin ka kare kanka da alumma.<\/p>\n<p>Duba karin bayani a shafin Facebook na gidan Rediyo XXX.<\/p>\n<p><i>Domin maida wanan tallan zuwa shafin sada zumunta, ka saka rubutun a shafinka ka na sada zumunta sanan ka hada da link din wanan bidiyon<\/i>: <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/videos\/296820051781587\">https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/videos\/296820051781587<\/a><\/p>\n<hr \/>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>Talla na 12:<\/strong> Shaidu<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>MAI GABATARWA:<\/strong> Gloria Mosha daka kasar Tanzania na da shakku karbar rigakafi KORONA bayan jin jita-jita a yanar gizo kala-kala. vaccine after hearing many rumours online.<\/p>\n<p>Amma, sai ta ga mutane da yawa na kusa da ita na karbar rigakafi kuma babu wata matsala da ta same su.<\/p>\n<p>Taje an mata rigakafi.<\/p>\n<p>Ka samo gaskia. Kaje ayi maka rigakafi.<\/p>\n<p>Duba karin bayani a shafin Facebook na gidan Rediyo XXX.<\/p>\n<p><i>Domin maida wanan tallan zuwa shafin sada zumunta, ka saka rubutun a shafinka ka na sada zumunta sanan ka hada da link din wanan bidiyon<\/i>: <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/videos\/278704130474218\">https:\/\/www.facebook.com\/viralfacts\/videos\/278704130474218<\/a><\/p>\n<hr \/>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>Talla na 13:<\/strong> Hadin kai<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>MAI GABATARWA:<\/strong> Hanya mafi kyau ta gudun kamuwa da cutar KORONA shine a kare kowa daka cutar.<\/p>\n<p>Idan duka iyayen mu mata, da yayin mu, iyayen mu maza, suka karbi rigakafi sanan suka dau duk wasu matakan kare kai, zamu ci nasara akan KORONA gaba daya!<\/p>\n<p>Don haka, kaje kayi rigakafi, ka kare kanka da alumma.<\/p>\n<p><i>Domin maida wanan tallan zuwa shafin sada zumunta, ka saka rubutun a shafinka ka na sada zumunta.<\/i><\/p>\n<hr \/>\n<p><strong>Talla na 14:<\/strong> Karin rigakafi ta uku<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>MAI GABATARWA:<\/strong> Karin rigakafi ta uku nan a kara kariya a wurin wadanda suka karbi duka biyun rigakafin a baya.<\/p>\n<p>Akwai su a wasu kasa she, amma ba ko ina.<\/p>\n<p>Idan ka karbi duka rigakafin ka ta KORONA, ka tambaya ko akwai karin ta uku a inda kake.<\/p>\n<p>Kaje kayi rigakafi, ka kare kanka da alumma.<\/p>\n<p><i>Domin maida wanan tallan zuwa shafin sada zumunta, ka saka rubutun a shafinka ka na sada zumunta.<\/i><\/p>\n<hr \/>\n<p>&nbsp;<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Talla 1: Kananan Illolin riga-kafi &nbsp; MAI GABATARWA: Yar karamar illa bayan allura riga-kafin KORONA abu ne sanane. Kamar ko wace irin riga-kafi, riga-kafin KORONA na iya samar da karamar illa ta wucen gadi kamar ciwo a wurin da akai allura, zazzabi da kuma gajiya. Wanan alama ce, cewa rigak-kafin na aiki. Kaje ayi maka&hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":142,"featured_media":0,"parent":14630,"menu_order":0,"template":"","meta":{"footnotes":"","beyondwords_generate_audio":"","beyondwords_integration_method":"","beyondwords_project_id":"","beyondwords_content_id":"","beyondwords_preview_token":"","beyondwords_player_content":"","beyondwords_player_style":"","beyondwords_language_code":"","beyondwords_language_id":"","beyondwords_title_voice_id":"","beyondwords_body_voice_id":"","beyondwords_summary_voice_id":"","beyondwords_error_message":"","beyondwords_disabled":"","beyondwords_delete_content":"","beyondwords_podcast_id":"","beyondwords_hash":"","publish_post_to_speechkit":"","speechkit_hash":"","speechkit_generate_audio":"","speechkit_project_id":"","speechkit_podcast_id":"","speechkit_error_message":"","speechkit_disabled":"","speechkit_access_key":"","speechkit_error":"","speechkit_info":"","speechkit_response":"","speechkit_retries":"","speechkit_status":"","speechkit_updated_at":"","_speechkit_link":"","_speechkit_text":""},"script-format":[949],"package":[966],"script-category":[871],"class_list":["post-14629","radio-script","type-radio-script","status-publish","hentry","script-format-tala-da-mai-gabatrwa-zai-karanta","package-119-hau","script-category-kiwon-lafiya"],"acf":[],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v28.0 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Tallaluka akan rigakafin cutar Korona - Farm Radio Scripts<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/covid-19-resources-hausa\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Tallaluka akan rigakafin cutar Korona - Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Talla 1: Kananan Illolin riga-kafi &nbsp; MAI GABATARWA: Yar karamar illa bayan allura riga-kafin KORONA abu ne sanane. Kamar ko wace irin riga-kafi, riga-kafin KORONA na iya samar da karamar illa ta wucen gadi kamar ciwo a wurin da akai allura, zazzabi da kuma gajiya. Wanan alama ce, cewa rigak-kafin na aiki. Kaje ayi maka&hellip;\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/covid-19-resources-hausa\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Farm Radio Scripts\" \/>\n<meta property=\"article:publisher\" content=\"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2024-04-11T12:43:14+00:00\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:site\" content=\"@farmradio\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"7 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/covid-19-resources-hausa\\\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/covid-19-resources-hausa\\\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Farm Radio International\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/69403b70932fd4f67bafd0d0da259786\"},\"headline\":\"Tallaluka akan rigakafin cutar Korona\",\"datePublished\":\"2021-12-21T18:47:04+00:00\",\"dateModified\":\"2024-04-11T12:43:14+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/covid-19-resources-hausa\\\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\\\/\"},\"wordCount\":1372,\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/covid-19-resources-hausa\\\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/covid-19-resources-hausa\\\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\\\/\",\"name\":\"Tallaluka akan rigakafin cutar Korona - Farm Radio Scripts\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\"},\"datePublished\":\"2021-12-21T18:47:04+00:00\",\"dateModified\":\"2024-04-11T12:43:14+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/covid-19-resources-hausa\\\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"ha\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/covid-19-resources-hausa\\\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\\\/\"]}]},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/covid-19-resources-hausa\\\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Gida\",\"item\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"COVID-19 resources Hausa\",\"item\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/rubutun-rediyo\\\/covid-19-resources\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":3,\"name\":\"Tallaluka akan rigakafin cutar Korona\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#website\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"name\":\"Farm Radio Scripts\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"ha\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#organization\",\"name\":\"Farm Radio International\",\"url\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/wp-content\\\/uploads\\\/farmRadioLogo.jpg\",\"width\":200,\"height\":75,\"caption\":\"Farm Radio International\"},\"image\":{\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/www.facebook.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/farmradio\",\"https:\\\/\\\/www.instagram.com\\\/farmradio\\\/\",\"https:\\\/\\\/www.youtube.com\\\/user\\\/FarmRadioInt\"]},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"http:\\\/\\\/scripts.farmradio.fm\\\/hau\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/69403b70932fd4f67bafd0d0da259786\",\"name\":\"Farm Radio International\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"ha\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/493231adf65be6b99ae1dc0dfb13ccca3d412c29f85aa9727be6190faa6293cd?s=96&d=mm&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/493231adf65be6b99ae1dc0dfb13ccca3d412c29f85aa9727be6190faa6293cd?s=96&d=mm&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/493231adf65be6b99ae1dc0dfb13ccca3d412c29f85aa9727be6190faa6293cd?s=96&d=mm&r=g\",\"caption\":\"Farm Radio International\"},\"sameAs\":[\"http:\\\/\\\/frrp.wpengine.com\"]}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Tallaluka akan rigakafin cutar Korona - Farm Radio Scripts","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/covid-19-resources-hausa\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Tallaluka akan rigakafin cutar Korona - Farm Radio Scripts","og_description":"Talla 1: Kananan Illolin riga-kafi &nbsp; MAI GABATARWA: Yar karamar illa bayan allura riga-kafin KORONA abu ne sanane. Kamar ko wace irin riga-kafi, riga-kafin KORONA na iya samar da karamar illa ta wucen gadi kamar ciwo a wurin da akai allura, zazzabi da kuma gajiya. Wanan alama ce, cewa rigak-kafin na aiki. Kaje ayi maka&hellip;","og_url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/covid-19-resources-hausa\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\/","og_site_name":"Farm Radio Scripts","article_publisher":"https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","article_modified_time":"2024-04-11T12:43:14+00:00","twitter_card":"summary_large_image","twitter_site":"@farmradio","twitter_misc":{"Est. reading time":"7 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/covid-19-resources-hausa\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/covid-19-resources-hausa\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\/"},"author":{"name":"Farm Radio International","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/69403b70932fd4f67bafd0d0da259786"},"headline":"Tallaluka akan rigakafin cutar Korona","datePublished":"2021-12-21T18:47:04+00:00","dateModified":"2024-04-11T12:43:14+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/covid-19-resources-hausa\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\/"},"wordCount":1372,"publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"inLanguage":"ha"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/covid-19-resources-hausa\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/covid-19-resources-hausa\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\/","name":"Tallaluka akan rigakafin cutar Korona - Farm Radio Scripts","isPartOf":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website"},"datePublished":"2021-12-21T18:47:04+00:00","dateModified":"2024-04-11T12:43:14+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/covid-19-resources-hausa\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\/#breadcrumb"},"inLanguage":"ha","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/covid-19-resources-hausa\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\/"]}]},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/covid-19-resources-hausa\/tallaluka-akan-rigakafin-cutar-korona\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Gida","item":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"COVID-19 resources Hausa","item":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/rubutun-rediyo\/covid-19-resources\/"},{"@type":"ListItem","position":3,"name":"Tallaluka akan rigakafin cutar Korona"}]},{"@type":"WebSite","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#website","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","name":"Farm Radio Scripts","description":"","publisher":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"ha"},{"@type":"Organization","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#organization","name":"Farm Radio International","url":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","contentUrl":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/wp-content\/uploads\/farmRadioLogo.jpg","width":200,"height":75,"caption":"Farm Radio International"},"image":{"@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/logo\/image\/"},"sameAs":["https:\/\/www.facebook.com\/farmradio\/","https:\/\/x.com\/farmradio","https:\/\/www.instagram.com\/farmradio\/","https:\/\/www.youtube.com\/user\/FarmRadioInt"]},{"@type":"Person","@id":"http:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/#\/schema\/person\/69403b70932fd4f67bafd0d0da259786","name":"Farm Radio International","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"ha","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/493231adf65be6b99ae1dc0dfb13ccca3d412c29f85aa9727be6190faa6293cd?s=96&d=mm&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/493231adf65be6b99ae1dc0dfb13ccca3d412c29f85aa9727be6190faa6293cd?s=96&d=mm&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/493231adf65be6b99ae1dc0dfb13ccca3d412c29f85aa9727be6190faa6293cd?s=96&d=mm&r=g","caption":"Farm Radio International"},"sameAs":["http:\/\/frrp.wpengine.com"]}]}},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/14629","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script"}],"about":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/types\/radio-script"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/users\/142"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/14629\/revisions"}],"up":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/radio-script\/14630"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=14629"}],"wp:term":[{"taxonomy":"script-format","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-format?post=14629"},{"taxonomy":"package","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/package?post=14629"},{"taxonomy":"script-category","embeddable":true,"href":"https:\/\/scripts.farmradio.fm\/hau\/wp-json\/wp\/v2\/script-category?post=14629"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}